Masha Allah malama juwairiyya, Allah ya kara ilimi da basiri, dan Allah malama inaso ki yi mana bayanin yadda zamu kula da yaranmu kafin aure abubuwan da ya kamata surikayi ko su sha dan karin lfy da ni,imar jikinsu, kuma don Allah a rika yiwa yaran mu maza ma bayani yadda zasu kula da kansu da abin da zasu sha kafin aure da kuma kula da mata
@aminaaliyu98744 жыл бұрын
Ma Sha Allah, malama juwairiyya Allah kara miki lfy da ilmi.always loving you for the sake of Allah.
@hafizugarba69834 жыл бұрын
Jzkl.
@alassansaidou16883 жыл бұрын
Ma Sha Allah Allah ya Saka Da Alkheri Malumanmu
@Mummyashminskitchen4 жыл бұрын
Aslm,malama tambayata anan shi,Ina son mijina sosai har cikin raina aman Ina kin kunya yi mishi wasu bbu da ta shafi mu amulan aure.Allah ya Kara basira,Allahumma Amin
@abubakarzubairu17013 жыл бұрын
Masha Allah malma dun Allah ataimakamin da magani farin ruwa
@aminaabubakar54834 жыл бұрын
Masha Allah, Masha Allah, masha Allah, malama muna godia yh Allah yh sa amizani
@babs88143 жыл бұрын
May Allah continue to bless you with beneficial knowledge Malama Juwairiya and also sister Bilkis May Allah protect you all
@adidjatousouraiya53753 жыл бұрын
Macha allah malama inan waazinkou
@ubaidatabubakar1344 жыл бұрын
Masha Allah Allah yaqara iymani da ilimi mai amfani Allah yasa ka da alkhairi yabiya buqata
@habibagarba1203 жыл бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai
@na.maaikisawsaimanzonallaj89674 жыл бұрын
Allah dai ya biya ki malam Allah yasa annabi yayi alfahri dake
@اممومياممومي4 жыл бұрын
ما شاء الله تبارك الله جزاكم لله خيرا
@habibagarba1203 жыл бұрын
Allah ya saka maku da alkhairi
@marwagy48254 жыл бұрын
جزاكم الله خيرا الله يكثر من امثالكم💝💝
@rabiabdullahiameerah61214 жыл бұрын
Mallama Allah ya saka da alheri
@umaraliumar67514 жыл бұрын
جزاك الله خيرا 👍 🇳🇪 🇱🇾.
@dagahoshe38144 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya Allah yasaka da Alkairi
@ayshaumar57264 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairi malama, hakika muna samun qaruwa daga gareki allah qara basira
@atnybaby36254 жыл бұрын
Masha Allah mungode sosai Allah ya saka da alkhairi ya kara basira malamamu Allah ya Kara lfy
@fatimasaidu81834 жыл бұрын
Wallahi kam malama juwairiyya Allah yasawa program dinku Albarka.Alhamdulillah u really inspired me.
@mahmudfatima49594 жыл бұрын
Assalamu alaikum waramuttalahi wabarkatuhu.Allah ya bada saa ya kuma kara taimake mu,malam tambaya na anan shine ajama mata kunni Akan yanda suke riki yara harda malamai da ake kaimusu yara don su koyar dasu karatu amma kuma basu koya musu sai dai suturasu bara...Nagode
@skinhs3154 жыл бұрын
Jazakumullahu khairan
@fairatmuhammad15484 жыл бұрын
Aslm godiya Muke.....Dan Allah ko zan iya samun number malama juwairiyya....ataimaka Dan Allah
@فاطمه-ك5س3ه4 жыл бұрын
Slm malama yakamata aridogonbayani akanchiwonsanyi dawallahi malama deyewan matashine matsalamu da Allah malama afadamana.maganinsa danmukiyaye nabarkolpy
@zayyaahmed56664 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara lafiya malama ina muku fatan alkhairi
@safiyaumar20754 жыл бұрын
Jazakallahu khairan
@moussaibrahimnafissa8894 жыл бұрын
Masha Allah malama juriwairiyya ina da masala rishi iya magana ina san a bani karinba yani
@mlawaltv71404 жыл бұрын
Masha Allah / jazakumullahu khaiR 💕🥀🌷🥀❣️🥀🌷🌻💕
@ameeramokameersm9k2274 жыл бұрын
جزاك الله خير الجزاء 👍 👍 👍 👍
@mamanahmadmaryamm85734 жыл бұрын
Allah yasaka d alkairi km ya shirya xuri'armu baki daya
@nouransimatamayeabdou95794 жыл бұрын
Allah qara basira mai albarka
@hajiyamamamn28484 жыл бұрын
Masha Allah MashaAllah 👍👍👍👍🇸🇦🇸🇦🇳🇬
@fatimamauh30264 жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah ya sakadaalhairi Allah ya sawa rayuwa ALBARKA Allah ya jiqan IYAYANMU
@fatimamauh30264 жыл бұрын
Oyoyo malam Allah ya qara lafiya da basira da nisan kwana
@misbahusabiu47974 жыл бұрын
Muna godiya dasa albarka Allah Kara basira
@ismailabubakar28174 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah Allah shi sa da alkairi
@charifayahaya93734 жыл бұрын
Macha Allah mouna godiya malama Allah ya saka da gidan Aljanna ameen. In akwa groupe na wattsapp wanda malama kei bada karatu ina so a saka ni ina sonta saboda Allah wa'azi na karamou sosai
@ibrahimlatifatuabubakar47034 жыл бұрын
جزاك اللهُ
@fatimabashirali55734 жыл бұрын
Muna godiya Allah yasaka da alheri🇺🇲
@umarsallauamin74124 жыл бұрын
Maa shaa Allah Jazakumullah khair
@jafaruusman15544 жыл бұрын
Allah yakara basira
@fatimasaidu81834 жыл бұрын
From USA
@fatiganiu38843 жыл бұрын
Dan Allah ina neman number wayar malama juwairiyya
@hamzaaisha30744 жыл бұрын
Aslm Allah y sakawa mlm da Alkhairi da kuma ilimi Dan Allah hayi Mana bayani kan yanda zamu yi family planning ta hanyar da bai sabawa addini ba Jakallahu khairan
@maryamalhassan80224 жыл бұрын
Rabbi yabiyaki mlma yakuma tsare miki zuria
@bbuaabbuaa26034 жыл бұрын
Allah y taimakeku Allah yasa kufi hk Allah yashiga cikin lamarinku kamar yanda kuke qarar damu acikin addininmu d rayuwarmu
@mariambatulmohammed69744 жыл бұрын
Maa shaa Allah...shukran
@aishakano4974 жыл бұрын
allah yakawa mlm da alkhairi
@hamisazza74754 жыл бұрын
Masha Allah mallam
@ibrahimzainab42444 жыл бұрын
Masha Allah
@sste6fvhadizadaurafdutg5544 жыл бұрын
MASHA ALLAH 🤲🤝👍💘
@bashirhabu72614 жыл бұрын
Macha allah
@abdullahimuhammadsagiru80344 жыл бұрын
Muna godiya mai yawa
@maimunaisah6273 жыл бұрын
Aslm Muna gadiya sosai
@yahayamuhammadinuwa32794 жыл бұрын
Jazakhallahu khair
@haouaouibrahimmamane46704 жыл бұрын
Jazakallah khairan
@itstinnee93883 жыл бұрын
Aslm alkm:Ina maku fatan alkhairi dun ALLAH malama Ina Neman alfarma nasamun number malama juwariyya.nagd
@ubaidamuntari71354 жыл бұрын
Masha Allah mugode sosai
@ummufarhan35724 жыл бұрын
Masha allah ❤️ ❤️
@suleimanhasheem64534 жыл бұрын
Masha Allah yakara basira
@fatimahsa16364 жыл бұрын
ماشاء الله
@bozaboza95304 жыл бұрын
🤲🤲🤲👈🇳🇪👍Allah,yakiyaye
@alhumarukaka40924 жыл бұрын
Asalamu alaikum yaya Latin Wanda akida nikaf da Wanda bayida nikaf yaya labarinsi ake
Assalamu alaikum warahmatullah Malama Allah yasaka da alkhairi Allah yakara basira, muna godiya kwarai da gaske Tambayata itace kince mujika tafarnuwa musha da sassafe toh inayi inasha toh har tsawon wani lokaci za'dinga sha ko kawai zayita shane baranan bari? Kuma idan kadanyi pashi narana daya ko biyu ba abinda zaiyi, ngde Allah yasa da alkhairi
@bilkysambo4 жыл бұрын
zaki jiga da safe ya zama ruwan da zaki sha, sai ki sake jika shi kisha washegari,idan kikayi amfani dashi na kwana uku sai yasar ko ki jefa a abinici sai ki bari wani.
@firdausiumar26184 жыл бұрын
Masha Allah 😍
@souleymanealbaraka7764 жыл бұрын
Ma sha Allah
@abdool_elman4 жыл бұрын
Salam Sorry am not very fluent with typing Hausa. Mallama made mention of a lady who was married but LEFT her husband and married another man and had 2/3 kids but the other man. After his demise she wants to go back to her husband. My understanding of the issue here is she LEFT the former husband, not that she was with him while she secretly married another. So maybe Mallama should make wide consultation and try to point it out clearly. So people would be guided and not to fall into such in future.
@fatimaabubakarimam1904 жыл бұрын
Slm malam da Allah inaso number wayanki
@samirasani76703 жыл бұрын
Malam ni mujina idan yana cin abinci sai yace kar na zauna Na kalleshi
Assalamaalaikum malam tambayata itaci jinin haila ta yazomin da farko kadan kadan yakizuwa kuma Kamar dauda sai nadena Sallah tsawo kwana 5 Kamar yaddanaki bai tsayaba saibayan kwana 15 sai yazomini dayawa Kamar yaddanaki ada sai na kuma sai na sakibari Sallah kwana 5 yazanyi da kwanakifarko danabari dg Fatima umar ina muku fatan alhairi
@كنديةال4 жыл бұрын
👍👍👍👍
@jabiraminu65214 жыл бұрын
asklm don Allah minene maganin kankance gaba
@hashimoudanamariahashimoud77904 жыл бұрын
mashaallah Alllah yakara lafiya
@yahayausman1433 жыл бұрын
sallah alaiku malama mai mastayin wanda ya auri matar data auri wanda yake a matsayin da a famili
@idrisaibrahim35064 жыл бұрын
🙏🏿🙏🏿🙏🏿👍🤲🤲👈
@belowdaro41234 жыл бұрын
👏🙏👍
@saradjimahaman6644 жыл бұрын
Malama Allah ya kara lafiya
@rashidaadam94224 жыл бұрын
Assalaamu alaikum Please i need malama's number
@zainabdanmusa45834 жыл бұрын
Assalamu alaikum malama inada tambaya akan wannan ciwon sanyin Dan Allah inanema number da zamuyi magana ba rubutuba don Allah kutai maka
@zainabdanmusa45834 жыл бұрын
Dan Allah
@ummussalamakhalid23614 жыл бұрын
@@zainabdanmusa4583 08137353545
@ubaidaabdulrahmanubaidaabd41024 жыл бұрын
@@ummussalamakhalid2361 danallah wannan itachi number malamar
@ummussalamakhalid23614 жыл бұрын
@@ubaidaabdulrahmanubaidaabd4102 eh itaci
@ubaidaabdulrahmanubaidaabd41024 жыл бұрын
@@ummussalamakhalid2361 okay ngd
@mouhamadousalissou65294 жыл бұрын
Godya doubou
@zoulaihatouibrahim71253 жыл бұрын
Godiya ga malama
@fatimasaidu81834 жыл бұрын
Jazakumullahu khairan.i love you all for the sake of Allah.