Alhamdulilah Mallam ya fadi gaskiya , sayadina Ali radiyalahu anhu, karamalahu waja a hu, yace Wanda ya karantar dani harafi Daya wani hadisin Kuma Wanda ya koyar Dashi yada zai bauta wa Allah sayadi yace da zai kamani ya sayar dashi to Bai biya shi hakin karantarwa da ya bashi, to kaga idan sa sauran wahabiyawa zasu dauki Hali irin na wanan adalin malamin izala da Babu yada za ayi aji wata mumunar kalma da wani dalibi ko malama da ya Saba daga fahimtar wani mallamin ,Allah ya sakawa da malam alhairi da ya Dora Wanan muka ji muka karu da wanan malamin wahabiya shi da yayi irin wanan fadakarwa Allah ya Saka masa da alhairi duniya da kiyama Allah yafe mana damu da kukuran mu ya bamu iKon karbar gaskiya sa aiki da alfarmar baban bawan Allah baban masoyin Allah, shugaban mu awalul abidin imamal mursalin sayadina wa sanadina Muhammad rasoolilah s a w)Amin
@sabituharunamasoyinannabis79093 жыл бұрын
Syd Allah karamana kusanci da ANNABI SAW
@abbas_sadauki3 жыл бұрын
Sallallahu alaihi wa alihi wa sallam, Ameen ya rabbi Ayi Shere ga 'yan uwa
@babaganamohammedshettima81262 жыл бұрын
Allah ya Kara mana hasken son manzon Allah
@saguiroumoutari65982 жыл бұрын
Yayi daidai
@abubakarmusamuhammad31452 жыл бұрын
Allah sa Albarka
@adamsiyaro35813 жыл бұрын
Masha Allah wannan gaskiya ne Shek
@umaryaronkirki66832 жыл бұрын
Alhamdu'lillah
@abbasaminumashaallah53533 жыл бұрын
Masha Allah
@salisuabubakar47433 жыл бұрын
Mashi allah
@nafiuhassanabdullahi76182 жыл бұрын
Op WA
@aliyumusa16492 жыл бұрын
Soaljan duniya danko
@danjumamuhammad5702 жыл бұрын
Kudai kukasani gaskiyadai dayace wlh Amma izala kujitsoron allah
@yahayaadam19252 жыл бұрын
Slam gaskiya ta bayyana cewa Addini bakungiyabane sukuma yan kungiyar izalatul bidi,a wa,iqamatul sunnah wacce al, Sheikh Sama'ila idiris ya assasata. Kaga tazama bidi,a wanine ya kirkireta
@sirbewhy34393 жыл бұрын
Allah Ya qara haskaka masu gaskiya ya kuma basu ikon dauka suyi amfani dashi. Alhamdulillahi summal hamdulillahi Allah mungode da baka barmu mun nesanta da koyarwan magabatanmu ba cikin addinin Musulunci.