A gaban idona Ɗandigiri ya kashe shi a filin Queen's Cinema. Kuma gaskiya dambe aka taka sosai. Ya yi ta bin Digiri shi kma yana gudu, amma dai a cikin fili ya buge Mamman. A ƙarshe sai Mamman ya tayar da rigima, ya tarwatsa gidan damben.
@BabangidaAminu-f7u26 күн бұрын
Ashe manamuna
@enasmohamed39533 жыл бұрын
Masha allah ❤️ 💋 🌹
@habibuahmad70434 жыл бұрын
Inamaku fatan alkairi Wai miyafaru da autan maman
@ahmadadoibrahim70114 жыл бұрын
Gaskia fira tayi dd sai dai fai fadi gaskia ba domin wlh jfr sai da ya hanashi danbe bashi kadai ba harda bala yaro idan jfr yana fili basa tubewa kuma dan digiri ya bugeshi yafadi gaskia kawai meye inde zaka buge ai zaa bugeka.banbancin kudawa da duk wani dan danbe inde gsk kake nema katambayi kudawa tunda kura ta rasu dole kuyi ta fadar karya mn da yananan da ansha mamaki wlh da kaji yanda maza suka zuba kamar ruwan. sama allah yajikan jfr kura da musulmin duniya baki dy ameen
@abubakarlawal204 жыл бұрын
Hhhhh mati ma bai jura ba waye jfr ko dan digiri
@ahmadadoibrahim70114 жыл бұрын
@@abubakarlawal20 hhhh mati bai jureba amma jfr da dan digiri duk sun jura safiyanu ya jura danliti shandam ma ya jura waye dan san inna kuma ana magana kura mai lokaci allah ne me lokaci idan yabaka dole kowa yabi idan suna danbe da jfr wlh gudu yakeyi wanda bai tsayaba to dadhi zaayi gumurzun yn gudu kai ku kiyayi kanku wlh up jfr kura
@murtalamuhammadsulaiman21453 жыл бұрын
Wannan sunan da yasamu daka Allah ne shugaban yan danben Nigeria babuwani shine 1