TOH Farfesa yaushe zaku kera mana namu a Najeriya saboda muma aji tsoromu gani mune uwa a Afrika
@hakiluabdulkarim9292 жыл бұрын
Ya harbashi kawai mai rabon ganin badi ya gani
@ALIGRIC2 жыл бұрын
Allah ya kiyaye
@azibatv82102 жыл бұрын
Duniya labari
@nafisaabbas43912 жыл бұрын
Allah ya kyauta ya mana tsari da azzalumai
@sulaimandamaso32452 жыл бұрын
Ameen
@zaroummayaminou47942 жыл бұрын
Illar makamin nukiliya
@myphonesmyphones54092 жыл бұрын
ALLAH TA ALAH YA KIYAYE!!!!!!!
@ummikhalifa52982 жыл бұрын
Allah yakawomana sauki
@engineerauwalauwal3552 жыл бұрын
Kaji mutanen Nigeria makamin nuc ba Allah bane yayi shi Kuma kamata yayi ka gayawa turawan da suka taba yin aiki dashi tarihi ya nuna musan masu aiki dashi
@مصطفىالهوساوي-ص2ث2 жыл бұрын
Kuina ruwanku kuma wakuke gayawa
@IbrahimAli-ro5dv2 жыл бұрын
Zz
@ridwanrabiukano69732 жыл бұрын
Gaskiya wan nan mutum baya goyon bayan Russia amma yatuna cewar babu kasar dazata bari ayimata taron dangi kuma Putin yanadq zuciya muddin nato tashiga fadan to seya harba nuclear babu kokwanto kuma kasashe dayawa zeharba shi wlh allah yakiyaye
@boubacarabdourazak91242 жыл бұрын
Banga'né saï antabaka dashi.wato saï anyi ma barna an hallakaka? Wannan ba hujja bane
@alikalawalioalikalawali22812 жыл бұрын
😁 wayi
@muhamednassar40402 жыл бұрын
🇷🇺russia 🇷🇺russia putin putin gaskiya nayi mubaya, a ga putin. Nidinna da nayu rubutun (comment) naa tsani kungiar NATO da CDYAO kungiyoyine na mamaya
@mohammedalimalud21062 жыл бұрын
RUSSIA 🇷🇺 💯
@ukashaalkasimadam90552 жыл бұрын
Najeriya Tanada Nukiliya Kuwa?
@MHausa2 жыл бұрын
Mai ya sa kuka kasa yiwa nigeria nuclear ka zo ka damu mutane karyar banxa
Ai indai haka nuclear yake toh ai ba wani abun tsoro acikin ta saboda shima in ya harba Zara shafeshi
@usamaaminu50012 жыл бұрын
😂😂Wai Dan Nigeria ne dasa baki Akan nukiliya. Ku fara kera nukiliya tukuna, a Nigeria. Ku nunama duniya ta gani Kuna da shi, tukuna sai ku futo kuyi magana akai. Muna gane masu goyon Bayan nato, da okrainea.