Assalamu alaikum malam dan Allah a taimaka akan sirrin yusufa wanda ake dinka sabon riga
@maibiyajisani11563 жыл бұрын
Masha Allah ___Allah yakara basira godiya muke malam Allah yabiya Allah yakara ilimi mai albarakA
@shazalishitu30133 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi allah yakara daukaka
@gwanimaiismifoundation3 жыл бұрын
Amin ya Allah
@fatimahamisuwambai8730 Жыл бұрын
Mungode mallam Allah ya Kara lfy DA Nisan kwana
@adambabaali41263 жыл бұрын
Masha Allah
@ahamadkatsina15372 жыл бұрын
Slm
@mahmoodmuhammad98783 жыл бұрын
Malan Dan girman Allah,ka bamu sirrin mallaka
@majmainasara60439 ай бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته. Suna na Musa daga Jahar Taraba,. Don ALLAH Malam, ina nema Taimakon ku ALLAH ya taimake mu ba ki ɗaya. Malam, ina da ɗa na da bai cika jin magana ba ina son ya nustu. Na biyu kuma karatu yana masa wuya. Da fatan Malam zai fahimci abin da na rubuta kuma ya taimaka mini da Fa'idar samun Nustuwa Yaro da kuma Fahmi. Na gode ALLAH ya Taimake mu baki ɗaya.