Allahu Akbar,Allah ya jiqan maxan jiya karatun ishriniya kenan daga bakin malam bala mai yafe,Allah ya kyautata makwanci.
@bashirusman65465 жыл бұрын
Dan Allah kusakamana mp3 din malam bala maiyafe Allah ya jiqanshi
@mallamganaibrahim79034 жыл бұрын
ALLAH YAJIKAN MALAM BALA AMIN SUMMA AMIN
@rabiukabir Жыл бұрын
Allahu Akbar, what a magnificent life, what a magnificent ending: Truly Eulogy of the Noble Prophet SAWS is the best way Life ❤
@ismaeelmusachakdajnr44932 жыл бұрын
This praises of our prophet, Muhammad peace be upon him....makes me feel pleasant no matter the trouble....May Allah the might connect me n him on the last day.... ameen
@muhammadlamido1198 Жыл бұрын
Muna godiya hali dubu da ishiriniya ta gabanmu Bala maiyafe Allah ya kyauta ma konshi
@abdullahishuaibuadamu56412 жыл бұрын
Allah ya faranta kamar yadda ka faranta zukatar masoya, ya jiƙinsa da rahama yasa aljanna firdausi makoma alfarmar Shugaba (Sallallahu Alaihi Wa Sallama) 😭😭😭
@abdussalamkhalid30942 жыл бұрын
Allah yai ma tukuici da Annabi S. A. W.
@El-Yobawi_TV Жыл бұрын
Allah ya kyauta makwancin Mallam Bala Mai Yafe 🤲
@huduburah73222 жыл бұрын
Masha Allah. Pls a ina rai mutum zai samu wannan karatun?