Martanin Gudaji Kazaure bayan baiyanan gwamnan CBN Emefiele gaban kwamitin majalisa

  Рет қаралды 40,860

Nasiru Adamu El-hikaya

Nasiru Adamu El-hikaya

Күн бұрын

Пікірлер: 115
@abdullahimalla
@abdullahimalla Жыл бұрын
gaskiyane kazaure allah yatauna asirinsu Kai Kuma allah yakareka daga sharin makiyanka Amin tsuma Amin
@lawalmusa9458
@lawalmusa9458 Жыл бұрын
Gaskiya bamu yadda ba Amman akwai allh shine gatan talakawa 🤲🤲🏻🤲🤲🤲🏻🤲🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲
@lawalmuhammad8241
@lawalmuhammad8241 Жыл бұрын
Allah ya saka mana tsakanin mu da su.
@salisutijjani2527
@salisutijjani2527 Жыл бұрын
Allah ya tabbatar da alkairi Dan alfarmar annabi s,a,w da alqr,an
@hassankabiru7632
@hassankabiru7632 Жыл бұрын
Allahu ya biyamaka buqatunka naduniya da nalahi Alfarmar Shugaba Sallallahu alaihi wa ala'alihi wa sallam haqqaqadarihi wamiqidarihil Azeem
@malamansunnahtv3052
@malamansunnahtv3052 Жыл бұрын
Allah ya kawo mafita baki dayammu
@sanibello617
@sanibello617 Жыл бұрын
Ameen Allah yasa haka shine alkhairi a wajen mu mutanen nigeria
@iliyababakini1097
@iliyababakini1097 Жыл бұрын
Kafisu gaskiya honourable ALLAH ya taimakeka akan kyawawan ayyukanka
@kabiruabubakar5998
@kabiruabubakar5998 Жыл бұрын
Mungode Allah yasa kazama shugaban kasa
@umarmaikudimuhammad9851
@umarmaikudimuhammad9851 Жыл бұрын
Good Job Sir. God be with you
@abdullahiahmedmaiahu7677
@abdullahiahmedmaiahu7677 Жыл бұрын
Good job sir Allah yayi jagora
@nurayunusabbr428
@nurayunusabbr428 Жыл бұрын
Gaskiya ne gudaji Allah yayi jagora
@junaiduabubakar9982
@junaiduabubakar9982 Жыл бұрын
Allah yakara girma
@hassansalisu
@hassansalisu Жыл бұрын
Gaskiyane raayinmu daya ranka ya dade
@inusaadamugambo2843
@inusaadamugambo2843 Жыл бұрын
Gaskiya tafi kobo
@hussainumar9314
@hussainumar9314 Жыл бұрын
Allah yaka mana kazaure kabar shegu kuri'armu tananan
@aliyujibrinmatsai1280
@aliyujibrinmatsai1280 Жыл бұрын
Allah Ya Kareka Ranka Ya Dade
@musasaidu2388
@musasaidu2388 Жыл бұрын
Àllah ya isa. Don ko haka batunnan ya tsaya yankin da nake mun sami asarorin da basu da misali. Hon gudaji Allah ya saka mana da wannan jajircewa.
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 Жыл бұрын
Gudaje Kazaure your wright may Allah bless you Masha Allah
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 Жыл бұрын
YA ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI GUDAJE KAZAURE 🙏🤲🤲🤲🙏🙏 may Allah bless you with all your family 🙏🙏
@tukursadauki1276
@tukursadauki1276 Жыл бұрын
Ameen
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 Жыл бұрын
Gaskiya ba adalci ga shuwagabanni,Allah ya biya ka Gudaji.Dan gwagwarmaya sarkin yakin talakawa.
@muhammadan-nur4304
@muhammadan-nur4304 Жыл бұрын
Honorable Gudaji Kazuare Allah kara basira. Anan Abuja inda nake, akwai wata Access Bank kusa da mu a Nyanya, Wani mai kudi ya kai 48 Million a canza masa zuwa sabbi, sai manajan yaki a canza mai kudaden. Sanda anka kai mutumin ya bawa manajan cin hancin 8 million Naira, sannan anka yarda a canza mai kudin, daga karshe 40 million Naira anka ba shi na sabbin kudi
@ahmadmasud2462
@ahmadmasud2462 Жыл бұрын
Subhanallah
@rabiumisa1930
@rabiumisa1930 Жыл бұрын
Allah yasakamaka da alheri wlh Buhari yabami mamaki
@tauraruwaarewatv7583
@tauraruwaarewatv7583 Жыл бұрын
ALLAH yasaka da Alkairi
@usmanabdulkadri9338
@usmanabdulkadri9338 Жыл бұрын
Allahu yasaka ma da alkhairi
@harunabrown9815
@harunabrown9815 Жыл бұрын
Allah ya kare gaban ka da bayanka honor
@danladibaffani8655
@danladibaffani8655 Жыл бұрын
Allah ya karawa wakili nagari Albarka
@abdulkadirusuman1637
@abdulkadirusuman1637 Жыл бұрын
Allah yakara lfy kazaure
@hussainiddk4498
@hussainiddk4498 Жыл бұрын
Allah yakareka sarkin takin talakawa
@isahmusa5988
@isahmusa5988 Жыл бұрын
Allahu Akbar bawan Allah, Allah yabiyaka☝️☝️☝️🙏🙏
@STHUBACADEMY
@STHUBACADEMY Жыл бұрын
Allah yaqara lapiya da Nisan kwana
@abdulazizzubairu5520
@abdulazizzubairu5520 Жыл бұрын
Allah ya kareka shi dai Buhari ya zama munafuki ne kawai wlh
@nafiumlmashiru5598
@nafiumlmashiru5598 Жыл бұрын
Gaskiyane
@surajozayyanu1410
@surajozayyanu1410 Жыл бұрын
Allah yakiyayeka Allah kasa kagama lahiya
@alhajidaba3322
@alhajidaba3322 Жыл бұрын
Allah yayimakajagora akanbukatunka naalkairi gudaji
@auwalhassan6118
@auwalhassan6118 Жыл бұрын
Allah dai yakara karemuna kai Hon sir Muna nan tare duk Inda kayi
@iliyasuabdullahi6211
@iliyasuabdullahi6211 Жыл бұрын
Kaji aikin hankali Allah yasakamaka da alkairi gudaji kazaure
@abbasalisu7101
@abbasalisu7101 Жыл бұрын
Allah yafiku yanfa kun shirya muna talakawa mun shirya ko Mai zai kasance
@umeearhabeebu7076
@umeearhabeebu7076 Жыл бұрын
Wannan gaskiyaneh HON Allah yakaramaka lpi
@dalhatuabdullahi8682
@dalhatuabdullahi8682 Жыл бұрын
Muna godiya hon
@mukhtarumar1228
@mukhtarumar1228 Жыл бұрын
Allah yakara wa gudaje iymani
@yusufmodibbo4029
@yusufmodibbo4029 Жыл бұрын
Gaskiya akwai lauje cikin nadin 👌
@bawasani9125
@bawasani9125 Жыл бұрын
Allah ya taimaki honorable
@usmandaliyu5882
@usmandaliyu5882 Жыл бұрын
Allah yasaka da Alheri gudaji kazaure Allah yasa kafi haka
@khalifabulama9473
@khalifabulama9473 Жыл бұрын
May good bless you sir
@muhammadboko354
@muhammadboko354 Жыл бұрын
Mona godiya honorable
@yakubuadamu6046
@yakubuadamu6046 Жыл бұрын
Allah sarki Mutumin kirki
@naziruumar5044
@naziruumar5044 Жыл бұрын
you are the real Comrade
@matawallesadeeq2010
@matawallesadeeq2010 Жыл бұрын
Allah ya kareka Hon Muhammed Gudaji
@mzdeen_rigson137
@mzdeen_rigson137 Жыл бұрын
Caff Gaskiya banji dadin kamun da Baba dan Audu yayi Sarkin gida ba(Baba Rabe)
@abubakaronetouch
@abubakaronetouch Жыл бұрын
Allah yakara lafiya hon
@mujittafagarba8821
@mujittafagarba8821 Жыл бұрын
Allah yakaremana kai
@محمدمحمد-ف4و6ب
@محمدمحمد-ف4و6ب Жыл бұрын
Ohohohoh ni Muhammad iko sai Allah ai shikenan #ftan alkairy uban giji Allah dai yqara tsare mana kai al furmar shugaba jagaba annabi mhd s a w aminee 🤲🙏🤣😂
@shuaibusalisu6646
@shuaibusalisu6646 Жыл бұрын
Gaskiya
@isahumarbamaiyi9420
@isahumarbamaiyi9420 Жыл бұрын
Allah ya karama girma da daukaka hon.gudaje kazaure
@saniabdullahibatsari8888
@saniabdullahibatsari8888 Жыл бұрын
Gudaji kayi hakuri Allah yasaka Maka da alkairinsa Kuma Allah yasakama talakkawa amin
@abubakaridriss2391
@abubakaridriss2391 Жыл бұрын
Wannan gaskiyane
@mariafernandezfernandez3885
@mariafernandezfernandez3885 Жыл бұрын
Mu dai talakawa saidai muce Alh yasaka mana Suda Alh
@adamuisyaku6436
@adamuisyaku6436 Жыл бұрын
Allah ya tsareka
@abubakarumar8041
@abubakarumar8041 Жыл бұрын
Karka damu baba gudaji insha Allah sai Allah yasakamaka da mafificin alkairi kai ka daine mutumin da yafito ya tsage gaskiya a Nigeria acikin siyasa
@rilwanuabdullahi312
@rilwanuabdullahi312 Жыл бұрын
Allah yabiyama bukatatka
@kantamoussa
@kantamoussa Жыл бұрын
Allah yakiyayeka
@matube9022
@matube9022 Жыл бұрын
Bawan Allah ka bar waɗannan azzaluman akwai lokaci, su ma talakawa da kake domin su munafukai ne zalunci ya na nan cikin al'umma ba ga shugabanni ba kawai har cikin talakawan. Ka bar ƴan Nigeria yadda ka gansu Allah Ya taimake ka.
@umaramuhammadb3181
@umaramuhammadb3181 Жыл бұрын
Gaskiya ne hon wlh gashima ATM dinma inkaje cinkusun mutane sosai kuma acikin cire kudi sai yakare kafun azo asa saikunkai 1hr
@abdullahimusabulama21
@abdullahimusabulama21 Жыл бұрын
Alh. Nasiru gudaji fa yanada gaskiya sai kasar ce ga yadda take wlh inaso na hadu dashi Akwai abubun cigaba ta hanyar kungiyoyi kayimin magana ta email Dan allah
@kokotv1527
@kokotv1527 Жыл бұрын
Honorable ni a gani na kaima xaka iya gaiyatar sa sabida kai kafi can cantar gaiyatar sa tinda committee ne ku na shugaban kasa sabida haka ko yanxu muna bayanka ka kirashi kuma sa tambayoyi amatsayin ku na community shugaban kasa ba community majalisa ba
@umarbafeto4834
@umarbafeto4834 Жыл бұрын
Kasan abin nasu dokane datsari akyi abinda muke ga zaiyu balallaibane yayiwuba
@cryptocurrency9860
@cryptocurrency9860 Жыл бұрын
Ka saurari hirar da akai dashi a bereketta family youtube channel ta hour 3
@babajiusman1886
@babajiusman1886 Жыл бұрын
Allah yakkare gudaji Allah yabamu ere Eren sa a Nigeria 🤲
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 Жыл бұрын
May God bless you gudaje Kazaure may Allah help you
@ibrahimlami5303
@ibrahimlami5303 Жыл бұрын
Wlh haka ne honourable Allah ya tsare mana kai.
@alhajiakbulamahmmadu56
@alhajiakbulamahmmadu56 Жыл бұрын
Gaskiyan aiwata lakadaci saboda maganar gidajen Kazaure ya fadi gaskiyan muna rokon yan jarida siwagonatimagana a duba wannan magana na ci Yan jarida kukuke maganar ayarda kuma ina godiya wannan tattauna wadda kukayda gudaji Kazaure kuma Allah Ubangijin Ya taimakawa wannan bawan Allah
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 Жыл бұрын
YA ALLAH YA SA KAFIHA GUDAJE KAZAURE
@murtalahalou
@murtalahalou Жыл бұрын
Allah yakiuta
@ilyasuabdullahi4188
@ilyasuabdullahi4188 Жыл бұрын
Allah gatanbawa munafatan Allah yatsareka
@PhilipMackenzie
@PhilipMackenzie 9 ай бұрын
Allah Ya kyauta
@umaribrahim5089
@umaribrahim5089 Жыл бұрын
Allah shi keuta
@itzabdulrahmanbena7596
@itzabdulrahmanbena7596 Жыл бұрын
Allah yakyauta
@abdulngntv6369
@abdulngntv6369 Жыл бұрын
Ya Allah katsine ma Wanda yamatsemu
@muhammadusaadu6433
@muhammadusaadu6433 Жыл бұрын
ALLAHU AKBAR ALLAH SARKI
@kabirusanni2969
@kabirusanni2969 Жыл бұрын
Ya Allah yadaukaka
@bilyaabubakar1811
@bilyaabubakar1811 Жыл бұрын
Saidai muce Allah ya Isa
@Alhamdulillah1489
@Alhamdulillah1489 Жыл бұрын
Godbless you sir 🙏🏻
@abdulkarimaudi9884
@abdulkarimaudi9884 Жыл бұрын
Hon gudaji kazaure Dan gwagwarmaya 🤣🤣🤣
@JUmetaAsset
@JUmetaAsset Жыл бұрын
To ai muna ganin ya janyo hannayen ogansa cikin corruption a buye shiyasa ya kasa kamashi
@sumayyamusa790
@sumayyamusa790 Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@obadiahumar3247
@obadiahumar3247 Жыл бұрын
Kai Jama'a ne 🤔🤔🤔 Allah ya dai kyauta
@saddyalee6945
@saddyalee6945 Жыл бұрын
Lallai gaskiya daci gareta!Kuma duk Wanda yace gaskiya xaiyi toh lallai sai yayi damarar yaki,dakuma jajircewa ga mayaudara da maha'in ta.Ko ahaka aka tsaya hon,kasauke nauyin da Allah ya dorama.Amma ina son shuwagabannin mu kusani Allah xai tambaye ku,domin kiyo aka Baku daya bayan daya Sai Allah ya tambaye ku,akan yanda Kuka tafiyar da mulkin ku akan talakawan ku.Kusani!A wannan lkcn bakuda tsimi bakuda dabara sai yanda Allah yayi daku.Hakki ko nacikin gidan ka ya ka iya dashi bale na Yan Nigeria?Wallahi Baku da tsoro Kuma xuciyar ku abushe take😭😭Allah ya iya mana
@massaumaroutuba6414
@massaumaroutuba6414 Жыл бұрын
Allah ya kareka
@matawalimuhammad5351
@matawalimuhammad5351 Жыл бұрын
Allah ya kara girma
@ahmadyunusa7145
@ahmadyunusa7145 Жыл бұрын
Nidai na yarda da gaskiyar gudaji kazaure
@alfikiraiadtv5391
@alfikiraiadtv5391 Жыл бұрын
A kwai yan kasuwa su sayo kayan gwari kasuwa babu kudi a hannu kuma babu netwok daza a tura kudi karshe dai kayan yalalace kafin a sauke kayan me kaya ya sake biyan kudi aka sauke kaya abola. Allah ya lawomana gyara.
@Darkbytehacker1oninstagram-k5i
@Darkbytehacker1oninstagram-k5i Жыл бұрын
Ya Allah kasakama gudaji da mafificin alkhairi Allah yakare manashi
@dankurmitech
@dankurmitech Жыл бұрын
Allah ya Isar masu
@muhammadibrahimlolo8908
@muhammadibrahimlolo8908 Жыл бұрын
Agaskiya baba buhari bayada Amana Kuma baisan kansaba
@juliusjohn9861
@juliusjohn9861 Жыл бұрын
Yanzun dai Hon. Yakamata ka gane da cewa, kokarin da kakeyi don ka kawo daraja ga Mai Girma Buhari Yana tare dashi Emeifele. Domin a yau, soboda bayanin da kayi kwanakin da suka wuce, kace, Buhari ya Baku isini ku kama shi Emeifele, toh Mai ku ke Jira??
@MOHAMMEDIBRAHIM-gc5cs
@MOHAMMEDIBRAHIM-gc5cs Жыл бұрын
Sankon diban naira😹😹😹😹
@beenbadamasyytv437
@beenbadamasyytv437 Жыл бұрын
😄😄😂
@ahmadabdullahi1973
@ahmadabdullahi1973 Жыл бұрын
Allah yasaka mana… I wonder what’s Hon Maje doing and the remaining members that we have so much respect on them??? But now we see no one among them has Humanity and respect for Nigerians Shame on you People,,, Allah ya Isa duniya da Lahira…. We will all die and each and everyone of will account on how he represent his people… the place where no second chance will be given, The place where only your Good deeds will rescue you from Hell Fire, The place where God will not forgive something you did to someone…. The place where your Money and power won’t work ONLY GOD HAS THE POWER, Keep doing the Good work Hon Gudaji…. Allah yabiyaka da gidan Aljannah Firdausi Ameeen
@vincentbala2240
@vincentbala2240 Жыл бұрын
Gaya masu gaskiya
@abbasalisu7101
@abbasalisu7101 Жыл бұрын
Banza governor Kana magana Akan president Buhari sunayi dan Ku a kusu wa inba masu cin amanan talakawanku ba mai bakayiwa Yan Kaduna ba
@bilyaabubakar1811
@bilyaabubakar1811 Жыл бұрын
Hakoyushe
@mannirauwal9339
@mannirauwal9339 Жыл бұрын
Pls nasiru ka gayawa honorable da talakan dama masu kudin ana cikin wani Hali Babu kudi hanun mutane sai lamba,masu aikin hanu da masu Kanan sana'o'i Basu samun ciniki wasu aikinsu ya tsaya mutanen kauye na karyar da kayansu saboda rashin kudi a hanu,marasa lafiya asibiti Babu kudi hanun su wlh wasu na siyan abinci suke nema Babu,wasu tafiyar kasa suke Babu kudin Hawa Napep,Nasiru na takaice maka hata kasuwa kasuwar ma ta Kano idan akaga mutum da cash kamar an ganshi da Rai tuni za'a karbe,kaga Mai jarin 100million Yana neman 10k cash,Kai Allah ya yaye Mana wannan musibah🤲
@bacanseabdul5500
@bacanseabdul5500 Жыл бұрын
Ya Allah ka isar mana akan buhari Daya amince aka karbe mana kudi aka barmu da lambobi cikin account Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa Allah ya saka mana akan cutardamu da buhari ya amince aka mana
@komaidaruwankatvyoutube6297
@komaidaruwankatvyoutube6297 Жыл бұрын
Kabarsu kawai Yan iskane
@yusufmuhammadsani7101
@yusufmuhammadsani7101 Жыл бұрын
Hon gudaje Ina Batun 89trillion ko Governor na central Bank ya fika gaskiya? Naji bakace komaiba game da kudin?
@sulemankaigasani2397
@sulemankaigasani2397 Жыл бұрын
Lokaci a k jira.sai buhari ya tafi zasuci ubansu
@mustaphamohammed5221
@mustaphamohammed5221 Жыл бұрын
Honorable gudaji cool down we know this people will not give you chance to discuss with this mumu emefele
@umeearhabeebu7076
@umeearhabeebu7076 Жыл бұрын
Allah Shikyauta 😂😂😂😂😂
@maigamohammed5064
@maigamohammed5064 Жыл бұрын
Gaskia Buhari na da lefi a Kan wanna magana saboda ya gi Amma yayi shuru
'Ba mu jin tsoron dattawan Arewa' - Gwamna Nasir El-Rufai
8:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 148 М.
Dandalin Hadiza Gabon "Hira Da Uncle Bosho" Official Video
23:05
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 692 М.
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
Mau Ahan Mau Atombi luhongba full Video Masak ti neire
10:57
Moni Ngangom28
Рет қаралды 4,5 М.
'You're Being Disruptive', INEC Chair Warns Dino Melaye At Collation Centre
14:35
Channels Television
Рет қаралды 1,2 МЛН
В Брюсселе решают, как быть с Украиной
1:46
Euronews по-русски
Рет қаралды 39 М.
Путин: "Доводят нас до красной черты"
1:11
Euronews по-русски
Рет қаралды 122 М.
Wankin Babban bargo wa Atiku da Tinubu tare da Shiekh Murtala Asada
15:25
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 161 М.
Правильный подход к детям
00:18
Beatrise
Рет қаралды 11 МЛН