MARTANIN IMAM ABULFATHI GA JAMI'AR FUDMA KATSINA KAN BATUN HANA WAZIFA #abulfathi #imamjunaid #profibrahimmaqari
Пікірлер: 14
@ibrahimabubakar60414 сағат бұрын
Wazifa musulunchine abisa sunnar Annabi SAWW.
@hassanmusasada425115 сағат бұрын
V chanczllo kayi Ha Hattara Kaki Yayi Yan darika ba wajenka bane Sakarai
@KhaliphaAbubakar-mj3qz11 сағат бұрын
Gaskiya wannan shugaban jam'i ar ta Federal university Dutsima karena katsinawa A matsayinka na mutumin Kano Bichi local government Idan a Kano ne kake shugabantar wata makaranta ka isa ka hana yandarika yin Wazifa da zikirin Juma'a, Gaskiya kabamu kunya
@seynihabimorou665815 сағат бұрын
Sakani da Allah imam Ali n'a tausaya ma. Kai ba ka komai meda martani. Doko litafai musulunci la karantar mana.
@umarkuna86379 сағат бұрын
Ka je ka koyi iya karatu da rubutu tukun
@umarkuna86379 сағат бұрын
Wallahi bai isa waye Vice Chancellor kuma wallahi ba wanda ya isa ya hana mu WAZIFA ba, belle wani dan Kauye a katsina. Ku hana bandit mana wawaye
@MuhammadSani-q2y16 сағат бұрын
Ai dole ahana 'yan addinin tiyyaniyya yin barna a jami.a