Ai duk litafin da ya fadi irin wanan ga janabin manzon Allah s a w , ai duk Mai imani ya wajaba ya karyata wanan maganganun
@africanindustries37084 жыл бұрын
Duk ku biyun kun aikata sabo babba, ku tuba kafin lokaci ya kure. Masussuka ya ce annabi mahaukaci ne; subhanallahi Shima abokin fafatawar sa ya ce baban annabi na wuta; subhanallahi! Yanbanza, ku tashi, kuje ku tuba tsakanin ku da Allah, mabarnata ne ku a bayan kasa, tsinannu kawai!
@saminumusamashaallah272 жыл бұрын
Kai makakoma tsinane kayi kuskure amah hada rashin sani
@yusufshafiushafiusaleh72123 жыл бұрын
Kana ja da maganar Allah
@أحمدعمرألزوما5 жыл бұрын
الظالمون هم الذين قالوا سحر النبي وإذ يقول الظالمون إن تتبعون إلا رجلا مسحورا
@najibmuhd38046 жыл бұрын
gaskiya dai masussuka sai kamekame kawai kakeyi
@africanindustries37084 жыл бұрын
Yahya Masussuka ne ya ce annabi ya yi hauka. Gaskiya dayace, Yahya Masussuka, ka tuba kafin lokaci ya kure.
@bashirsulaiman19323 жыл бұрын
Lpp
@aliyuzambook10595 жыл бұрын
Gaskiya mlm mususuka kawai kaga an qureeka amma kaki bari yayi baiyani
@muhammadabubakar56586 жыл бұрын
Masussuka bakada gaskiya ya kamata yanda kayi bayani shima yayi bayani idan Anaso a fa himta gaskiya
@fdsjsirahanasyeeheje76136 жыл бұрын
kakebarisheyayimagana malam musa kayidaidai allah sakamakadaalhir munabayaka
@shafaiadamu37084 жыл бұрын
Gas kiya najidadi wan na
@abdoulsllam70825 жыл бұрын
Mu mun sani izala ba gaskiya bane
@fdsjsirahanasyeeheje76136 жыл бұрын
malamyahyamususuka bakadagaskiya
@yusufshafiushafiusaleh72123 жыл бұрын
Gsky mln musa kanada son zuciya
@yusufshafiushafiusaleh72123 жыл бұрын
Haha baina mln musa senokewa yake
@africanindustries37084 жыл бұрын
"Hikima" na nufin dama da Allah Ya bawa mutun ya yi bayani ta hanyar amfani da hankalin sa. Saura kadan in koma kan aqidar Yahya Mususuka a sauran videos din sa da na kalla a baya, amma yau jin kalmar "hikima" a Alqurani, nayi watsi da aqidar Masussuka. Masussuka na da damar ya yi bayanin Alqurani amma annabi Muhammad bashi da damar hakan?
@ishaqrabiu8756 жыл бұрын
yakamata m,yahaya ya ringa barin m.musa yarinka bayani kamar yadda shi ,yake barinsa
@sadibest68996 жыл бұрын
Toh aibashi dagaskiya tayazaibarshi
@nafiuabdullahi63395 жыл бұрын
Mutumin dayake dawo d speaker KO anbashima zaidawo d it