Wannan Matar Muryanta ya Min Dadi sosai walhi allah ya daukaka ki ina muku fatan Alkhairi
@adildad88484 жыл бұрын
Hakan ba abin mamaki bane, don azamanin baya mutanen kano idan zasuje fatauci sukance wa iyalinsu Bakin kasa yacida nasama Amma wannan akarance akaratu yazo ba kirkira bane kuma don cin zarafin kowa ba Sabida Tarihi baya yafiya ko mantuwa duk abinda yafaru tarihi saiya kan ajeshi Allah ya kara ganar damu addinin sa