Kana kawo mana muna jin dady Allah y kara basira my boss
@maisanaakanotv93099 ай бұрын
Ameen nagode
@rabiatukatsinaal76269 ай бұрын
Masha ALLAH ❤❤❤❤ Amma dan ALLAH mesa na a kade nazu wa gana
@maisanaakanotv93099 ай бұрын
Ok
@Wadaprotocol9 ай бұрын
Wai wani abu hajiyar mu daso take nufi🤣ayi mana bayani
@YarosambaMuhammad-k7t9 ай бұрын
Masha Allah am watching from Libya
@Jamesboys-i2h9 ай бұрын
Ma cha Allah watching from Mauritania ❤❤
@AmeerSaidu-mm5zk9 ай бұрын
Alhamdulillah nice movie
@ummusahal-hx8di9 ай бұрын
Mussa mai sana a zanyi maka nasiha kuma Allah yasa ka dauka a fina finan ka akwai daga ciki da nake yawan gani kana cin mutuncin mallamai da sunan flim amma ina so ka sani mallamai wakilai ne na Allah kuma magadan anbabawa ne koda sunyi kuskure ba a fitowa a ci mutuncin su kai tsaye sai dai a samu wanda ya cancanta ya nusar da mallami amma izgili ko fadin abinda bai dace ba wanan kamar raina mallamai ne kuma koda wasa kake wani zai dauka da gaske kake mallami kifi na cikin ruwa ma nema masa gafara yake dan Allah ka daina idan har ba zaka fadin alkhairy mallamai ba toh kada ka fadi akasin hakan wanan itace nasiha ta Allah yasa kuma kaji kuma kayi aiki da ita
@maisanaakanotv93099 ай бұрын
Nagode
@maisanaakanotv93099 ай бұрын
Kakirani muyi mgn nagode
@TchadienIssa-b5s9 ай бұрын
Masha allah ❤
@abdulhameedsanusi76579 ай бұрын
Wannan mutumin yayi kokari ya daina zakewa a harkar addini da Fatawa domin da yawa masu kallo basu da ilimin banbance gaskiya a addini ko akasin ta kai kuma maganganun ka da yawa ba dai dai bane… ina ma zai iya samun Wannan sakon
@AishaIsah-z1o9 ай бұрын
Allah ya kara basira
@AbdoulayeSouleymane-rn7xj9 ай бұрын
Macha allh ❤️ de pui la côte d'ivoire 🇨🇮🇳🇪
@YAZARAJIBUARAM9 ай бұрын
Kai matanan batada kunya wallahi 😂😂😂😂😂😂😂😂😊, Allah ya shirya
@abdou-u6x9 ай бұрын
Allah yayi jagora
@maisanaakanotv93099 ай бұрын
Ameen nagode
@Xaibraheem9 ай бұрын
Masha Allah 😂😂 munajin dadin shiri
@Halimatuhussein-x7w9 ай бұрын
I like this Mallam soo very much wish I can get his contact 😊!!!