Wayyo Allah ciiki na zai fashe 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂Allah yabar manake Anty Allah ya kareki daga sharri mutum sharri aljan Allah ubangiji yaqara muku zaman lafiya da hakuri da juna keda mijin ki fatan alkhairi Akoda yaushe Abokiyar hirar mu Ta gargajiya 😂❤❤❤❤❤🤲🤲🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰🥰💖💖💖🤣🤣🤣
@yousoufAbdullahiАй бұрын
Ameen
@aliyuabdullahi9357Ай бұрын
Bana Iya xama batare danaji littafinkiba,wlhi banda waya Amma allah allah nake mijina yadawo naji ta wayarsa😢,am so addicted to ur novel
@UsainaBuhariАй бұрын
Gaskiya nima kam yanzu banaji karatun wasu idan n n abokiyar Hira b
@KARIMASHUAIBU-jd9syАй бұрын
Wlh yau naji tausayin jafar Allah dai ya biya abokiyar hirarmu kina bamu nishadi wanan lbr kamar kar ya kare
@MaryamNj-m3pАй бұрын
Nice tafsrko❤❤❤❤❤❤
@AbdramanAbdraman-w9oАй бұрын
Ya Allah anya hajiya binta bata da manya manyan aljanu kuwa 😂😂😂😂😂
Kai wannan Abu yamin dadi Hjy Binta Asharema Amarya Hanya 😂
@HauwauMuhammad-s1qАй бұрын
Muna godiya uwarmu maganin kukanmu😂❤😢 wlh I love you
@lujainafallata5732Ай бұрын
Masha Allah masaul khair dear sister thank you very much barakallahu fiki 🤍🤍🤍🤍🤍🤍🥰🙏🏻
@SalmatalmubarakiАй бұрын
💃💃💃💃🤸🤸🤸🤸🥰wurrrrrr anayi munajin dadi😂😅
@Hot20i-pv8tlАй бұрын
Masha Allah❤❤❤🎉🎉🎉
@RukayyadbtrukayyadbtRukayyadbtАй бұрын
Masha Allah munagodiya sosai ❤
@FatimaYahayaTankoАй бұрын
Mashaallah wayaga hajiya binta😂😂
@nanaabduho5389Ай бұрын
Hhhhhh😂😂😂😂😂 wannan mama Alkali ce , A gaskiya labarin nan kaman dani acikin tafiyan , rashin jin labarin babu dadi fa , Allah ya saka maku da Alheri mungode kwarai
@FatimaAsaiduАй бұрын
Masha Allah muna godiya abokiyar hira ❤🎉
@dddd2524Ай бұрын
M Sha Allah Allah yakara basira da daukaka 😂😊
@BelloBalkissaАй бұрын
Yauu na saurara da huri 😊😊😊
@mrsshareefumammun2809Ай бұрын
Masha Allah gdymuke 🌺🌸🌺
@Aishaabdullahiaisha-jh7krАй бұрын
Masha allah 🎉🎉🎉🎉
@SaudatIbrahim-g8wАй бұрын
Muna gdy sosai my sister ❤❤❤❤❤
@JamilaADAMOU-e7xАй бұрын
Masha Allah merci beaucoup ma chérie ❤❤❤❤
@AsmauMuhammadbargaАй бұрын
Himmm to gamunan Muna sauraro Allah yaqara basira
@AbubakarMaryam-r5sАй бұрын
Masha Allah sister allah yabar kauna ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@HjklsAsdfАй бұрын
Masha Allah
@LubabatuYahaya-j4xАй бұрын
Masha Allah muna godiya sosai ❤❤❤🎉🎉🎉
@WebWnanАй бұрын
Masha Allah 😊
@aishaabubakar-v6lАй бұрын
Masha Allah mungode ❤❤❤❤
@Bristerfatima-cg9xqАй бұрын
Masha Allah ❤❤😢😢
@allassancharifa8029Ай бұрын
Nice 116🎉
@MunaAbbas.Ай бұрын
Aikuwa bayiwa Affiya adalci ba amatsayin ta na bazawara Yakamata anemi shawaranta
Ahayyeee sama ruwa kasa ruwa 🎉 Ahayyeee sama ruwa kasa ruwa🎉 Binta bakina da taba nidai 😂
@DAUSIYAKARKARNAАй бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@HakilouMahamaneCherifatouАй бұрын
@ 🤣🤣🤣🤣🤣
@حبيبهابوبكر-د7زАй бұрын
Oyoyo hajiya Binta 😂😂😂
@IbnoulMoubaarakАй бұрын
Tabbb😂😂😂😂haj bintaaa
@AboudiAlimАй бұрын
❤❤❤❤
@laminibrahim6465Ай бұрын
Masha Allah 🤣
@aishaismailaishaismail2953Ай бұрын
Aunty Zee tamu ta amana😂😂
@ummuamjidndako3217Ай бұрын
Allah sarki soo❤🎉
@ZahraIsmael-ts6jgАй бұрын
Kai Kai Kai tab wai ina hajiya binta😂😂zamusha biki
@Hauwa.uMuhammadMusa-p8oАй бұрын
Hhhhhh anatayi munajin dadi abokiyar hira thank you
@UmmulshureimАй бұрын
Wannan abiyayi dadi😅😅😅😅😅
@ummu956Ай бұрын
Allah ya barmanake🎉🎉🎉❤❤❤
@MunaAbbas.Ай бұрын
Wai meikasamun Kaffar ne sai anzage ta yar iska akanka sannan baa matarka ba anmaa kazo har gidan su sai iya shege iri iri
@ZainabAminu-v7sАй бұрын
Akwae Tashin hankali a gidan Alhaji amadu😅😅😅😅😅😅😅😅😅
@تكنوتكنو-ق5ضАй бұрын
😊😊😊
@khadijaumar4840Ай бұрын
Hhhh abokiyar hira tamu 😂😂 aike kinfi baba alkalin ma
@nafissach9323Ай бұрын
Abokan hira akwai biki fah gagarumi 💃💃💃💃💃💃😂😂😂😂wayyo hajiya binta 😅bara dai nayi shuru kafin tajini 🤫🤫😂amma fah sai na dara wlh 😂😂😂😂
@fatimaabdullahi478Ай бұрын
😂😂😂😂
@nafissach9323Ай бұрын
😂😂🤪🤪🤪
@BelloBalkissaАй бұрын
@@nafissach9323 nima fah tun jiya c dariya keta nake wa hajiya binta 😂😂😂😆😆😆 wly c kace sabuwar kamu bari daii mu kalka de kun nuwa mucha darama agidan audu 🤣😄
@ZubainatuBello15 күн бұрын
😂😂😂
@SayyadajdАй бұрын
aunty zee ma abin j ya ishe ta🤣🤣🤣
@AmsymaigoroАй бұрын
Kaii gidan nan akoi drama
@SayyadajdАй бұрын
Nifa nagaji sai wani lallaba shi sukeyi aikin babza😏😏😏😏
@FirdausiSani-m4dАй бұрын
Masha allah❤❤ Muna godiya🙏
@NabilaUmar-t8jАй бұрын
😂😂😂😂😂😂 shashasha kawai 😂😂😂
@aliyuabdullahi9357Ай бұрын
Nice ta 100😂😂
@AnimuLadifatАй бұрын
allah y kara basira
@SaadatuBaffahibrahimАй бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉
@RabiatuSadisu-r4dАй бұрын
Tab aikwa badakala a gdn audu bechi 😂😂😂😂gsky inajin sai hajiya binta ta haukace 😅😅Muna dai biye 😊
@TidjaniFirdaoussiАй бұрын
Lale zaayi yakin duniya na uku agidan alaji audu ga aure jafar ga na alaji audu hajiya binta zata haukacr🤣🤣🤣🤣🤣
@AminuAmeenu-xm6vhАй бұрын
❤🎉
@AnnaTcherodjiАй бұрын
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@MuhammedAisha-f3n28 күн бұрын
Slm. 💖💖💕💖
@HauwaAbba-x6c25 күн бұрын
Assalamualaikum Abokiyar Hira fatan kina lafiya,fatan alkhairi
@lujainafallata5732Ай бұрын
To jafaar dama dai ta samu Alkhairi kuma sau daya yake buga kofa sharri ne ke bogawa sau tari..abokiyar hirama tasa baki a maka fada karka bari dama ta barka akaro na biyu 😂😂 Allah yasa mu dace ✌🏻
@aishadepsia1020Ай бұрын
I don come ooooooo😂😂😂😂😂😂
@KhadijaSalisu-u5xАй бұрын
Innallillahi lallai hjy binta akwai balaii,zubaida da alhaji
@ZainabAbdullahi-f3jАй бұрын
😂😂😂😂😂😂 wallahi inayinki aunty zee takwara
@FatimaMuhammad-q3mАй бұрын
Nagaji da wnn littafin akara mana lokaci data akwai tsada
@SayyadajdАй бұрын
Ni j ne ya isheni kamar in kashe shege kowa ya huta 😡😠
@FatimaMuhammad-q3mАй бұрын
@Sayyadajd 😄
@SayyadajdАй бұрын
@@FatimaMuhammad-q3m 😭😭
@SayyadajdАй бұрын
@@FatimaMuhammad-q3m da ciwo fa🤣🤣😭😭😭😭
@BelloBalkissaАй бұрын
😂😂😂😂
@SafiyaMuhammadUmmiАй бұрын
Fatan Alkhairi Mai dorewa Auntynmu
@MaryamDMuhammed-ds3rfАй бұрын
😂❤🎉 today I'm d first1😂❤
@FatmhAngoyАй бұрын
You are welcome sister thank you so much my Allah bless you ❤❤❤🎉🎉🎉🎉