Matsayar Assadussunnah kan makomar Iyayen Annabi ﷺ, tare da nasiha ga Daliban Ilimi

  Рет қаралды 5,179

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Ай бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 14
@SalisuMustapha-qo7pl
@SalisuMustapha-qo7pl Ай бұрын
Mlam yace manzan Allah ba mutun bane kamar kowa 🥰
@babashehu4516
@babashehu4516 Ай бұрын
Alhamdulillah. Wallahi Tallahi Billahillazii Lailaha Illa Huwa sai yanzu na sami kwanciyar hankali akan wannan batun. Duk kwanakin nan idan na tuna wannan lamarin da yake so ya taso akan matsalar nan ta iyayen Manzon Allah sai hankalina ya tashi. Amma daga yanzu na samu natsuwa da gamsuwa da kwanciyar hankali saboda yadda ka warware lamarin. Malam Allah Ubangiji Ya biya ka da Aljannah Firdausi.
@hindatubashir8011
@hindatubashir8011 Ай бұрын
Allah ya sakamaka da Alkhairi
@BelloabdullahiAkalawa
@BelloabdullahiAkalawa Ай бұрын
Masha Allah alhamdullah malam
@user-lt2yw4sj7n
@user-lt2yw4sj7n Ай бұрын
Allah ya kareka 🎉❤🎉
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Asadussunnah ❤❤❤
@AishatYahaya-tb4dg
@AishatYahaya-tb4dg Ай бұрын
Allah yasaka maka da alkhairi malam asadussunnah.
@habibmzya7583
@habibmzya7583 Ай бұрын
Allah yasaka da alkairi❤
@muhamedauzai6888
@muhamedauzai6888 Ай бұрын
gaskiya ne wlh malam allah ya badalada 🙏
@ibrahimmuhammad2307
@ibrahimmuhammad2307 Ай бұрын
Sheikh musa yusuf asadussunnah jazakallah khair ❤❤❤
@sadiqnataala5537
@sadiqnataala5537 Ай бұрын
❤❤❤ Jazakallahu khaeer ya Sheikh ❤❤❤
@murtalalawali2418
@murtalalawali2418 Ай бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkiiri
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Ай бұрын
الحمد لله صلى الله عليه وسلم 💞 🥰 💞 💞 🥰😢
@user-dc2yk4wz4p
@user-dc2yk4wz4p Ай бұрын
Yanxu idan rashin adalci za ai Mai yadda yakeyi Toda sai ace TAKIYYA CE adinga Jin tsoran Allah. ko baka san mutum in yayi Wani abun kirki to kar ka kushe free Palestine
100😭🎉 #thankyou
00:28
はじめしゃちょー(hajime)
Рет қаралды 44 МЛН
🍟Best French Fries Homemade #cooking #shorts
00:42
BANKII
Рет қаралды 33 МЛН
Sheikh Bello Yabo ya caccaki Tunubu kan sabon Taken Nigeria (National Anthem)
11:27
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 8 М.
BBC Hausa Labaran Duniya na Rana Yau /03/06/2024
20:03
Hausa news 24
Рет қаралды 5 М.
Sheikh Muhammad Bin Uthman kan CriptoCurrency da Mining ⛏️ tsaya ka saurara.
20:51
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 3,8 М.
Martanin Dr. Sani ga Mal. Ibrahim Khalil kan cewa Annabi (s.w.a) ya na sauraron Waƙa
23:35
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 8 М.
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (18) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
2:09:29
小丑和路飞竟然这样对天使。#天使 #小丑 #超人不会飞
0:37
ДЕВУШКА проучила МУЖА изменщика 😱 #shorts
1:00
Лаборатория Разрушителя
Рет қаралды 3,2 МЛН
everything turned out to be not as it seems… 🤭👀
0:12
Viktoria Meyer
Рет қаралды 14 МЛН
Money changed everything 😢😔👻
0:31
Ben Meryem
Рет қаралды 27 МЛН
Заметили?
0:11
Double Bubble
Рет қаралды 2,7 МЛН