TOPHA 🙄 (Ana Wata Ga Wata) - Yanzu Daga Bakin Dan Uwan Ummi Rahab

  Рет қаралды 63,104

Mazaje Ne

Mazaje Ne

Күн бұрын

Пікірлер: 183
@roufaihachimo9206
@roufaihachimo9206 2 жыл бұрын
Dan Allah aide na
@mubarakipaki6797
@mubarakipaki6797 3 жыл бұрын
Wanda yayi gaba dai yayi gaba na bayan Sai labari Muna tare da zango Allah ya kare ka
@alibouziane6924
@alibouziane6924 3 жыл бұрын
Wanene nagaba yayigaba adamune yayigaba adai saké tonane menene yayi Wanda yacegaba awanann duniya tamu kinko san abinda akecema cigaba
@moona1246
@moona1246 3 жыл бұрын
Waitambaya lnna mahaifinta hhhhhhhh ai mussan komai munan cikin haratan yaman makaryachi bazza
@mohammedgodoro546
@mohammedgodoro546 3 жыл бұрын
Masha Allah. Allah ubangiji ya tsare mana ita
@saningaibuseallah2592
@saningaibuseallah2592 3 жыл бұрын
To kundeji yasir ya karyata kanshi rayuwa kenan wannan shine akecewa kaikayi
@maizamanimaizamani4630
@maizamanimaizamani4630 3 жыл бұрын
Gaskiyar magana ummi batada asali mahai fiyarta yar kasar nigeria ce tahaifeta a saudia amman ba asan waye baban taba shima mai wannan maganar yatamaki rayuwarta ne tana karama koma yabada gudun mawa wajan batamata tarbiya suwaye iyayanta
@tradevesta8883
@tradevesta8883 3 жыл бұрын
To Allah ya kyauta Amma inaganin ita ba laifinta bane ba...Wato da hanyar da tazo duniya.. Da magabatanta zasu zasu ceci rayuwarta sai su mata aure nasan baza ta rasa masu sonta ba.. Ko ta huta da tonon silili.. Madama suka barta a hannun yara da ya film rayuwarta zata iya lalacewa.. Har yanzu tana da dama ta nemawa kanta tsira..
@sulaimansaji2595
@sulaimansaji2595 3 жыл бұрын
Wallahi wannan haukane kai bakasan me kakeba dakazo kana wannan maganar sannan kuma aure haramunne sabida bakada ilimi kafito kana wannan maganar Sannan wannan neman dau kakane sabida ba asankaba kaida ummin kuna so ku sami daukaka sannan kuma ummi butuluce Wawa kawai kaadan sunna bane da har kake ganin laifin yace zai aureta allah ya isa batamin lokacin kallona dakayi
@yusufhabuyusufhabu6632
@yusufhabuyusufhabu6632 3 жыл бұрын
Waidan​ allha​ malam.yasir Inasoin tambayika ya.akayi Dukwannan labarin.naka Banji​batun mahayfin​ta​ba Acikin.labarinba bakidaya Allha​ yayimai rasuwa​ne Koyaya.inajiran amsa dagabakinka SainajikA malam​ yasir
@ibrahimmmoussa4704
@ibrahimmmoussa4704 2 жыл бұрын
Karyane Adamu Zango sai kallo mahassada sai Allah nagaba yayi gaba
@abdoulrachid5268
@abdoulrachid5268 3 жыл бұрын
Allahou Akbar Allah ya kiyaye gaba
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 3 жыл бұрын
Gaskia babu wlh yaseer karabu da adamu fa bashi da kai
@nawarzutv2435
@nawarzutv2435 3 жыл бұрын
Amma wannan mutumin biyan shi ne a kayi insha Allahu se Allah ya tona muku asiri
@moubaeemoubaa1224
@moubaeemoubaa1224 3 жыл бұрын
Uban'kane'yabiyasa😁🤬🤬wawakawai🤬🤬wahalale🤬🤬🤬
@saningaibuseallah2592
@saningaibuseallah2592 3 жыл бұрын
@@moubaeemoubaa1224 aigashinan Allah yatona muku asiri yaude asirin yasir yatonu yanuna biyanshi akayi waiko kunya bejiba yace 15k zango yabata amma yau yace 40k hm duniya kenan kyaikayi koma kan mashekiya Aidama inde zaka zalunci mutum wlh se Allah yatonamuku asiri
@roufaihachimo9206
@roufaihachimo9206 2 жыл бұрын
Aide na Dan Allah magan gan nu
@abduleabdulmaman4742
@abduleabdulmaman4742 3 жыл бұрын
Kai JAMA a A wannan duniyar zango kana ga sharri. Dan allah GA tambaya zango shika dai ne mai laifi duk Nigeria Zango daukaka ta jawoma diyan banza da diyan matsiyata
@sadiyamusa9496
@sadiyamusa9496 2 жыл бұрын
Allah sarki
@aishaharunahussain3967
@aishaharunahussain3967 3 жыл бұрын
Toh kai ka fadi waye nata ina uwar ko uban ta mussssst ai dama baa rasa uwa sai uba ne ba a sanshi ba hhhhhhh
@falaluali2893
@falaluali2893 3 жыл бұрын
A gaskiya Bai adallci ba
@abbakyaree7034
@abbakyaree7034 3 жыл бұрын
Allah yasauwake, Allah yazaba mata miji na gari
@callmhenarukaiyat3698
@callmhenarukaiyat3698 3 жыл бұрын
Wanna magana kariya ne
@saniissak4117
@saniissak4117 3 жыл бұрын
Kana santa karya kake ya za ayi kashe budurwa kamar ummi agabanka kashe baka Santa 🎅
@suwaibasuleman7528
@suwaibasuleman7528 3 жыл бұрын
Gaskiya kudena karya kufadi gaskiya sbd duniya bamatabbatabace wlh kunxama butulu dagaku har ummin
@fatimamuhammad2955
@fatimamuhammad2955 3 жыл бұрын
Rahab kinaga rayuwa kai jama'a kowa da irin tasa jarabawar a rayuwa dama maman ki ta dawo dake Saudia kusa da ita ko kuma ki koma yaman wajan mahaifinki inamiki fatan Allah ya baki miji nagari mai kaunar ki kiyi aure ki huta da wannan cecekucan
@nazifimuhammadhamza6392
@nazifimuhammadhamza6392 3 жыл бұрын
Gaskiya, Adamu zango ya cuceta, Kuma shiyamata butulci Amma kaima Kayi sakaci wajen sakar karamar yarinya me karancin shekuru ga Adamu. Ni dai yanzu fatana Allah yasa be6atamata ruwaba
@aishaaliyumomimtinan3845
@aishaaliyumomimtinan3845 3 жыл бұрын
Hhh kawai dai Adamu kishine ya sa ya Koreta tunda dole akwai wanda suke sonta amma ai wani damuwa anan baka auretaba saboda haka dole kabarta ta sami wani inbanda ma Adamu ina shi ina wannan yar karamar yarinyar abun kunya wallahi
@mamanfildosi7831
@mamanfildosi7831 3 жыл бұрын
To Allah mungode ma da ba damuwa muna tare da Adam🙏
@ittifakinmalamanmu6994
@ittifakinmalamanmu6994 3 жыл бұрын
Kwarai kuwa
@nishaditv6917
@nishaditv6917 3 жыл бұрын
Butulluchi ne mana ta yi mai
@mubarakipaki6797
@mubarakipaki6797 3 жыл бұрын
Kaji Wana Wawa lkc shekara ummi nawa sakara kawai
@ibrahimdizguy5638
@ibrahimdizguy5638 3 жыл бұрын
Wato megida Mistake dinka akan rauwar Ummi shine, lokacinda kafahimci cewa wancan Mayaudarin yaudqranta zaiyi ba Aurenta zaiyiba da kaba wawani dama ya fito ya yaureta tinda kace masunemanta da sure suna dayawa kaga da kayi hakn da duk yau ba'azo Ana cece kuce dinnan ba. Da fatan Allah yafito mata da miji nagari tayi aurenta Allah kuma ya karamana Shiriya da rufin asiri ameen.
@saningaibuseallah2592
@saningaibuseallah2592 3 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa kenan wannan shine kaikayi Gashide yau yasir yakaryata kanshi ko kunya bejiba ko yaya zeshigo cikin mutane da girnanka kana karya kace 15k yabata amma yau kace 40k Allah yatsinewa me karya Nide naji dadi dakabawa Adam zango hakuri
@abdoulshakourdaouda3149
@abdoulshakourdaouda3149 3 жыл бұрын
Wlh wannan magana bai dace Ummu tayi mgn kan taba domin ita mace ce amma Allah ya sa mugane da ta barwa Allah komai shine mai
@sagirlawalisah4097
@sagirlawalisah4097 2 жыл бұрын
Dukkannin Ku bakuda tunani bakae me mgnar ba ba ita rahab dinba ba shi adamun ba da akan littafin allah kuka tsaya kuna muhawara da dayawan mutane wasu sun karu tirr
@mubarakipaki6797
@mubarakipaki6797 3 жыл бұрын
Sai bayan shekara shekara kuke waya kena Wawa
@adnann7065
@adnann7065 3 жыл бұрын
Wanan duk anayine dan abatama Adam a zango suna kuma ta Allah batakuba wlh yagamata taimako da karshe kusakamai da haka Allah yafiku wlh duk zancen karya kukefadi wlh mai takaima mai ta taka dankawai nasamun nacafane shine zakunema kubatawa bawan Allah suna Allah yayi wadare dakalan halin nan Allah yafiku wlh ......🙏🙏
@mubarakipaki6797
@mubarakipaki6797 3 жыл бұрын
Mazaje kana adawa da adamu wlh Sai kallo na gaba yayi gaba
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 3 жыл бұрын
Daman hakanan wlh ummi baxatagaya masa magana ba indai bawani abun yamata ba dan wahala ne zango
@adamsysaidousalifou9804
@adamsysaidousalifou9804 3 жыл бұрын
Gaskiya chi oga baice ba tayi masa bulci ba, kuma baice batada asali ba kaway dey, kuma ai babu wani abu dachi da ita babu Wanda yama wani butulci, way hal cewa akeyi ya lalata diyar mutane minnene tayi na lalata da zaace ya lalata ta, dikan su dachi da ita babu mai laifi dikan su ni aganina amma
@adamadamsi7229
@adamadamsi7229 3 жыл бұрын
Cariyane
@MustapahCk
@MustapahCk 3 жыл бұрын
Bahaushi kinan kuwane lukaci ba a hangin nesa sai dai afitu anacin Kai ban taba ganin rayuear mu cikin Jin dadi da hadinkai sai dai afitu ana yada. Zantutuka marar sa an fani Ku kafitu kana zagin Dan uwanka shimahaka. Shiyasa kullum bacigaba Allah yashirya amin
@abdul_m_abdul4
@abdul_m_abdul4 3 жыл бұрын
🤣😂
@muhamedbilyaminu2565
@muhamedbilyaminu2565 3 жыл бұрын
Kai Adam a Zango Allah Yakariye Ka inda adalci Adam a Zango shine mai butulci amma harda itama tanada nata butulci
@nasirusabiu4784
@nasirusabiu4784 Жыл бұрын
ALI NUHU 1 NIGERIA
@bintaaudugarba3246
@bintaaudugarba3246 3 жыл бұрын
Allah ya shirya
@suwaibasuleman7528
@suwaibasuleman7528 3 жыл бұрын
Wlh zango yayimakukomai arayuwa Kuma munsankomai
@zahraddeenyausrd5564
@zahraddeenyausrd5564 3 жыл бұрын
Kai wannan ya iya shirya karya wllh
@maryamousman8760
@maryamousman8760 3 жыл бұрын
Allhi ya iya so sai ma
@zahraddeenyausrd5564
@zahraddeenyausrd5564 3 жыл бұрын
@@maryamousman8760 maganar ma a gagararsa take
@naeemayusuf1560
@naeemayusuf1560 2 жыл бұрын
Tadaiyi butulchi wllh ko alaman gaskiya bayada ita tin anan miyasa batareda iyayanta takeba takoma gida mn
@abubakarmusa1577
@abubakarmusa1577 3 жыл бұрын
SLM AY
@moussa6021
@moussa6021 3 жыл бұрын
August Kia geometry
@bashirhamzaaliyu5021
@bashirhamzaaliyu5021 3 жыл бұрын
Topa sanin gaibu sai Allah
@daddyhausatv2522
@daddyhausatv2522 3 жыл бұрын
Garinmu ɗaya da Adam amma gaskiya bai kyauta ba musamman da ya saɓa alƙawarin turo magabatansa duk da yake ba mu san hujjarsa ta yin hakan ba, shi ma bai bayyana dalili ba. Yasir lallai kana da zurfin tunani, maganganunka suna da sauƙin fahimta. Allah Ya fahimtar da mu gaskiya.
@saoudatousidick4606
@saoudatousidick4606 3 жыл бұрын
To sani gaybu se lillahi ayanda yasser yayi bayani Adam be kawta ba kayma hakan amasayin ka me rige da umme be dace kabarta tayi wasan fari wata ba tunda be turo da magabata saba
@hajarausman5942
@hajarausman5942 3 жыл бұрын
Hmmmmmm nidai banga alamar cewa kai dan uwantane ba idan inaso muyarda abarmu muga uwayenta maana uwarta da ubanda idan har tanada su mugani aqasa suyi magana kamar yaddakayi yanzu dan kaima bamuyarda dan uwanta baneba wlh mudai zango muka sani matsayin ubanta km uwarta km yanzu tazabi bariki yabarta karka raina muna dawawo aikin banza
@abdoulrachid5268
@abdoulrachid5268 3 жыл бұрын
Rayuwar Dunia kenan muji tsoron Allah komai zamuyi
@lenfantofficiel4204
@lenfantofficiel4204 3 жыл бұрын
Wanan gaskiye ne
@hamidousalifou3150
@hamidousalifou3150 3 жыл бұрын
wannan mutun sayan shina ankai yayi waga magana
@ygyg4195
@ygyg4195 3 жыл бұрын
Da aure aka haife ta???
@adamsiisah1576
@adamsiisah1576 2 жыл бұрын
Karyace makaryacin banza
@ibrahimbuhari722
@ibrahimbuhari722 3 жыл бұрын
Hahahahaha kaji tsoron Allah
@sahabimahamadougidanilasah5146
@sahabimahamadougidanilasah5146 3 жыл бұрын
Wlh wannan gasskiyane
@bellomuhammad1490
@bellomuhammad1490 3 жыл бұрын
Allah ya siryamu
@mubarakipaki6797
@mubarakipaki6797 3 жыл бұрын
Kaji Wana Wawa tazo yazo Wana karama yarinya tazo yazo
@nuhuibrahim6178
@nuhuibrahim6178 3 жыл бұрын
Akwai butulci Dan uw Kai kafadi taxauna agidansa kaga yamata Rana baa manta alkairi
@adammoussa6114
@adammoussa6114 3 жыл бұрын
Adam a Zango na sota
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 3 жыл бұрын
Ni shedace yaseer wlh agabana akayi kes din da sallah
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 3 жыл бұрын
Dan Allah? Toh bamu labarin yadda abun yake?
@KhanKhan-tj5xn
@KhanKhan-tj5xn 3 жыл бұрын
Hmmmm duk wannan abun anayine dan walakanci da cin mutunci wa adam zango to wlh muna tare da A zango
@SamaillaofisaDanghali
@SamaillaofisaDanghali 3 жыл бұрын
Allah kyauta
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 жыл бұрын
TOO🤔🤔 ALLAH YA KYAUTA
@asmauharuna2964
@asmauharuna2964 3 жыл бұрын
Ya gama da ita bazai auretaba ai hmmmmmm kacuceta nasir
@fatimahabdullah618
@fatimahabdullah618 3 жыл бұрын
Dama yanna sotaa 😫😫
@hamzamahamadouhamzou2198
@hamzamahamadouhamzou2198 3 жыл бұрын
Kaji rosen allah akan yarinyada batada tarbiyya kowane irin iskantci tanayi akan sociale média tana rawerawe na iskantci tana photunan banza atce wai tanada tarbiyya kuma zango sai kun barshi wlh sai ta allah bata kuba hasbunallah kudai baku son komi sai koutona mai assiri
@ggvgv28
@ggvgv28 3 жыл бұрын
To mungamsu da bayaninika Allah ya sa haka yake, itakuma Allah ya kareta daga sherin masu sheri ya unda baza sufadi alheri ba sai sheri ance fadi alheri kokai shiru to amma mu mutananmu sunfison su fadi sheri Allah ya samudace kawai mugama da Dunipace lfy kawai
@mubarakbuhari8211
@mubarakbuhari8211 3 жыл бұрын
Wannan lallaibane Kowa yayarda dashiba Domin kaikazo dashi Bashi duniya tasaniba
@Duniyarnishadihausatv
@Duniyarnishadihausatv 3 жыл бұрын
Wlh wannan da kadubi idonsa dajin yanda yake maganganu masu chinkaro da juna zakasan cewar karya yake kawai biyansa akayi
@محموددرويشعادل
@محموددرويشعادل 3 жыл бұрын
aslm mazaje kuna turo bidiyo
@housseinihoussein348
@housseinihoussein348 3 жыл бұрын
Allah yakareta
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 3 жыл бұрын
Na sharada acan akayi kes
@sulaimansaji2595
@sulaimansaji2595 3 жыл бұрын
Hotone dai na rashin tarbiya idan banda rashin tarbiya taya za ayi wannan hoton dan waka kawai
@sulaimansaji2595
@sulaimansaji2595 3 жыл бұрын
Ummi butuluce sabida shine yabhaskata kuma kafadi butulcin da yamata
@shamsuddeenabubakar6851
@shamsuddeenabubakar6851 3 жыл бұрын
To Allah ya kyauta
@abdussalamaliyu8062
@abdussalamaliyu8062 3 жыл бұрын
Makaryacin banza,kai dai ka bani wlh
@abdoulhadimoumouni5161
@abdoulhadimoumouni5161 3 жыл бұрын
وظمتال كهمنتانلبسم
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 3 жыл бұрын
INADAI DA GASKENE GWASKA BAI KYAUTABA
@samsiyamaazu6209
@samsiyamaazu6209 3 жыл бұрын
Adam a Zango fa bashi da gaskia yaseer ai munsan komi so yake ya aure ta kamar yanda yake sakin mata itama yamaida ita baxawara
@ajebourajebour1835
@ajebourajebour1835 3 жыл бұрын
Wlh tlh zango yafi babanki ma.Azu daraja
@asmauharuna2964
@asmauharuna2964 3 жыл бұрын
Kuncuceta wlh kamata yay aceta tsufa agidan mijinta amma yenzu kura kukaba ajijiyar nama
@yussufmasaud3962
@yussufmasaud3962 3 жыл бұрын
Batarihi mukace kabamu
@mutariso1613
@mutariso1613 2 жыл бұрын
Gagafara makaryaci
@sanghorchanneltv8077
@sanghorchanneltv8077 3 жыл бұрын
Ya nemi aure ta kuma muka san adam à matsayi baban ta karya kake
@hadizaali4108
@hadizaali4108 3 жыл бұрын
Slm kuyihakuri kubarmaganan.tonetone bafa ida aganinafa daganaku harkullun hadiza ail gobbe
@tahirousoley1261
@tahirousoley1261 3 жыл бұрын
Sava
@mohammedusman9485
@mohammedusman9485 3 жыл бұрын
To akwai haramun ne a cikin aure ??
@ayubanakorami4190
@ayubanakorami4190 3 жыл бұрын
to allah yakyauta ashedai abinda akefada cewa adam zango mayaudarine zancan hakayake gaskiya adam zango baikyautawa kansaba kuma baikyautawa ummi ba
@mohammedusman9485
@mohammedusman9485 3 жыл бұрын
And Baka bada labarin ubanta ba KO kaine ?
@adamousali
@adamousali 3 жыл бұрын
Brk
@صفاءمرتضى-ف4ز
@صفاءمرتضى-ف4ز 3 жыл бұрын
الله يستر
@sardaunabilly3387
@sardaunabilly3387 3 жыл бұрын
Ina da tambaya daya irin Rayuwar da ummi takeyi da suturunta da wayoyin da take riqewa suko Ina take samunu ko duk acikin 30k dinne
@storyoflifetv4311
@storyoflifetv4311 3 жыл бұрын
Kai ma dai bakada hankali ne to film sa na a ne adam a zango mutumin kirki ne wannan wasar film hauka ne ai
@ibrahimmuhammad302
@ibrahimmuhammad302 3 жыл бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل ولاحول ولاقوة الا بالله العلي العظيم، ،،لا إله الا الله سيدنا محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم، بسم الله الرحمن الرحيم، ،
@talafami6994
@talafami6994 3 жыл бұрын
Fadi alkairi ko kayi shiru amma wannan mgn duk mai hankali zaigane wani Abu zai aciki
@khadeejartumar2948
@khadeejartumar2948 2 жыл бұрын
Too xukitamalle yanxu kaida kadauketa kabashi kaine mahaifinta ko mene shin'ita batada ubane dakai kaketsara mata rayuwa kuma dakake cewa xe'aureta awannan lokacin mexeyida'ita idan barainonta xeyiba gatsalalan yan'mata a kannywood wannan mgn dakake duk karyane meyasa itabata fadi hakanba sarkin xance to munji amma bamuyarda ba fesal kawai mtsswww
@mubarsalif1624
@mubarsalif1624 3 жыл бұрын
bagasakiyabane
@moussa6021
@moussa6021 3 жыл бұрын
I'll basically talk about
@Muhammde
@Muhammde 3 жыл бұрын
Alhamdulillah🙏
@kalyboi5750
@kalyboi5750 3 жыл бұрын
35k wlh Bai kyauta bh
@sadam7970
@sadam7970 3 жыл бұрын
Alhamdoulilahi. 👉🏻🇳🇪🤲🏻
@tahirousoley1261
@tahirousoley1261 3 жыл бұрын
Sava
@saramahamd2091
@saramahamd2091 3 жыл бұрын
malan kaadana kalamunka kahiga taita yinka
MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 13
1:11:42
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 493 М.
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
VIP ACCESS
00:47
Natan por Aí
Рет қаралды 30 МЛН
FATIMA MAI ZOGALE Sabon comedy Musha dariya Dole Munafurchi  2024
2:46
ANAS #BS #GWANO NE Tv
Рет қаралды 1,7 М.
Murotal Anak Surat Yasin (x10) - Riko The Series Quran Recitation for Kids
3:08:40
HALIMATU SEASON 2 EPISODE 5
29:26
AHUG TV
Рет қаралды 126 М.
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН