Sarkin Dambe da,Dan Galadima sun samu kyautika,harma Danliti yabawa ebola Kyauta Gida,amma.....,

  Рет қаралды 130,088

Mazaje Trado

Mazaje Trado

Күн бұрын

Пікірлер: 25
@bashirshehuabdulkarim3927
@bashirshehuabdulkarim3927 5 жыл бұрын
Gaskiya abun da danliti yayi baikyauta ba saboda wannan chinmutunci ne nidai ban ji dadin hakaba Amma akwai Allah
@mohmmadaleem7391
@mohmmadaleem7391 5 жыл бұрын
Gaskiya danliti banjibah dadin kyautar da kayi kafasah komai yasah, ni basheer Adamu babura banjiba dadin hakanba
5 жыл бұрын
No 1 cindo fans hit 👍
@mohmmadaleem7391
@mohmmadaleem7391 5 жыл бұрын
Allah yajah dah zamanin sani baban sani
@muhammedabdullahi7672
@muhammedabdullahi7672 5 жыл бұрын
Gaskiya Ebola kadade baka burgeniba irinyau,to inamaka fatan Alkhairi
@fjhggh8701
@fjhggh8701 4 жыл бұрын
Nagodewa danlit wawama irin ebola
@muhammedabdullahi7672
@muhammedabdullahi7672 5 жыл бұрын
Daman karyq kake Bamaganar gidan wasa kakeyi Dahankalin irinka wawaye karfa dakiki kawai😓😓
@usmanaliyubabanhaidar467
@usmanaliyubabanhaidar467 5 жыл бұрын
Mazaje trado Daku da Danliti Allah yasaka muku da Alkairi Allah yakara Daukaka
@mohmmadaleem7391
@mohmmadaleem7391 5 жыл бұрын
Shine mgn
@galiuba7700
@galiuba7700 5 жыл бұрын
Amma danlitti kana burgeni dayawa awaken gudanar da shugabancin dambe .unfortunately, wannan decision da kayenke na FASA kyautarda kayi ya sani cikin sake tunanina akan alqiblar shugabancin ka.
@MuhammadUsman-pm4vr
@MuhammadUsman-pm4vr 5 жыл бұрын
Ebola kayi hakuri dalliti ya zalinceka ,Amma komai lokacine zamu tashi tsaye akan gyara da kwatar yanci
@muhammedabdullahi7672
@muhammedabdullahi7672 5 жыл бұрын
Shikuma Dan liti xaiga abinda yayimana,wawa Dan kauyema irinka jahhil muraqqam
@baffaidris3574
@baffaidris3574 4 жыл бұрын
Gaba doki Kai gaba doki Dan Allah Ebola Ka manta da abun da Dan liti yayi Mutincinsa ya zube a idanunmu
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 5 жыл бұрын
Allha Ya rikama Sarki
@mammayuguda2643
@mammayuguda2643 4 жыл бұрын
Duk Mai kyauta ya fasa mutun bazane
@cheetahplayz7430
@cheetahplayz7430 5 жыл бұрын
Kai abun na ku za ku sa fa wassa a ciki...shugaba ba ya haka...irin wanan jawaiban maida magana ai bai kamata ba ....
@abdulimaboytv1295
@abdulimaboytv1295 5 жыл бұрын
dama Danliti munafiki ne Idan mu Yan kallon dambe Bamu mantaba hannun Ebola Yafita abara akaba garkuwa mota To Amma Miya hana abawa Ebola Bana da garkuwa yache baya ganin Ebola ga munafurchi ga fili
@muhammedabdullahi7672
@muhammedabdullahi7672 5 жыл бұрын
Ai jahiline Dan kauye
@mubarakmarafa8711
@mubarakmarafa8711 4 жыл бұрын
Garkuwan cindo dan wane state ne?
@Muryar_Arewa
@Muryar_Arewa 5 жыл бұрын
Garkuwa dai a Sarki
@abdulimaboytv1295
@abdulimaboytv1295 5 жыл бұрын
Ni idan kacire mahaifiyar Garkuwa bana tuna nin akwai Wanda yafi ni sun sa da wan nan mota
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 5 жыл бұрын
Sarkin damben gidan Dan liti kano,
@harunaharisu849
@harunaharisu849 5 жыл бұрын
Sorry Ebola
@abbaaminu2803
@abbaaminu2803 5 жыл бұрын
Danliti yau yayi abin kunya, yayi kyauta kuma yafasa.
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 5 жыл бұрын
Uhum
КОГДА К БАТЕ ПРИШЕЛ ДРУГ😂#shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 8 МЛН
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31
ТЮРЕМЩИК В БОКСЕ! #shorts
00:58
HARD_MMA
Рет қаралды 2,4 МЛН
Yau Tabaci Damben Kano Garkuwar Chindo Yasumar Da Ramadan
19:52
Mazaje Trado
Рет қаралды 58 М.
Cikin waka labaran Dangwamba,yayiwa ebola Nasiha,a kano
7:19
Mazaje Trado
Рет қаралды 225 М.
КОГДА К БАТЕ ПРИШЕЛ ДРУГ😂#shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 8 МЛН