Allah ya karawa malam lafiya nayi wani aiki da ka bayar wanda kaje in akwai wani abu atare da mutum zaiji banji komai ba sanda nake karatun amma da nakwanta da dare sai naji zuciyata kamar zata fice zazzabi ya kamani dan Allah malam mai haka yake nufi