Domin Samun Sabbin Shirye Shiryen Mu Sauku Danna Subscribe
Пікірлер: 103
@ummimuhammad73315 жыл бұрын
Gaskiya ina jindadin wan shirin, Allah ya qara basira
@nazeier6 жыл бұрын
ALLAH ya kara daukaka
@dabartsamiyatv7946 жыл бұрын
Allah yayi muku albarka. Wallahi Ni Bahaushe ne a kasar Kamaru amma galibin wadannan kalamai ba mu sansu ba. Allah ya taimaka
@jamilajamila85725 жыл бұрын
Wlh kuna burgenifa
@mamaneyaouale57626 жыл бұрын
Gaskiya muna jin dadi wanan abu da kuke yi saboda ana karuwa sosai
@zulfauabdulazeezyaramana72505 жыл бұрын
Amina lawan munayinki
@arewafinest12406 жыл бұрын
So gud
@kabirnasidi66345 жыл бұрын
hmmm
@aboubakarabdoulaziz96546 жыл бұрын
gaskiya akwai kayatarwa sosai wllh
@umarabubakar72456 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@junaidusani68126 жыл бұрын
Allah ya saka da alkhairin sa
@dungusabbabulama56455 жыл бұрын
Haha so funny
@QweQwe-xq5mx5 жыл бұрын
hhhhh😅😅❤👍👍
@moussakaka88976 жыл бұрын
Gasya shiriku ya brigueni Allah ya kara bassira
@mouhamednijer55294 жыл бұрын
Allah ya taima ka ,kuna kokari sosai wallahi
@shaibumohammed22424 жыл бұрын
Good man
@usmanbaba2106 жыл бұрын
Wannan shiri yana da kyau,Allah ya taimaka
@hindahnd11635 жыл бұрын
waiyoo abun ban sha'awa da ban dariya walahi
@fafafapifa77986 жыл бұрын
Gaskiya kona wayekan montane
@yahayaayubamalikawasarari15545 жыл бұрын
sararin samaniya
@muhammadsaniharuna30145 жыл бұрын
Sunan duniyà da Hausa shine (SARARI)
@arzikayacoubou25875 жыл бұрын
Sunan duniya da hausa
@bahijjaayubmaina20705 жыл бұрын
Dan Allah kudaina sakomana wnnn mutumin acikin shirinku nihaushima yake bani
@ahmadsani7764 жыл бұрын
Hwf
@turakingamariturakingamari7162 жыл бұрын
Sarari samaniya
@user-sc6js6xp7b5 жыл бұрын
Mon goda .. ne ma wla na sane sonan doneys da husa hhhh
@oladapooluwafemi56345 жыл бұрын
Madini
@maharazuabdulkarim91055 жыл бұрын
Gaskiya kabirgeni wlh
@abdullahishata48274 жыл бұрын
Mutane Nan basu iya Hausa ba
@ibrahimmuazzam7406 жыл бұрын
Duniya Da Hausa Shine Duniya Domin Babu Domin Larabcine
@muryarhausa24onlinemedia235 жыл бұрын
Kadai sake bincike akai
@umarpharook52235 жыл бұрын
Zango
@abdoulazizgarba8314 жыл бұрын
✋
@abubakarmaigarba16375 жыл бұрын
Real Abubakar Abba sinior
@alhajigarba13404 жыл бұрын
Dan Allah kudena samana wannan mutumin mekaton baki kokuma wlh nadena kallon tasharku aikin banza kawai
@faisalaminu99656 жыл бұрын
Hhhjhhhhhh😆😆😆😆😙😙😙 daga saudiya wato riyad city
@danlamiyumar9305 жыл бұрын
Kaga munkaru,kenan
@mikukeso54815 жыл бұрын
1:20 😂🤣😂
@turakingamariturakingamari7162 жыл бұрын
Duh
@akilualiyujaafar5864 жыл бұрын
hhhhhh wow
@hamissouzangobanafushidako84494 жыл бұрын
Yy kyau allah ya taimaka
@abdallahgarinkalfoutv47336 жыл бұрын
Kunayi muna jin dadi. allah ya temake ku muna tare in sha'allah
@halimatuabdullahi49766 жыл бұрын
Abdallah garin kalfou sunan duniya da Hausa (sagagi)
@abdallahgarinkalfoutv47336 жыл бұрын
Halimatu sadiya. na gode haka sukace sunan ta sarari
@MohamedAhmed-ng1mg6 жыл бұрын
Gaskiya nè kayi kokari
@bukharisulaiman24185 жыл бұрын
😂😂😂😂
@mamanmaman48673 жыл бұрын
Sarari
@pholantulu4 жыл бұрын
ni ban gamsu da wannan ansar ba, ban san amsar ba kam amma nasan sarari space ne ba world ba
@SulaimanMaigemu2 ай бұрын
Menene sunan tomatoes a hausance
@bukariisa12125 жыл бұрын
Wannan me jar rigar yana high, tambayar da'ake mai daban amsar dayake bayarwa daban
@fatimayusufali16955 жыл бұрын
bukhary isah Dan Nigeria make je
@bukariisa12125 жыл бұрын
@@fatimayusufali1695 hh bangane last word ba
@fatimayusufali16955 жыл бұрын
bukhary isah INA nufi Dan Nigeria kake je taping error
@bukariisa12125 жыл бұрын
Wlhy kam, sai haquri
@sirajoaltine97664 жыл бұрын
Don allah menene sunan kala (colour) da hausa
@isahbello73184 жыл бұрын
launi
@aminealisouleyman27333 жыл бұрын
Hihihih !🤣🤣🤣😂😂
@dangarbatv49016 жыл бұрын
Wai balarabene hhhhhhh
@zeinabsaboillo51356 жыл бұрын
K.G.T Everything is new kaji wawa ko
@dangarbatv49016 жыл бұрын
A wallahi kaji wai balarebe
@Mh-yl8ft5 жыл бұрын
K.G.T Everything is new
@umarmudiabubakar49385 жыл бұрын
Amma mai yasa bahaushe yake cewa SARIRIN DUNIYA ko FADIN DUNIYA, ba ya cewa FADIN SARARI gaskiya da sake, ni dai ban sani ba!! Aje wajen prof. Dan gambo na jam'iar bayero kano, a tambaye shi yayi Cikakken bayani
@muryarhausa24onlinemedia235 жыл бұрын
To ai sai da su tabbatar kafin su Video
@abumuhdumar45626 жыл бұрын
gaskiya shiye shiryeku sunada dadi amma kucire wannan ayatullah din dakuka saka
@iskiluabdullahi4325 жыл бұрын
Wanna shirin yana taimkawa wasa kwakwalwa
@user-oz5xr8vf5p5 жыл бұрын
😂😂😂🤣🤣😂
@harunadanadanzamani58255 жыл бұрын
yayi kyau muje zuwa yana burgeni
@bananasarkabir34415 жыл бұрын
Daman sunansa kenan ay
@habibadam42585 жыл бұрын
Mun gode da chiryechirye
@zahara61274 жыл бұрын
😆😆😆
@zeinabsaboillo51356 жыл бұрын
Wannan shirin yanakara basira gawasu2
@irenedanielprado5 жыл бұрын
nossa, nao entendi nada!
@aliyamoha37174 жыл бұрын
então eles estão pedindo que eles digam o significado de uma palavra em seu idioma. que é "mundo" e também é uma palavra árabe usada no idioma hausa
@sanusauti47564 жыл бұрын
AMINA lawan ina yin ki
@muftiarts32215 жыл бұрын
Tab Sunan DUNIYA da Hausa (dunanuyos)
@hassankhalidshuaibu8546 жыл бұрын
kai ina jin dadi kuma ayatullah din yana kara dad'ad'a shirin
Wrong, Sarari means "SPACE" world in hausa is "KASSAI"
@sahabiibrahim8294 жыл бұрын
Kai ba ba haushe ne ba shiyassa
@aishaashiru21245 жыл бұрын
balarabe hahah
@usmanshatima11975 жыл бұрын
AISHA ASHIRU
@harisudauda56405 жыл бұрын
Kuna kokari matuka Allah yakara fasaha
@abdurrahmanu6 жыл бұрын
kai sarari fa space ne duniya duniyane a hausa.
@auwalamusa84635 жыл бұрын
Alal hakika
@adamuhamza23954 жыл бұрын
Godiya muke
@ammarnafiu65795 жыл бұрын
Amman wallahi Ali nuhu baka kyautaba
@nafisammm58716 жыл бұрын
gaskiya mun gode
@mansurkaita62056 жыл бұрын
Ba gaskiya bane. Duniya kalmar larabcine Wanda Hausawa suka ara, kamar albasa, aljakama da sauransu, wannan kalmomin sun zama hausa. Kalmar sarari ba zata dace da fassarar duniyaba tafi dacewa da space or galaxy