Mijina Ya Sakeni Kafin Na Gama Idda Sai Ya Sadu Dani | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

  Рет қаралды 1,806

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Ай бұрын

Tambayoyi
1- Hukuncin Mijin da Ya Saki Matarsa Kafin Ta Gama Idda Sai Ya Sadu Da Ita,
2- Yaya Hukuncin Matar da Mijinta Ya Saketa Da Jaririn Ciki, Sai Bayan Sakin Cikin Ya Zube.?
3- Hukuncin Auren da aka saki matar daya-bayan-daya har sau biyu, a na ukun sai akayi sakin yayin da take jinin al'ada. sai wani malami ya bada fatawar sakin bai yiwu ba, daga baya suka sake fada, sai matar tace tayi amfani da wancan sakin da akace bai yiwu ba, daga bisani kuma suka dawo suka zauna .
4- Nasiha ga mahaifiyar matar da take tsangwamarta saboda matar ce take mafi yawan hidindimun gidanta, sanadiyyar karayar arziki da ta sami mijinta, duk da matar tasan mijin ba da gangan yake kin yi ba

Пікірлер: 9
@hajiyajamilasaudiya6957
@hajiyajamilasaudiya6957 29 күн бұрын
Masha allah
@MahamadouISSA-kz9eo
@MahamadouISSA-kz9eo Ай бұрын
ماشاء الله 🎉🎉🎉
@hafsatmohammed2997
@hafsatmohammed2997 Ай бұрын
Jazzakallahu khairan
@sadiqsadiqibrahimabdullahi7345
@sadiqsadiqibrahimabdullahi7345 Ай бұрын
Jazakallahu khair
@user-vx9rp5vn1p
@user-vx9rp5vn1p Ай бұрын
Jazakumullahu khair
@IDRISTumfafi
@IDRISTumfafi Ай бұрын
Allah ya kara lafiya
@user-pg5su7vw6v
@user-pg5su7vw6v Ай бұрын
Malan dan kai kace in mace tayi bleaching kuma tayi karin kashi wai ba haram bane dan Allah malan ka bani answer
@hassanaahmed6150
@hassanaahmed6150 29 күн бұрын
Masha allah
@hafsatmohammed2997
@hafsatmohammed2997 Ай бұрын
Jazzakallahu khairan
Hukuncin Uwar da ta Auri Saurayin Yarta. | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
16:33
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 3,6 М.
Заметили?
00:11
Double Bubble
Рет қаралды 3,3 МЛН
КАРМАНЧИК 2 СЕЗОН 5 СЕРИЯ
27:21
Inter Production
Рет қаралды 604 М.
WHY DOES SHE HAVE A REWARD? #youtubecreatorawards
00:41
Levsob
Рет қаралды 41 МЛН
Китайка и Пчелка 4 серия😂😆
00:19
KITAYKA
Рет қаралды 2,2 МЛН
Filin Tambayoyi da Amsa || Zama Na (20) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
1:54:20
Zamantakewa A Musulunci
30:58
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 3 М.
ABUBUWAN DAKE DAMUN SHEIKH JAFAR DA ALBANI KAFIN RASUWARSU ALLAH YA JIKANSU
14:17
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 71 М.
Hukuncin Sakin Matar da ba Taka Ba | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
16:48
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 1,3 М.
'Ku San Malamanku' tare da Sheikh Aminu Daurawa
19:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 109 М.
SHIRIN TAMBAYOYI DA AMSOSHI (6) || Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
35:41
Dr.Abdallah Usman Gadon Kaya
Рет қаралды 7 М.
Muhadara | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa | Dr. Nazif Inuwa
1:47:29
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 3,5 М.
MUHADARA MAI TAKEN TARBIYYA [[SHEIKH AMINU IBRAHIM DAURAWA]]
46:33
SUNNAH TV Official
Рет қаралды 2,3 М.
Заметили?
00:11
Double Bubble
Рет қаралды 3,3 МЛН