wannan shine malam, mai fadin Gaskiya. Allah ya sanya Alkhairi malam
@almustaphamusa47343 жыл бұрын
Allah yaqarawa ml. Lpy
@saadiyyakabirukck66873 жыл бұрын
masha Allah man gode
@fatimaabdulmalik21585 жыл бұрын
Jazakumullahu khairan
@bilyamamane49654 жыл бұрын
Macha Allah
@atinehadizaali79565 жыл бұрын
Jazaka Allahu kheyran baraka Allahu fik
@doctordodo37425 жыл бұрын
Assalamu Alaikum, Malam Allah Ya Qara Maka Albarka, da Fusaha, da Qoqari. Madala Mungode Da Gaske. Ahuta Lafiya.
@issa.atameya47553 жыл бұрын
Masha Allah malam
@suleimansadeeq5775 жыл бұрын
Allah yasa mudace dunia da lahira
@umarfarouq52135 жыл бұрын
Allah kanesantamu daga zina kadada karemu ameen
@ahmadsuleman19515 жыл бұрын
Assalamu alaikum dan allah malam sunana Rasheedat Muktar ga tamabayata kamar haka me kamata mutu yayin da wayar hannu sa saboda allah yace zan tamabayeka akan ni imar da dayi maka ranar alkiyama wasusu abubuwa zanyi dan kar yayin wani abu acikin wayar wanda zan sa allah ya tambaye shi
@mustaphalawaligarkau70365 жыл бұрын
allah yasakada alkairi malam damalama jamila
@MUJALLARMATASHIYA5 жыл бұрын
Amin
@yunusyusura65915 жыл бұрын
Allah ya albarkaci rayuwar ka malam
@ummuummi73865 жыл бұрын
Masha allah muna godiya maiyawa
@munauwarasamra24585 жыл бұрын
Masha allah
@abubakarsuleiman80865 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@hajiyarabiatgangagari95075 жыл бұрын
Allah ya biya ka malan
@adamuumar22735 жыл бұрын
Allah yasaka da alheri
@tahiremoussa77895 жыл бұрын
Aslm ma chaallh allh kara lafia .kuma alla saka da alkerii✌✌
@nurajafar83665 жыл бұрын
Gaskiya
@magajisaniibrahim15825 жыл бұрын
Ni tambayata shine tambayoyinda Ake karantawa Kusa namiji mana inaga Lamar Yafi dacewa
@dahirusararigaya80145 жыл бұрын
Salam ina yi muku fatan Alheri nima nayi tambaya Amma shiru
@MUJALLARMATASHIYA5 жыл бұрын
Sake rubuta tambayarka
@amedaboubakar18825 жыл бұрын
Asalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu allah ya qarawa mlm fahimta
@fhgvjv97375 жыл бұрын
Asslama alaikum son ana Fatima inatambayani ni da matar UBa Tanabashi wahalani shin ya halatta in Koreta tahanyar sawa malamai a kwai wani yacezai yimana Aiki amma yace sainakawo barkono guda 10 San nan zaiyimini aiki shinbokani kokuma malami ni ina ni mankarinbayani Allah yaqarawa malam Lafeya da Basera bissalam
@nurajafar83665 жыл бұрын
Don Allah ku amsa mata tambayar ta. Amma malama Fatima don Allah kar ki kusanci wannan mutum domin BOKA ne wallahi. Kar ki sa kanki cikin halaka. Ki nemi wata hanyar na sasanta tsakanin mahaifin ki da matar sa. Kiyi tayi masa addua. Ki na iya ankara da na mayan shi da yan uwan shi. Amma karki sake ki je wajen wannan bokan, akwai hadari.
@sanialiyu46795 жыл бұрын
Assalam. Lallai a kiyayi wannan da yace a kawo barkono zai yi aiki. Lallai Boka ne. A sani wahalar dashi da take yi jarrabawa ce gareshi da ku yaya shi don yaga yadda za kuyi. Allah Ya bada mafita.
@rabiatukatsinaal76264 жыл бұрын
SLM malam ALLAH yabiya
@ameenaabdulqadir70445 жыл бұрын
Assalamu Alaikum Majallar matashiya sati biyu kenan Tambayata shuru ina muku fatan Alkairi
@MUJALLARMATASHIYA5 жыл бұрын
Wa alaiki salam, menene tambayarki?
@ameenaabdulqadir70445 жыл бұрын
@@MUJALLARMATASHIYA wallahi nayine Akan Zakkar sarqar gold Nakira ta Number ku
@MUJALLARMATASHIYA5 жыл бұрын
Ok ki ƙara rubutowa
@ameenaabdulqadir70445 жыл бұрын
@@MUJALLARMATASHIYA ok to Tambayata itace Ni inada sarqan gold Wacan qaramar sallar idi nasiya to Shenaji ance za.a iya fidda zakka Kafin lokacin ta irin in yazo gab da azumi To shine wadda tasiyamin sarqar tace ance banda wadda aka taba gwadawa to naga in.ance haka miyakamata Ni nafiddawa zakka gashi ance ba.a fiddawa fili Toni kuma su gareni fili Da sarqa kuma bayan haka idan har antashi she ammaidata Kasuwa Aga abun datakawo Kasancewar Shi gold yana faduwa kuma yana tashi kokuma kawai tunda nasan nawa aka siya zan.iya Lissafa wa kawai inbayar To wannan itace Tambaya ta Kar.inje inci wuta shenajiku