Allah ya karawa Rarara bassira,ai duk mai neman arziki kwakwalwansa caji yakeyi to kwakwalwan Rarara ne ya cazo mishi fatima duk wanda yaga zei iya yin irin na Rarara to sei ayi mugani
@usmanjibrin-zh8jz5 ай бұрын
Waka sana'ace, Allah yabashi. Jama'a murinka yiwa juna zato ta alkhairi. Fatima ta rike masoyinta da gaskiya da fatar Allah shi taimaketa. Amin.
@ADAMUMuhammad-jh4xn3 ай бұрын
Pgq
@user-gw8wm6xf1f7 ай бұрын
Kaidai makiyin rarara ne wannan ai zatone Kuma zunubine Koda yakasance gaske,koma mai rara yayi Allah ya bashi ladan taimakon Fatima,
@usmanaminu74977 ай бұрын
Idan mutum azzalumine sai yaga kowa ma zalunci ke ranshi, shi yanzu Yana nuna ma Duniya baiji dadi ba da bashine zai samo wannan kudin ba. Allah ka tsaremu da Jin zafi da Hassada
@IbrahimMahamadoumahi7 ай бұрын
Wanan shedanine asufar mutane Allah yashiryeka inbakada abin fadi kayishuru mana yfaima
@aboubacarbajini85377 ай бұрын
A Dukan alamu kana adawa da rarara, allah ya shiryeka Ameen
Yanzu uwar dakin fatima mai ya mayarda ita baya hassada da sai tanemi Rarara tayimishi godiya da yanzu itache da babban riba amma tunda ta nuna hassada me yafaru to don Allah jama,a mu cire hassada da kyashi muci gaba nassiha ta karshe kaima mai suka Rarara kana iya talata wani sei muga naka kwarewa da hikma irin wanda Rarara yayi, Allah yasa mudace
@hadjaaichalimankaumi64607 ай бұрын
Eh bawan Allah, nassiha da Kaiwa Fatima yanada keu ! amma batun Rarara daka fadi akoi gyara idan ma Rarara yayi hakane don yasamu kudi to ai ya taimaka ma Fatima dama duk abinda mutum zeiyi don Riba yakeyi Kuma ai Fatima ma taci Babban Riba tunda Allah yasa duniya ta Santa sabida Rarara Kuma shi ya zama Sila to agodewa Allah agodewa Rarara babu cin mutumchi❤❤❤❤
@SaiduIbrahimAdamu7 ай бұрын
Karya kukeyi shegu Yan iska kawai, Rarara yafi karfinku wallahi
@NuruAuwal7 ай бұрын
Mahassadin fatima da rarara dakaji kuya in Allah yayarda
@AbdullahiUmar-tn2fm7 ай бұрын
Gaskiyane Fatima Mai zugane kada kibiyewa inkalniwut kijuyema mijinka sannan kiyi hasarar raruwarki
@GFf-cp2ot7 ай бұрын
To meye Naka aciki, Allah nefa ya bashi basira, talent din shi ne fa, shishshigi kawai.
@BISHIRSHUAIBUGOYA7 ай бұрын
To kai menene matsalarka anan kaima KAYI ta wakar mana domin yin investing mana wannan shike damunmu a Nigeria Allah shi kyauta amin
@belloumarmilgoma32247 ай бұрын
To ai babu laifi indai har ansamu kudin ko 1 million tasamu ai yafi shekaru datayi a gurin saida abinci
@hadjaaichalimankaumi64607 ай бұрын
Ma sha Allah, gaskiya kan
@AuwalIdris-mb8sq7 ай бұрын
To lnaruwanka Kai lnzaka makamancin hk kayima shedani Mara aikinyi Allah yarabamu da lrinku munafikai Ameeen ya Allah
@FormayPersonal7 ай бұрын
ASM ALLAH YADAGATA RARAH RA YATAIMAKAH ALLA YADHIGE GABA AMIN
@HamzaHamza-i8r2m7 ай бұрын
Allah ya sakamai da alheri wannan bawan Allah❤❤❤🇳🇪
@ABDALLAHABDULHAMID-xd9ed7 ай бұрын
Duk da haka YAFI sauran Yan kannywood Kuma Hakan basirace
@Asmaudahiru-tb3ko7 ай бұрын
To komadai menene Fatima marainiyace kuma yataimaketa wlh sbd ni nasani Fatima wurin aikinmu daya da ita Allah yataimakeshi sannan kuma mgnar miji ta dauki mgnr ka tayi aurenta shi ne cikar kamalanta
@magajiilubarde157 ай бұрын
Koma Mai yayi, sandiyarsa aka Santa. Allah ya kiyashemu da hassada
@Salisuosaro7 ай бұрын
brother wanna ga ski ya me wllh kagaya Mata ga ski ya wacce KO wan I masoyinka zaifada mama wanna nasi ya Allah yasa Tamika Ku ma taiyi aikidashi🤲
@saidumusa6047 ай бұрын
Mahassadi ne inya Bata kadan Ina ruwanka shasha Dan hau kawai
@AhmadAdam-rg2xx7 ай бұрын
Tam Allah shiya barwa kansa sani 🙏🙏
@YahuzaKubaraci7 ай бұрын
Assalamu alaikum Gaskiya banida alaqa da waqa hasalima bana saura ranta sasai inba mai ma,a naba NIDAI AFAHIMTAR DA NAYI HASSADACE KAWAI TAKE DAMUNKU AKAN WANAN BAWAN ALLAH MAI SUNA RARA DAN INBA HASSADABA INA RUWANKU DA ABINDA ZAI SAMU KUMA MEYE NAKU DAMAN AISHI WAQA SANA,ARSA CE KUMA DUKKAN MAI SANA,A RIBA YAKE BUQATA KUMA ITAMA FATIMA HAKA SHIYASA INAJAN HANKALINKU DA KUCIRE BAKIN CIKI DA HASSADA NAGABA YARIGA YAYI GABA.
@muhammadbelloumar97974 ай бұрын
me laifine halakan
@EzoSd7 ай бұрын
Wlh wannan Bawan Allah duk abinda ya fada gaskiyane wlh
@ShafiuGarba-me1un7 ай бұрын
Gaskiya wanan bayibane komai aka samu duk abinda ya bata yayi daidai Dan ba karanta ya kamamataba
@yakubulawalabu-yazeed85666 ай бұрын
Hassada bata da kyau, don haka kaji tsoron Allah
@SalisuLawal-gh4qg7 ай бұрын
Meye naka a ciki dan baqin ciki,to kana baqin ciki da abinda rarara zai samu ne?
@BabaleBabale-rz9rs7 ай бұрын
Duk da haka ko million yabirguni
@Somaya-qy8es7 ай бұрын
Allah yasa mufi qarfin zucihyarmu
@kadirioumarou-p8u7 ай бұрын
Sauran Yan nageria bakinciki da hassada ne zai kashe shi
@SumayyaUmar-dt5mb7 ай бұрын
Hm nima abindanagani rara Allah y kamabacira Ameen
@rukaiyatualiyu96847 ай бұрын
ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI RARARA MUNA GODIYA MAI YAWA RARARA
@GumsuMohammed7 ай бұрын
Kai Jama, a Abi Duniya Asannu Komai Sai Anyi Korafi Akai
@AbbahasheemMuhammad7 ай бұрын
Munafurchidai bakyau mutane aji tsoran allah
@habibamustapha82747 ай бұрын
Fatima mai zogale har Saudia Arabia 🇸🇦 sai magananta aike
@MuhammadMusa-pm2xo7 ай бұрын
bama wannan jama'a kubar,wannan na waka muyi focusing akan hali da muka shiga na tsadar fetur shiyafi cancanta mufi damuwa akai ba wata waka ba
@MuhammaduAbdulahi7 ай бұрын
Eh sai miyeh toh yyi kyau
@SakinaBbUmar6 ай бұрын
Allahyayarda
@tukursanigundawa98547 ай бұрын
Gaskiya Allah ya jabeka Da Hassada
@AminuNasiru-oh5dn7 ай бұрын
Komanene shida Allah
@MuhammadMhassan-h3v7 ай бұрын
Ko kafadi alheri ko kayi shir.u inji annabi. s a w
@AhmadAdam-rg2xx7 ай бұрын
Tam Allah yasan daidai wlh
@Al_IRFAN27 ай бұрын
Ai konawa yasmu dashine sbd shiyamata komai
@MatiMahaman-cz5gs7 ай бұрын
rarara mana godiya
@ZakiyouOumar-ll8dq7 ай бұрын
Kai mahaukacine ko Kai akace rarara yace zai daukeka baza kakiba Dan hassada kawai
To ku minene ruwanku anan? Yan sa ido? Tunda ku Baku iya taimakawa
@zilkifiluabdullahi39437 ай бұрын
Yan hassada kukuyumata wakar mana
@ShafiuGarba-me1un7 ай бұрын
Kubi a hankali dauda rarara yayi gaba saidai kuyi hakuri
@AbdullahiSaad-wz1jb7 ай бұрын
Alhamdullahi
@ShaheedQambar7 ай бұрын
Kaima ka iyafahimtar hakan ai ko
@belloumarmilgoma32247 ай бұрын
Dan muzuru inkaga dama kasa hada da kafafu dan hassada
@abubakarumarchara40287 ай бұрын
Ina ruwanka dan sa Ido
@umardalhatu-fv4fi7 ай бұрын
Wawa daqiqinifa mahaukaci 😂😂😂😂
@raiyanutijjani87777 ай бұрын
Karuwanci ne fa. Kana masa hassada ne ko?
@NuraYunusa-yw4rx7 ай бұрын
Ah hauka yake ai yakarbi rabonsa banga laifinshiba 😅😅
@harunayunusa61737 ай бұрын
Assalamu alaikum wannan ba bubu ruwanka aciki kaikaimata wakan mana Munji shawaranka
@Abdou-salamMoussa7 ай бұрын
😮😮😮😮😮😮
@XskdkjdDkdiwid7 ай бұрын
Je ne suis à votre disposition si
@AdamouAbdoulAziz-zr6fd7 ай бұрын
Hakane gaskiya
@Zara-uMuhammadWakili-yp2rl4 ай бұрын
Ni Mutanenmu suna Bani Mamaki Komi seyazama Tsegumi Akanshi wasu zasu Fafin gaskiya batare da Hasadaba wasu kuma suna hasada wannan Abun bai daceba
@yusufsharkiya24657 ай бұрын
Dan hassada Dan iska
@IdrisLukman-bq9wb7 ай бұрын
To sai me
@AbbaKahlid-n4p5 ай бұрын
Kaikuma kana hassadako
@MustafaIbirhima7 ай бұрын
yese
@sanichindo21697 ай бұрын
To Kai Wakadaga?
@mamanjiddah7 ай бұрын
Inaruwanku munafukai saime
@abubakarusmanhassan46727 ай бұрын
Ena ruwanka Dan eya
@MahamadouManmane-t5b7 ай бұрын
Munafukai ina ruwanku
@yusufsharkiya24657 ай бұрын
Wawan banza Dan bakin ciki
@UsamaMusa-nu5pf7 ай бұрын
To Allah ya tabba tar da alheri
@AbubakarAbdullahi-r8i2 ай бұрын
😮
@AbubakarAbdullahi-r8i2 ай бұрын
Allah ya Kara da kaka
@AbubakarAbdullahi-r8i2 ай бұрын
Allah ya Kara da kaka
@mim-tv74177 ай бұрын
To Kai miye kayiwa Wani aman kayi Fatima gargadi anan kayi kokari
@HassanBaballe-df7pv7 ай бұрын
Kai dan hassada.
@kasimabdulmalik48347 ай бұрын
Kalmar sama da fadi, kai ka cirencester shi. Saboda kai wawane, mara hankali . Kafin yayi mata waka yayatake. Ko ita ta rokeshi. Ku baku iya magana ba.
@AlmustaphaSani-hh1ip7 ай бұрын
😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
@umardalhatu-fv4fi7 ай бұрын
Mahasada kuna nanni 🤣🤣🤣😂😂😂
@bilyaminuabdullahi7 ай бұрын
Qaryace kawai
@AdamuBello-cs4zz6 ай бұрын
Yanbakinchi hassada
@RabiuYahaya-rx5ur6 ай бұрын
babu komai azuchiyanka fache hassada
@ShaheedQambar7 ай бұрын
Kaima kanemin wata kamata waqar mugani
@MaimunaAbubakar-hc1ot7 ай бұрын
Ay gwara da kace za ku sa ido....sama'ar banza
@ilyasuabdullahi41887 ай бұрын
Kujishifa danhassada
@MaryamYSalisu-yr1ic7 ай бұрын
To inaruwanku
@belloumarmilgoma32247 ай бұрын
To ai babu laifi abinda duk yasamu ya taimaketa
@Shamsiddinhamzailiyasu-qk4id7 ай бұрын
to Kai Ina ruwanka Dan wahala kawai
@umardalhatu-fv4fi7 ай бұрын
Haka zakuqari wlh 😂😂😂
@moussamoutari75177 ай бұрын
yo kai dan bakin cikine ko
@moussamoutari75177 ай бұрын
kai dan sa ido
@AutaMazaAutaMaza-eu8vr7 ай бұрын
Tabbas haken
@yahuzayusufu78987 ай бұрын
ZATO ZINIBINE KODA ZAIKASANCE GASKE KOME YASAMU MEYE NAKA KAIMA KAJARABA KAGANI
@muhammadlawalaliyu19127 ай бұрын
Hassada koma meye tacigaba ko,ma dubu Darien mahassada kawai