Masha Allah ubangiji ya Kara basira da daukaka ameen 🎉🎉🎉🎉
@USMAN__AIRTEL Жыл бұрын
Gaskiya waka tayi Dadi Allah ya kara basira
@Real_Bajiks Жыл бұрын
Hajjaju Maimunat Allah 🙏 yaƙara sutura da tsare maki mutuncin ki. ✍️ Ina yinki irin 💯 ɗinnan
@muntarimusahtv Жыл бұрын
Ali Nuhu Allah ya kare ka🥰🥰🥰🥰
@wizkidissah855 Жыл бұрын
Masha allah allah shiqara miki dukaka da nisan kona daga naki issa🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@ubantaztom3692 Жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau
@MaryamHABEBO-j8b25 күн бұрын
😢
@sikiratjibrin1753 Жыл бұрын
Amarya Mai rawa.Ansha kyau🥰 Masha Allah,Ina kauna ku
@sb_tv3243 Жыл бұрын
Da kyau mome💥💥💥💥💥💥
@abdoulmdanshila362 Жыл бұрын
Masha Allah da kyau megida Allah yakara basira watching from anchau township
@yakubumuhammedarewafasiond3526 Жыл бұрын
Masha Allah Allah kawo miji na gari kuma kikoma dakin mijinki fatan alkairi mutuncin ya mace dakin mijin ta
@adamadam4243 ай бұрын
😂
@aishaumarmuhammad7162 Жыл бұрын
Dan Allah kidena rawa wllh batai miki kyau haba sekace dole
@bappatijjani9017 Жыл бұрын
BEAUTIFUL video, Ali Nuhu ya miki komai, a nan.
@abokinhira5628 Жыл бұрын
Wow gaskiya nee
@abubakaraliyu8702 Жыл бұрын
Masha Allah ke karshen ce Allah ya stare mana ke
@djsanisboy Жыл бұрын
Sarki da Gimbiya ❤🙌🎹🎶
@safiyyahahmad8863 Жыл бұрын
Shi yasa kayanshi ya rufe dukkannin jikin shi ke kuma har tudun Kirjinki kin fito dashi kowa ya kalla yadda yakeso toh zaki tsaya gaban Allah wallah bayan rayuwa akwai mutuwa da hisabi, nasihace
@chaibouhaladou3385 Жыл бұрын
Sarki toh kinbiya tayi mafarkin kazan angon ta!🇳🇪🇳🇪🇱🇾🙏 Happy New year
@musasanibeenbaz6996 Жыл бұрын
An barwa iyalai abun fadi har yanxu kare bai tubaba
@nuraharuna3091 Жыл бұрын
Masha Allah, Allah yakara basira
@bellokaraye2706 Жыл бұрын
Zaren yanxu yafara ja "Yan mata keep going road are cleared ammah ban cikah yin komai kyauta ba sai an biyani 😎🤗
@abdallahkareemabdallahkare7804 Жыл бұрын
Slm momee gaskiya tayi wakar Allah ya daukaka
@nouhoubouba5747 Жыл бұрын
Momee tu montres l'exemple Vraiment courage matar aljanna 💕🙏
@shamsiyyashamsiyya6845 Жыл бұрын
Yhjg, Vhjnnbkjffgv
@AdamouAliSani Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😍😎😁😂🐫🐫🐫🐫🐫❤
@babareadam6915 Жыл бұрын
Mashaalla yy Amma Kuma su alinuhu abarwa yaramana angirma ai🧔
@aichaabatchaaicha8356 Жыл бұрын
Nima de haka nagani
@babareadam6915 Жыл бұрын
@@aichaabatchaaicha8356 wllh kuwa
@moussahaoua1046 Жыл бұрын
Ina sanki sosai momee Gombe ina san igaki wlh.allah ya yada ni da ke momee Gombe wlh ina fatan haduwa da ke wata Rana momee Gombe. I love you momee Gombe ina san ki 💖💞❤️❤️✨❤️💋
@IbrahimMohammed-ni7fl Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya karabasira momi gombe wakar tayi 🙏🙏🙏🙏
@yasmineaboubacarabdoulaye5492 Жыл бұрын
ya yi machaallah
@nafiumohammad3446 Жыл бұрын
Wow Danko wasagu garin bena
@dayyabyusufmaikwano7898 Жыл бұрын
Masha Allah hajiya momi munga Waka Kuma tayi matukar dadi sosai Allah ya kara daukaka da basira
@arewalyricsstudio1298 Жыл бұрын
Allah yataimaki mome Gombe
@MuhammadUsman-tb1wy Жыл бұрын
Wow beautiful kyakyawar kannywood ashi kinajin filance
@buhariyahuza6693 Жыл бұрын
Gaskiya kin hadu
@nazidataoffial Жыл бұрын
Bawai sayyada momee gombe
@limaminewakaniger562 Жыл бұрын
Masha Allah jarumah ta momee gonbe Allah yakara daukaka da basira
@Habiba7373-e9x5 күн бұрын
🎉🎉
@NasibaDzogbeta-xh9yb2 ай бұрын
Wow Masha Allah .Nafisa u do all ❤
@aliyu3397 Жыл бұрын
Love Momee Gombe kibar maganar aure keda Ali Nuhou kefe daçewa da Hamisu Baerker wllh wannan hakane Yayata
@abbakarisah2838 Жыл бұрын
Naganki a zoroad Amma Ina tsoru nazu kiwula kantani Amma ni fams kine wlh love you Amma Dan Allah akwai wata Riga nakesu kiban
@nafiusule7859 Жыл бұрын
Senior Baka Tsufa Allah Yakara Basira Sarki
@abdoullahisalouhou5988 Жыл бұрын
Gaskiya yayi momee daga niger ❤️❤️🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@mustaphaumar1959 Жыл бұрын
Dan Allah wacece mawaqiyarnan?? A ina zamu samu audio na waqar?
@lamimozahi7660 Жыл бұрын
Ali Nuhu Moree💖💞💞🇳🇪🇱🇾
@ismaelmhmd2836 Жыл бұрын
Macha Allah Allah chikara bassira da lfy alfarman manzon Allah s a w
@ilarasta9434 Жыл бұрын
Wow
@mouhamedsaid2351 Жыл бұрын
Momee Gombe matché da rabi kinyi kew 🇨🇲🇨🇲🇨🇲
@massaoudauboubacar1484 Жыл бұрын
Wow momee dan Allah kimin magana wllh ina sonki
@apolicepolice6154 Жыл бұрын
Masha allah momy allah karawa rayuwa albarka amman dan allah kiyi aure dan allah niburina ingakinyi aure please dan allah 🙏 ❤
@zanginausaini5511 Жыл бұрын
Gaskiya Ne momy nadadi Banga video irin Wannan kinburge Ne Sosai
@muhammedsenusi286 Жыл бұрын
Waka yayikyaw sosai She has the confident, not fearing, keep it up 👆 we are all ur fans
@realnazirsabdullahi764 Жыл бұрын
Waka Tayi dadi sosai
@ibarhimabdoullahi2492 Жыл бұрын
Macha allah dakaeo kae da sarki momee ❤❤❤🇳🇪🇳🇪
@awariawar5614 Жыл бұрын
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@alkamatubellotutare9051 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira da daukaka ina miki fatan alheri my sweet dreams ina matukar kaunaki
@saboy4069 Жыл бұрын
Yan nayimiki comment I love you momee 🙏🙋❤
@ibrahimgambo5243 Жыл бұрын
Wow so wonderful mai F K D Allah yakara kwanciyar hankali da arziki
@abdoullahisalouhou5988 Жыл бұрын
Ina kaunarki momee allah ya kara daukaka yan mata ❤️❤️❤️🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@AISHALAWANIBRAHIM5 ай бұрын
Momee dan Allah kimin magana wlh ina sonki ❤
@sadiyasafwan2838 Жыл бұрын
Mommy wannan wakar taki tayi dadi sosai duk wakokinki suna da dadi Allah yakara Basira da daukaka ni fans dinkece wlh ina matukar kaunarki wannan daliline yasa nakesan shiga industry saboda hanyarce kawai zata saka na ganki amma kibani shawara amatsayinki na yar uwata mace I really love you mommy
@muhammadalamin4749 Жыл бұрын
Wow nice video allah kara basira daga Muhammad Al-ameen Ajebo MAIDUGURI
@ibraheemidris8590 Жыл бұрын
nifans dinki ne har akan tiktok yanxu ma inaganin live nidake
@mohammedkamaludeen Жыл бұрын
Tau kinsan nikome nakeso ayiman reply dashi kuwa ina sonki sosaifa
@mhhaafiz Жыл бұрын
Ali Nuhu Kawai Yake kawai yake 😄
@ADAMU_MD_WAQA Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤
@SeyniMoumouni-kg9qf6 ай бұрын
❤aljanna mai massoya da yawa rôle intchi Na saraouta bai yi Mouna
@malandaudatv471 Жыл бұрын
Masha Allah 🔥🔥🔥✊✌️✌️
@muktarbababunu5468 Жыл бұрын
Gaskia momee kina burgeni wlh
@samariyamadu3062 Жыл бұрын
alhmdoulillah ya shiga shakara sabuwa koh
@umarmuhammedinuwa9169 Жыл бұрын
Wow 😲😲😲 Allah yamiki Kew wlh sister 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
@muhammadsanidawud6136 Жыл бұрын
❤
@souleymaneyahya8674 Жыл бұрын
Yayi Macha allah
@nafiumohammad3446 Жыл бұрын
Ina yinki anty
@aim_kebzey3d567 Жыл бұрын
A tiktok naga kina bukata shine nazo nayi miki one love
@apolicepolice6154 Жыл бұрын
Dan allah kiringa tunan abinda gobe zata haifar inbamutuwa akwai tsufa
@ComedianHausa Жыл бұрын
Andade ba ayi irin wanna waqarba akannywood nice one
@IbrahimAlkali-o7r Жыл бұрын
Wai baby 😂😂😂😂 Sarkin ne baby 😅
@habibababangida1045 Жыл бұрын
Sunan babanmu daya 😂❤️
@shamsuddeensaminu1167 Жыл бұрын
Allah yabiyaki gaskiya naji dadi wani wakar sosai
@FatiHali-s9i2 ай бұрын
Salut j'espère que tu vas bien je suis toujours avec toi je t'aime rakiya moussa tu es jolie ❤❤❤❤