Muƙabalar Barhama Gombe Da Ɗan Masanin Sunnah

  Рет қаралды 39,749

Barhama Gombe Tv

Barhama Gombe Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 72
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 Жыл бұрын
Masha Allah munagodiya masoyi manzon allah S.a.w
@abubakarsanusi2954
@abubakarsanusi2954 Жыл бұрын
Allah yasa mugane gaskiya, Sunan Sak
@yahayaabdullaahi1031
@yahayaabdullaahi1031 Жыл бұрын
Allah ya Kara lfy da Nisan kwana Mai albarka Dan darajar annabi Muhammadu S ♥️ A ♥️ W ♥️ sheikh barhama gombe
@salihuabdullahi6762
@salihuabdullahi6762 10 ай бұрын
Masha Allahu sayyadi barhama
@MakkailaMakkaila
@MakkailaMakkaila 11 ай бұрын
❤❤masha Allah
@طاهر-ف1ز
@طاهر-ف1ز 7 ай бұрын
barhama gombe kayi namijin allah kara basira
@Mustaphaaminu-i9q
@Mustaphaaminu-i9q Жыл бұрын
Allah shikarawa Annabi daraja God bless you Barhama gomber❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@M.T.IDRIS.
@M.T.IDRIS. Жыл бұрын
Allah ya saka da ALKHARI Malam
@abubakaraminuaminuabubakar4123
@abubakaraminuaminuabubakar4123 Жыл бұрын
Masha allah ubangiji allah yakarawa annabi muhammadu daraja da al qur ani ameen ya rabbi 🤲🙏 ubangiji allah ya Kara haskyan makaranta allahumma ameen
@AdamuAhamed-q9u
@AdamuAhamed-q9u Жыл бұрын
(ALLAH) YAQARALAFIYA BARHAMAN GEMBE
@SmilingElectricity-yp4fs
@SmilingElectricity-yp4fs 3 ай бұрын
Allah ya Kara daukaka darajarka Maulana magajin Sharif bijahi sayyidina rasulullahi sallallahu alaihi wasallam ❤️❤️❤️❤️
@HAMISUMUHAMMAD-f4h
@HAMISUMUHAMMAD-f4h Жыл бұрын
Barhama Allah yaa basira
@imamumazanya5744
@imamumazanya5744 Жыл бұрын
Mutun wai baisan hujjar sunansaba
@SleepyBiscuits-kl4hz
@SleepyBiscuits-kl4hz Жыл бұрын
To aikasan baizai saniba saboda jahiline Bai masan meyake fadaba kokadan
@iliyasumuhammed3838
@iliyasumuhammed3838 Жыл бұрын
Allah ya kara lfy barhama gombe
@saifullahihabibu93
@saifullahihabibu93 11 ай бұрын
Barhama Allah ya Kara lafia da Nisan kwana
@klzmgwni899
@klzmgwni899 Жыл бұрын
Masha Allah maulana Allah yakara lfy da nisan kwana
@naziruadamunono5990
@naziruadamunono5990 Жыл бұрын
Allah sakaa
@alamindaud4135
@alamindaud4135 Жыл бұрын
Kai jama,a wllh Yan izalar Nan suna Raina Mana hankali wllh 🤔🤔 Allahu yabarmu da manzon Allah sallallahu alaihi wasallam sallallahu alaihi wasallam sallallahu alaihi wasallam sallallahu alaihi wasallam sallallahu alaihi wasallam sallallahu alaihi wasallam
@tankoshamsuddeen7232
@tankoshamsuddeen7232 Жыл бұрын
Hmmmmm babu hujja a bakin ahlul sunnah
@hauwaabubakar5298
@hauwaabubakar5298 Жыл бұрын
Masha Allah barhama gombe
@UsmanIbrahimMakauto
@UsmanIbrahimMakauto Жыл бұрын
Slm malan Allah yakara nisan kwana wallahi tallahi izala karyane
@abdounafis9137
@abdounafis9137 5 ай бұрын
Alla yariqamakku minagodiya da abudakukeyi wallahi
@naziruadamunono5990
@naziruadamunono5990 Жыл бұрын
Ml barhama wa kullblltn fnr 😅 wlh kayi maganin shii
@Dan_kokiya
@Dan_kokiya Жыл бұрын
Masha Allah Tijjja sak
@murtalaramadan6447
@murtalaramadan6447 Жыл бұрын
Allah ya Kara kusanci ga Shugaba,Allah barmu da soyayyar Shugaba ta gaskiya,zuci da Baki ,kuma Allah ya bamu iKon bin sunnar Shugaba a aikace. badon duniya ta sani ba,Allah karawa Annabi wasila da fadhilah
@ABDALLAHYAKUB
@ABDALLAHYAKUB Жыл бұрын
da kyau sha irina mun godewa Allah daya bamu irinku A tijjaniya
@smailabako
@smailabako Жыл бұрын
Allah ya kara ilimi
@TahirAbubakar-ef1zg
@TahirAbubakar-ef1zg 10 ай бұрын
Allah yakara basira
@LawaliAdamou-r8x
@LawaliAdamou-r8x Жыл бұрын
Machallah tinjjaniya sak
@umaraliyu9453
@umaraliyu9453 Жыл бұрын
Shi wannan Barhama yana son musu ne kawai ba munazara ba. Zaku gane da yadda ya bude da neman ya fadawa malam abin da zai ji haushi, sai ya bude da cewa shi Dan bidi'a ne,
@barhamagombetv34
@barhamagombetv34 Жыл бұрын
Zaka fadi mana tunda mun kureshi ya gagara bada amsa, da shi ai ya kuremu da kace munazara akayi. Amma in kai zaka iya ka ajiye number ka sai mugwaka ko zaka iya
@amadumusa2152
@amadumusa2152 Жыл бұрын
Wallahi Maulana wannan bakada lokachinsa
@SleepyBiscuits-kl4hz
@SleepyBiscuits-kl4hz Жыл бұрын
Gaskiya wannan mukabalar vekamata ayitaba saboda totally ma Wanda ake yin makabalar dashi bemasan me yakeyiba Kuma bashi da ililmi gabadaya barhama yakamata kasandawa zakarunka yin mukabala
@abdurrashidaminu7781
@abdurrashidaminu7781 Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi waalihi wasahbihi wasallam
@SalisuHashim-c2n
@SalisuHashim-c2n Жыл бұрын
Allah yakara lpy ibrashim gombo
@shamsudollarstv2332
@shamsudollarstv2332 Жыл бұрын
Wllh Kai barhman Nan baka San gaskiya anaso a fahimtar dakai kaki fahimata
@Dankatsinawa
@Dankatsinawa Жыл бұрын
Mayaudara ne dama Yan izala babu abunda mukeyi se karya
@naziruadamunono5990
@naziruadamunono5990 Жыл бұрын
Ya kasaa wlh 😊
@UsmanIbrahimMakauto
@UsmanIbrahimMakauto Жыл бұрын
Muna godiya malan burham Allah yakara ilimi
@abdulahisaimaila-vb8tj
@abdulahisaimaila-vb8tj Жыл бұрын
Munagodiya malan burhama❤❤
@HgfgffGgfhvc
@HgfgffGgfhvc Жыл бұрын
Barhama jirginstira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@mourtallalaminou3356
@mourtallalaminou3356 Жыл бұрын
Dan sunnah yaji wuta
@androidtecno6818
@androidtecno6818 Жыл бұрын
Kaï akoiye sounna tidjani chinkin alkour àni
@sanijibril3840
@sanijibril3840 Жыл бұрын
Gaskiya yagagara bada amsa
@surajouyusuf7575
@surajouyusuf7575 Жыл бұрын
@hassanmayaki5563
@hassanmayaki5563 3 ай бұрын
✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 2 ай бұрын
Wannan burhaman kamar ba kason abinda ka ke tambaya ba? Saboda Ahlul sunna ai ba a ce maka don an kira mutum ba ga lada za a bashi ba don ba a daukeshi ibada ba amma salatul fatih ai kunce ladanta ya fi kurani
@mammanbukar3908
@mammanbukar3908 Жыл бұрын
Sunna ba Answer
@adamjafar7683
@adamjafar7683 Жыл бұрын
madallah
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 2 ай бұрын
Dole ya ce ma jahili domin ka ce ko malam jafar ba zai iya amsa ma ba
@imamumazanya5744
@imamumazanya5744 Жыл бұрын
Ba Dan Sunnah babe Dan iskane kawai Dan dakikiya jahilin banza baisan sunansaba
@RukayyaYusufAminu-sg7ki
@RukayyaYusufAminu-sg7ki Жыл бұрын
Malan mana godiya
@6ytYyt
@6ytYyt 4 ай бұрын
😂😂😂😂
@ChafayeIbrahim-z9j
@ChafayeIbrahim-z9j 7 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
Kai dan bid'a mugun dan iska ne wallahi, yasan logo din sharri, to kai da zaka je kanemi malamai, kayi muqabala dasu ga Alkanawi na neman ire-iren ka sai kazo kashige lungu kaza kulo wani mutum gama gari da sunan kace kalubalanci ahlussunnah ka jure su, kai ji wata kalma wai mai bin addinin ibnu taimiyya bawahabiye , gaskiya munajin daɗin sunan, amma kuda kuka bi addinin inyas kuna bauta masa kuna shirka da Allah, kun bar karantarwar manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam, kuna shirka da Allah kuna zindikanci kuna bin son zuciya har kuna da bakin magana
@yahayaabdullaahi1031
@yahayaabdullaahi1031 Жыл бұрын
Daman alkanawy mallami ne jahili dai koh
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
@@yahayaabdullaahi1031 mun yarda jahili ne amma a kira shi in an isa gaskiyar akeso
@umarmusa9348
@umarmusa9348 Жыл бұрын
Waye kuma alkanawi bacin baffa huturo ma ya gudu
@abdulahisaimaila-vb8tj
@abdulahisaimaila-vb8tj Жыл бұрын
Izala adinin wala wala
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
@@abdulahisaimaila-vb8tj sai dai kafada kamore amma kasan gaskiyar
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
To ai to ai to ai idan idan idan kaji dan son zuciya
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
Kai dan bid'a akwai son zuciya
@abdulahisaimaila-vb8tj
@abdulahisaimaila-vb8tj Жыл бұрын
Izala adinin batalukaci
@nawasmuhammed4887
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
Sai inda inda yake
@UsmanIbrahimMakauto
@UsmanIbrahimMakauto Жыл бұрын
Muna godiya malan burham Allah yakara ilimi
@UsmanIbrahimMakauto
@UsmanIbrahimMakauto Жыл бұрын
Muna godiya malan burham Allah yakara ilimi
Barhama Gombe Remix 2023
18:15
KHADIMUN NABIY TV
Рет қаралды 39 М.
Andro, ELMAN, TONI, MONA - Зари (Official Audio)
2:53
RAAVA MUSIC
Рет қаралды 8 МЛН
КОНЦЕРТЫ:  2 сезон | 1 выпуск | Камызяки
46:36
ТНТ Смотри еще!
Рет қаралды 3,7 МЛН
CAAWA DAGAAL CEERIGAABO BUHOODLE LAASCANOOD 💪
13:10
waridaad TV
Рет қаралды 8 М.
Awon ti won ko ri aaye ati ganu ni ijebu-ode ni won n fori janu
24:39
Alquran Dengan Suara Yang Sangat Indah | Alfatiha, Alkahfi,Yasin,Alwaqia, Arrahman,Almulk Almoeathat
3:41:33
القران الكريم مباشر Holy Quran live
Рет қаралды 300
December 5, 2022
2:40
MURADI RECORDS
Рет қаралды 6 М.
🎬🎬🎬
4:29
Hassan Adamu Zaria Hausa TV
Рет қаралды 22 М.
Tsokaci Game da QUR'ANIC FESTIVAL Da Ake Shirin Gabatarwa A Abuja,
39:23