Mu ne muka hana Tinubu bai wa El-Rufai mukami - Sayyadi Aliyu Dahiru Bauchi

  Рет қаралды 7,118

DCL Hausa

DCL Hausa

2 ай бұрын

Mune muka bai wa gwamnatin Tinubu shawarar watsi da yunkurin nada El-Rufai minista - Sayyadi Aliyu Dahiru Bauchi

Пікірлер: 53
@bawaaliyu9821
@bawaaliyu9821 2 ай бұрын
Shi maulannaka bayabin dokane toga mukaminnan anaba Yan film anba Ali nuhu mukami Kuma anba rahama sadau Wanda akan tsageranchinta akan zage manzon Allah indan Allah kuke kuje kuhana Bata Kuma Baku iyakomi da elrufai
@musaibrahimumar2154
@musaibrahimumar2154 2 ай бұрын
Sheikh wadannan mutanen da kake magana akan su ai Jahilci ne da Zalunci ne suke dawainiya da su. Allah ya kara yi mana maganin su amin. In shaa Allah. Amin ya Rabbil Aalamin.
@suleimanibrahim-mv6lq
@suleimanibrahim-mv6lq 2 ай бұрын
ALLAH NE BAI NUFE SHI DA SAMUN MUKAMI B
@mustaphamuhammadbnz55
@mustaphamuhammadbnz55 2 ай бұрын
Allah ya kama shehu dahiru lapiya da tsawan rai Alfarman annabi Muhammadu s a w 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@yahayaabdullahi5092
@yahayaabdullahi5092 2 ай бұрын
جزاك اللهُ‎
@albarkahausatv1032
@albarkahausatv1032 2 ай бұрын
Karya Yake Yi
@badamasimusa8405
@badamasimusa8405 2 ай бұрын
Allah NE ya qaddara ba za Abashi muqamiba
@ahmadbello960
@ahmadbello960 2 ай бұрын
Gaskiya ba
@user-ph1xn1wd9r
@user-ph1xn1wd9r 2 ай бұрын
Ok kunsa anhana el rufai an bawa ali nuhu da rahama sadau ko allah ya kyauta
@muhammadabdullahiyunus
@muhammadabdullahiyunus 2 ай бұрын
WAWAN banza hidimar da El,rufai yayiwa addini a kaduna maulan naka baiyiba.
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 2 ай бұрын
Wace hidima ce, yayi ma addini a kaduna, karanto mana su
@abdussamadabdulaziz8886
@abdussamadabdulaziz8886 2 ай бұрын
Makaryaci kawai
@adamlawansalihu8550
@adamlawansalihu8550 2 ай бұрын
Kai.jaki
@namadinahotoro9965
@namadinahotoro9965 2 ай бұрын
In kunsa an hanashi, to wa kukasa akabawa. Tamalle.......
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 2 ай бұрын
Good question 🤔
@alkasimturaki8194
@alkasimturaki8194 2 ай бұрын
Wannan ba gaskia bane
@babanazir862
@babanazir862 2 ай бұрын
Wai minene sana'arka ka ya Sheikh
@aliyulukman7488
@aliyulukman7488 2 ай бұрын
Allah Ya saka da Aljanna
@Aliyuofficial
@Aliyuofficial 2 ай бұрын
To ai dama alfarma ne Mallam zanyi ma gomnati da ya karbi mukamin minister, yafi qarfin mukamin Wallahi Kuma yanzu NE na qara fahimtar ku ba Allah NE agaban ku ba shehunan ku NE agaban ku don munga har yan film an basu muqami bakushe kome ba
@suleimangane8175
@suleimangane8175 2 ай бұрын
Maganar banza.
@musaabdul2687
@musaabdul2687 2 ай бұрын
Makaryaci..
@abbakarusmankunya4323
@abbakarusmankunya4323 2 ай бұрын
Maƙaryaci Kawai
@garbaabdullahiidris6613
@garbaabdullahiidris6613 2 ай бұрын
Lokacin Corona Babu wani Gwamna daya hana ma bayin Allah walwala, ya hana Sallar juma'ah, kowa wane matafiyi tsoron bi ta kaduna yakeyi sabidda izza irinta Elrufai. Komai Nasiru zaiyi baya duban maslaha da Sulhu, shi kadai ya iya, shi kadai ya sani. To Gashi nan ga Uba Sani nan.
@talibunajat8178
@talibunajat8178 2 ай бұрын
Allah ne ya hana masa Baku isa ku hana ko ku ba wani ba
@minuwagezawa1713
@minuwagezawa1713 2 ай бұрын
Dama baka kishin mutanan arewa Maluma munsan ml nasiru elrifai yanakishin mutanan arewa dama addinin musulunci munsan kai baka isa kahana Allah ikonsaba
@imranarabiou-uf6mu
@imranarabiou-uf6mu 2 ай бұрын
Macha allah
@danfullo
@danfullo 2 ай бұрын
Bara da almajiranci ne addinin musulunci?
@muhkanyurab7213
@muhkanyurab7213 2 ай бұрын
Arage tagobe 😂😂😂
@AbubakarHaruna-us7fr
@AbubakarHaruna-us7fr 2 ай бұрын
Duk Wanda baibin doka to sai hukuma ta hukun tashi. Da alama shi maulan nakan baibi doka bane. Dagajin magananshi kasan mabaracine.
@user-qt3pl1cj7q
@user-qt3pl1cj7q 2 ай бұрын
Kai dallah ware karya kuke ku Hana government yin abinda taga dama Al majiranda kuke neman kudi dasu kuna jin dadi da gumin su sukuma suna shanwahala akwai hisabi wlh agaban allah
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 2 ай бұрын
Kuma sun koya musu babban kundi don HK duk abinda suka samu baa biya suba
@abdulazeezibrahim1801
@abdulazeezibrahim1801 2 ай бұрын
Wawa, dolo, baho! Wallahi el rufa’i yafi ubanka amfani ga al ummar musulmi dun tunda ya zama governor a ka bar raina muslims a jihar kaduna, dolo kawai dan tunkiya
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z 2 ай бұрын
😭😭☝️😭😭😭
@auwaluadamu6457
@auwaluadamu6457 2 ай бұрын
Tofa
@md.ajijjiga.6083
@md.ajijjiga.6083 2 ай бұрын
Mafi yawan masu comment dinnan ba 'yan kaduna bane saboda duk cikakken dan kaduna yasan irin azabar da el-rufai ya gasamishi alokacin shi.....
@magajisaiduabdullahi1814
@magajisaiduabdullahi1814 2 ай бұрын
Toh ina kuma wa'inda ya kashe
@aminusulemanaminusuleman7615
@aminusulemanaminusuleman7615 2 ай бұрын
Babanka bai isa ya hana abashi ba shege dan maula 😂
@ibrahimmuhammad2765
@ibrahimmuhammad2765 2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@badamasimusa8405
@badamasimusa8405 2 ай бұрын
To daman sokake gomnatin jahar kaduna ta dauki nauyin stanga yoyin da GF ta Gina bakaso kas kiyaba Kuma ku Asuwa Ai gomnonin ma sundena yayinku domin sun gane Sunnah
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 2 ай бұрын
Izala Boko Haram ne Sunna?Sunnar shedana tasu Boka Dan Taimiyya da Dan Abdulwahhab ta yanka jamaa a kwashe matansu da yayansu zuwa jeji ayi ta barbara? Tir da wannan Sunnar shedana da daghutu Abubakar Gumi ya kwaso ya shigo da ita Nigeria ya fesawa sardauna suka hadu suka assasa Kaduna mafia ta Yan luwadi da Shan jini da har a halin yanzu akwai wasu qasunguman yan luwadi da suka tare Kaduna sune fixers cewa ba wani Dan Arewa da zai iya hawan Wani muhimmin matsayin face sai yabi ta hannunsu sunyi Luwadi dashi. Sheikh dahiru bauchi ne ya tsaya ya qalubanci daghutu Abubakar Gumi akan ba zata yiyu ba maye karatun zaure da karantu zuquu na wahhabiyancin Izala Boko Haram ba.Wannan rubabbiyar agenda ta daghutu Abubakar Gumi ce Nasir Elrufae yaso shi farfado da ita;amma Ina masoyan Annabi da sukayi dua'e sharrin sardauna da daghutu Abubakar Gumi ya koma kansu,sunfi qarfin Wani zindiqi waishi Elrufae. Ka fahimta?
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 2 ай бұрын
Mutun da girman sa, amma baya kunyan yin karya. Kune kenan kuka hana a tantance Senator Sani Danladi daga Taraba State da kuma Uche Nnaji daga Enugu State? Saboda ai suma ba'a tantance su ba, bawai El-Rufai kadai ba. El-Rufai yafi ku mahimmanci a wurin Tunibu, saboda haka ku baku isa ku hana a tantance shi ba . Duk wani mulki Allaah ne yake badawa kuma yake hanawa.
@ibsnomaa
@ibsnomaa 2 ай бұрын
Gaskiya wannan ba gaskiya bane. Ba wannan dalilin ne yasa aka hana wa Mal. Nasir mukami ba. Don ku baku isa ba
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 2 ай бұрын
Gashi sun isa Kuma anhashi ya hanu
@user-gl1ex5ou7w
@user-gl1ex5ou7w 2 ай бұрын
​@@aliyuauwal7297komi Allah ne yake yi ba wani shehi ba
@muhammedAliDoc
@muhammedAliDoc 2 ай бұрын
Wan nan Gaskiya ne kuma duk sharrin Buhari ne that is why we don’t see Buhari as Muslim wallahi
@mustaphakabirsharu7678
@mustaphakabirsharu7678 2 ай бұрын
Kunyai daidai munji dadi
@aliyuauwal7297
@aliyuauwal7297 2 ай бұрын
Mu yan kaduna muna murna da hana nasiru mulki wallahi
@suleimanibrahim-mv6lq
@suleimanibrahim-mv6lq 2 ай бұрын
ALLAH NE BAI NUFE SHI DA SAMUN MUKAMI B
@suleimanibrahim-mv6lq
@suleimanibrahim-mv6lq 2 ай бұрын
ALLAH NE BAI NUFE SHI DA SAMUN MUKAMI B
@suleimanibrahim-mv6lq
@suleimanibrahim-mv6lq 2 ай бұрын
ALLAH NE BAI NUFE SHI DA SAMUN MUKAMI B
@suleimanibrahim-mv6lq
@suleimanibrahim-mv6lq 2 ай бұрын
ALLAH NE BAI NUFE SHI DA SAMUN MUKAMI B
1 класс vs 11 класс  (игрушка)
00:30
БЕРТ
Рет қаралды 3 МЛН
A pack of chips with a surprise 🤣😍❤️ #demariki
00:14
Demariki
Рет қаралды 30 МЛН
ТАМАЕВ vs ВЕНГАЛБИ. Самая Быстрая BMW M5 vs CLS 63
1:15:39
Асхаб Тамаев
Рет қаралды 3,1 МЛН
1❤️#thankyou #shorts
00:21
あみか部
Рет қаралды 68 МЛН
Sakon Sheik Dahiru Usman Bauchi Zuwa Gwamnonin Arewa
4:18
Labaraina TV
Рет қаралды 14 М.
As democracy day was going, Presidential fall happened
12:31
4fun Mamamia
Рет қаралды 9 М.
🪄✨️He Got A Magic Can Of Sprite😃👍🤠
0:33
BorisKateFamily
Рет қаралды 13 МЛН
GET DIRTY ON ONE’S CARDBOARD POTATO CHIPS!#asmr
0:28
HAYATAKU はやたく
Рет қаралды 8 МЛН
Лучший лайфхак от Миракла 😄
0:31
Miracle
Рет қаралды 1,1 МЛН
ТЫ С МАМОЙ В БОЛЬНИЦЕ😂#shorts
0:53
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 1,5 МЛН
Спас девушку от местного бандита | #shorts
0:59
diaansssss.filmss
Рет қаралды 2,5 МЛН