Allah yasa kuyimasa hukunci daidai laifinsa,wallahi abun ya ishemu akano,sun tare mahaifina Suka yankeshi da wuka suka kwace masa wayarsa Suka tare mijina shima suka kwacemasa waya,bayan sun kwace sukaje suka cire kudadensa bamu ankara ba,haka suka barmu kwananmu uku bamuci abinci ba saboda kudinda suka kwashe mana a abanki😢😢,mudai indai Hukuma tanada amfani Taringa Kashe irin wadannan mutanen kawai kowa ya huta
@MohammadAuwalYusufКүн бұрын
Masha allah
@YaroPodolski2 күн бұрын
Dan Allah kawai akasheshi
@AminuRabiu-gd3sb6 күн бұрын
Allah yashirwa
@ZulaihatFaisal-ge2zp6 күн бұрын
Wallahi bazasu shiryu ba sai sun gansu a lahira
@rabiumaidawa16643 күн бұрын
In yazo Hanuma AI koto zata sakeshi.......ku kashe Shi kawai basai kun Kai shege kotoba
@YusufMusa-kh1hj6 күн бұрын
Ku harbe Dan iska bashi da wani amfani a Doran kasa
@ZulaihatFaisal-ge2zp6 күн бұрын
Wallahi nikaina inajin haushin yan dabarnan
@Sasha-to4ug5 күн бұрын
Allah dai yayi maka albarka, such people are waste product wallah, i see no reason why such people will be allowed to live....Kawai adinga kashesu.
@SouleymaneDaourere5 күн бұрын
To me yasa ku yan sanda kuke kamawa kuma kuna saki ?
@williamsjaysin814 күн бұрын
This guys really stressed people out
@AbasukalaTV6 күн бұрын
Ba kuji jinya ba Kun ce an tabs kama shi da manya laifu abaya ya akayi har ya samu damar karawa
@Ibrahimsurajorabiu6 күн бұрын
Saura kuje ku'aje shi, wlh hukun cin kisa yaka ma ta ace anyi masa dan ubansa jahilin banza, karku kai shi gidan gyaran hali dan ko kon kaishi sai anfito da shi!!!!!