Allah yakarama rayuwa al'barka malam murtala bello asada sokoto
@nasirharouna21222 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara lafiya
@ittifakinmalamanmu69942 жыл бұрын
Mungode malla Allah yasaka da alkairi
@sanoussitawaye5662 жыл бұрын
Allah ya taimaka malam
@arewahearts82232 жыл бұрын
Kalla gasar da suka yi acikin minti daya 😳🤭kzbin.info/www/bejne/goebaZ-YZ5iBaZI
@ramadanesouleyman25632 жыл бұрын
Ina Kira ga almajiran Malan Assadu da su iya gane tsakinin izzah da takqiya . Malamai sunnah na kapa huja da shehu fodio alhalin Sun Sani akwai hukunci na mushirikai hasatan da ba a kawo su a minbarin sunnah . Takqiya.....
@ramadanesouleyman25632 жыл бұрын
Idan Aka bincika cinkin gidan da ake tuhuma da shirka , to sai ayi bincike . idan akwai litattafai uku (3) 1 - na shirka 2 - na sunnah 3 - littafin shi'a . To hadinkai irin na izra'lila akeyi . Misali. Yahud+ kirista + politians . Darika - sunnah - shi'a ✝️✝️✝️✝️✡️🛐
Kana Wasa da Imani ka ne malam ?. Littafai shehi ne hujjojin ka na taqkwa ? Ba ka iya bayani littafai shehu cikakkiya ba tare da kayi karo da shirka ba wlh.