Malumanmu muna godiya da fatan alkhairi Allah yakara tsare mana ku yakara muku lafiya da hakuri da juriya da jajircewa da daukaka da nisan kwana da rayuwa mai.
@maryammohammed7906 Жыл бұрын
Muna godiya ubangiji Allah yasa mu gane Kuma mu amfana daga cikin wannan waazin Allah ya hadamu da abokan Zama Nagari yasa muna mu Zama Nagari a garesu yasa ayi alfahari damu jazakallahukhairi