Allah kara lafiya da ilimi mai yawa yashehina Allah kara kusanci da annabi saw
@lawalahmad2123 жыл бұрын
Gaisheku yan maja wallahi Allah bazai bar hadin kanku na karya ba
@yayayaya9953 жыл бұрын
Gaskiya allah ya shiryemu muduka
@adazabeirou80033 жыл бұрын
Kudai allah ya kiyaye
@maidawamaidawa99752 жыл бұрын
Macha allah
@hamissoulaoualimoussa63763 жыл бұрын
Allah yatsare malan muna godiya malan
@kamilunura29513 жыл бұрын
Allah karawa malaman mu lfy
@nasiruabubakar3673 жыл бұрын
Kai mahaukacine
@mukhtaryahaya41623 жыл бұрын
Dan allah dan allah malaman sunnah kudaina kulawa da yan bidi'a
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Nima abinda nagani kenan
@kassimouissakamoussa82682 жыл бұрын
Yayan wahabiyawa (izala) kudaina zage-zagen banza, kuba mangnanku shawarar cewa Sufito da hundja karbakinciki yaimuku illa. Sabida wannan zage-zagen banzan naku bazaitaba Hana bayanar gaskiyaba .domin ita gaskiya sunanta gaskiya kuma ko'anbinneta saitabayana .🇳🇪🇳🇪💪💪
@abdurahamanhusseini45403 жыл бұрын
Kai dai kaji tsoron Allah kayi karya sai kamekame kakeyi
@kamilusunusi37233 жыл бұрын
Sannaj dan allah inason universities guda 5 da sukai magana akan shata Amman banda jamiar da take Nigeria maqaryacin banza shashasha
@nuraabubakar10363 жыл бұрын
gaskiya yaron nan mahaukaci ne kai wallahi nayi tsammanin kanada dan karamin hankali
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Ai yaga Ana keleshine shiyasa yake hawka sakaraine
@maharazougarde57562 жыл бұрын
Gaskiyane sayyadi Allah yaqara lafiya da kusanci
@AbdoulgaffarHussaini9 ай бұрын
Kash ba a raba karé da hafshi
@kassimouissakamoussa82682 жыл бұрын
Alhamdu Lillah gaskiya tayi halinta ! Allah ya sakawa malam da alkaïri muna godiya sosai wlh
@musamuhdmusa66743 жыл бұрын
Allah ya saka
@abdulazizabdoulaye5862 жыл бұрын
Nagode malam
@issoufounouhou25873 жыл бұрын
Kaganeka nasuru darikanci sai yakaika yabaro
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Wlh kuwa
@ahmedgora55933 жыл бұрын
TO IN MLM ALBANI BASHI DA MALAMI TO ME KAKE NUFI ME NENE ALBANI YAFADA WANDA YASABAWA WADAN SUKE DA MALAMAN DA HADISI KUMA SHI ALBANY BAICE WAHAYI AKA YIMASA KAMAR YADDA SHEHUNANKU SUKE CEWA SU ILMINSU DAGA ALLAH NE KAITSAYE SHI ALBANY BAICE WAHAYI AKE YI MASABA
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Ai baida hankali sudayna biyemai kaway
@abdulfari35282 жыл бұрын
Mallam ba haka ake nufi ba Sai dai kai kasa son cuchiya .kayi hakuri mana gaggawan mai kekeyi......Allah yasa mudache Sarkin ilimi
@aboubakargarba97463 жыл бұрын
Merci beaucoup
@sulaimanrabiu77373 жыл бұрын
Yanbidia wall hi dabbobineku
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Wlh kuwa
@sulaimanrabiu77373 жыл бұрын
Kai dakikine wall hi kace baikai dalibin hadisiba ballantana yaxama malamin hadisi
@kamilusunusi37233 жыл бұрын
Tsakani da allah nasir sheik ado musa jahili ne kai, shin nasurudden albani da universities na duniya sukai rubutu Akansa albani shin akan Wana ilimi aka yabeshi sannan abinda aka yabeshi yanada dangantaka da addini ko babu.? shi kuma shata da kace universities na duniya sun yabeshi to akanme aka yabeshi ?? Baka fada munji ba. Kaga ka chakuda alamura ya kamata kayi bayani mudding ba hassadace a ranka ba.
@ahmadmuhammad36583 жыл бұрын
Wanan maganar banza kake ilmi ana samunshi ne ta hanyar tankwashe kafa a bi malamai,basalafe da universities din salafawa na zamanin mu suka yaba don nasu albani tunda ya na Kan hanyar Raina manzon Allah (s a w)da iyalansa,sai fatawowi na zubar da jinin duk Wanda musulmai da yaki bin akidar ku ta taadanci da kafirta muminai in kun Saba a fahimta
@yayayaya9953 жыл бұрын
Sarki zaki allah y'a saka da alheri
@kassimouissakamoussa82682 жыл бұрын
Izalanci= Izgilanci ,in'akaimagana suce waï kitabu-wassunnah 🤣 anata kamekame bahundja. Allah ya kiyaye , Allah ya shiryeku
kai dan Allah kuje makaranta kuyi karatu amma fa ashawarce
@muhyiddeenyassar63283 жыл бұрын
Sarki Zaki don Allah kuyi a hankali
@Liman50503 жыл бұрын
Ya kamata ayi Hakuri (abokin Muqabala) ya sami lokaci ko a hakuri da Muqabalar. Saboda, akwai wasu hanyoyin bayyana fahimta ba dole sai anyi Muqabala ba. In a debate like this, the two parties must be present for the benefit of fair hearing. This debate is wrong because an audio clip can't defend itself. There are other ways to counter the audio clip without making it a debate. If u make it necessary to debate then u must wait for the relevant parties to be ready. وبالله التوفيق.
@abdul-auwalyahya98423 жыл бұрын
Adaina San zuciya malam
@ishaqusman15293 жыл бұрын
Allah yasheryaka
@glharuna58463 жыл бұрын
Yadai kodama hadin kan na kasuwane
@ibrahimidris-rt7qo Жыл бұрын
wawa jahili makaryaci dan bidi'a
@muhammadsani52393 жыл бұрын
Makaryacin Banza kawai, Dawani Kazamin Bakinka, Dakikima irinka. Kai har ka isa Dr Sani ya tanka maka, jahilin banza. Best answer to the fool is silent... Yakamata akai Nasiru psychiatric hospital Aduba Kwakwalwarsa domin ya zautu amma yana ikrarin shi har yakai matsayin da zai yiwa wani raddi akan abinda ya shafi addinin musulunci.... Duk duniyar darikar Tijjaniyya babu wani da' data yaye daya isa yayiwa Dr Sani raddi akan abinda ya shafi addinin musulunci...
@yusufnaannabi71712 жыл бұрын
Hakika gaskiya gaskiya ce gata tabayyana da yake cewa balabari bane
@mohamadoukabirou43813 жыл бұрын
Maqaryacin banza na kwaya dan wiwi dan bidi'ah dan haqiqah 😂🤣 !! Tambaya 5 da karereyi 30 kayi ba Ka jin kunya ??
@abubakarbello94553 жыл бұрын
Bazagi zakayiba idan kasan sunan malamin albani a6angaten hadisi kafada Mana muji wannan alamace tacewa Kai bakasan mekakeyiba
@mohamadoukabirou43813 жыл бұрын
@@abubakarbello9455 waye ya karantar da uban Ibrahim inyass hadissi ? Mu na jira Ku bamu amsa ?Yan bidi'ah Yan haqiqah komay kowa Allah né, Mushrikay halakakku mayaudara maqaryata masu bautan aljannu billion 3 😎 ??
@alhamdulillah70853 жыл бұрын
Wlh Yan bidiah an basuda hankali hassada kedaminsu da bakinciki Yan hakika kawai bokaye dama makaryata
@sirbewhy34393 жыл бұрын
Ai abun ya yi ma wahabiyyawa ciwo kwarai da gaske, saboda sirrine wanda su sun san bashi da malamin, kuma sun san Illar hakan. Saidai basuyi tunanin cewa an san cewa Albani bashi da malamin hadithi ba, sakamakon sunji anyi shiru. Kuma hankalin wahabiyya ya tashi ne saboda tsoron kada mutane ma'abota gaskiya su san abun don dayiwuwar su nesanta da izala(wahabiyya).
@muhammadsalehalmutamassikt58713 жыл бұрын
Kaide kayi karatu. Watakila duk zuriyar ado musa tafawabalewa bazasu kai ALBANIBA