Musa Mushen kura ya sha duka a hanun Abulfathi Sani Attijany

  Рет қаралды 23,429

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Күн бұрын

Пікірлер
@MALANIDIRIS-x7i
@MALANIDIRIS-x7i Күн бұрын
Masha allahu maulana sheikh abul fatahi allah ya saka maka da alheri allah ya kara ilimi mai amfani
@rabiyaaliyu9023
@rabiyaaliyu9023 3 жыл бұрын
Malam Allah shi biyaka da Aljanna Ameen dan ANNabi saw
@yusufaminukabiru2195
@yusufaminukabiru2195 3 жыл бұрын
Allah yasakawa Mallam da alkhairee
@abouzeidimahammede220
@abouzeidimahammede220 3 жыл бұрын
Macha allah allah kara basira Daffattanne Kanna Laffiya Yassoyayya annabi muhammede slw
@dalhatmuhammad7584
@dalhatmuhammad7584 3 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah yakarawa shehin mu lafiya
@bashiraliyu7331
@bashiraliyu7331 3 жыл бұрын
Gaskiya ne. Idan rana ta fito ba mai iya kareta
@salisuyunusa2243
@salisuyunusa2243 2 жыл бұрын
Allah yakara lfy shehi
@dagajibamusa636
@dagajibamusa636 2 жыл бұрын
Allah Yakara lfy Yakara basira
@abdullahisuleiman2795
@abdullahisuleiman2795 3 жыл бұрын
😂😂 Mallam Abul Fatahi ka iya bada dariya. Allah Ya Saka da ALKHAIRI
@zaynabadamu6794
@zaynabadamu6794 Жыл бұрын
Shek Ablfàthi munate gamgan.Allah ya karamana son manazoñ Allah S A w.
@MOHAMMEDUMARJAKADE
@MOHAMMEDUMARJAKADE Жыл бұрын
Allah yakara lafiya Maulana inaziyara 🙏🏻
@alhassanabubakar3929
@alhassanabubakar3929 Жыл бұрын
Allah yasa a Gama lfy.
@salahakabir7540
@salahakabir7540 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alhairi
@adamyusufmaikudi2734
@adamyusufmaikudi2734 Жыл бұрын
Allah yaqarama lpa mallam
@hafizoumoussa7068
@hafizoumoussa7068 2 жыл бұрын
Allah yabada lada
@babayesulaiman4895
@babayesulaiman4895 3 жыл бұрын
Wlh malam mutuminnanfah afurgice yake wlh duk yarude waishi mushan korannan annyakuwa yana cikin hayyacinsakuwa
@MALANIDIRIS-x7i
@MALANIDIRIS-x7i Күн бұрын
Masha allahu
@biniyarabe5256
@biniyarabe5256 3 жыл бұрын
Allah.yakaralafiya
@salahakabir7540
@salahakabir7540 2 жыл бұрын
Agai sheka ya shaik abulfathi dodon wahabiyawa
@muhammadallamin312
@muhammadallamin312 2 жыл бұрын
,wazifa in masjadun nabawy
@Ibrahim-qy1he
@Ibrahim-qy1he 8 ай бұрын
Duka an ranma arné meyi salatil fati ci kin salah jaki banza😂😂😂
@sadamibrahim3858
@sadamibrahim3858 3 жыл бұрын
Allah yakara lafia
@mohammedmuntaka2431
@mohammedmuntaka2431 3 жыл бұрын
Masha Allah
@bashirgarba5625
@bashirgarba5625 3 жыл бұрын
malan miyasa bayan kayi alkawari bazaka kara cewa malan sunan banza ba amma kuma ka doge da cewa shin ahaka jama a zasu fahimci gaskiya daga bakinka,
@murtalamuhammad2828
@murtalamuhammad2828 3 жыл бұрын
Ai iyawarkane yasanya bakasan banbancin jinga dakuma ladaba.
@aishaaminu8134
@aishaaminu8134 3 жыл бұрын
Wannan abulfasadi Kanada abin dariya. Inba shirme ba da karya da sharri ba abinda ka iya. Shifa asadusssuna shi kadai yafi dukkannen shaihunan ku. Don shi kalallahiu kalalrasulu yake kai ku san an Ya fiku yan kalal inyas kalal Tijjani
@salihuabubakar6996
@salihuabubakar6996 3 жыл бұрын
Ke y'ar kwaya, kala ibn taimiyya ko kala Abdul wahabi, ko kala Albany dan DAN JARIDA , shine kalaman mushen kura, mahaukaciyar banza, zaki yaudari Al ummar musulmi da kalaman karya msssss
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 3 жыл бұрын
Ke Aisha Aminu,ta yaya zaki iya gane mustawa(level) na Elmin gaurakin Kaduna hasadusunna da kika gano yafi qarfin shehunanmu elmi,alhali ke jahila ce da hayaniya ke burgewa?Ke lura fa masu mantiqi (logic)suna kiran hayaniyar su hasadusunna suna kiransa "qadiyya shaghaba(kamo nan kamo can )",misali a littafe kaza a aya kaza ko hadithi alhali hujjojin basu da dangantaka da abinda ake magana (mas'ala )akai;kuma ana kiran irin wannan "qadiyya kadhiba(suki burutsu na qarya)". To hasadusunna da ko Nahwu bai fahimta ba da shine abu na farko da ya kamata a kware kafin a fara neman fassarar Qurani da hadithai ,zai buda baki shice ya gano kuskure a tafsirin Shehu Ibrahim Nyass da yayi da Larabci mai cike da Qa'edodin Nahwu da Balagha? Kesan an dauko qarya anan ko?
@AdamKasim-iu3rh
@AdamKasim-iu3rh Жыл бұрын
Zuciyanki tamakance bakegane gaskiya
@amadoumahammadou4551
@amadoumahammadou4551 3 жыл бұрын
Masha Allah Wanechi habade
@nuraddeenabdullahi3834
@nuraddeenabdullahi3834 3 жыл бұрын
Wow!!!
@aishaaminu8134
@aishaaminu8134 3 жыл бұрын
Abulfasadi Allah bai dora maka kunyar karya ba
@bashirgarba5625
@bashirgarba5625 3 жыл бұрын
abul fatahi kayi alkawari bazaka karacewa malan mushen kuraba amma kuma ka doge da fada miyasa
@SaminuZakari-u5f
@SaminuZakari-u5f Жыл бұрын
Allah yabadalada malm
@rabiyaaliyu9023
@rabiyaaliyu9023 3 жыл бұрын
Mallam ina gaidaka dan ANNabi
@MalamyahuzaHamza
@MalamyahuzaHamza Жыл бұрын
ما شاءالله
@FbgdbbAcgbnbfc-fj6vv
@FbgdbbAcgbnbfc-fj6vv Жыл бұрын
Tb
@murtalamuhammad2828
@murtalamuhammad2828 3 жыл бұрын
Wai tuhamine ko tihamine?
@BabaleMadougou-c1h
@BabaleMadougou-c1h 7 ай бұрын
❤❤❤
@DahiruAshok
@DahiruAshok 3 ай бұрын
Musa mushen kura
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 3 жыл бұрын
Gaskiya!!! Kunya tayi muku kadan!!! Ayi amfani hujjoji ba kame-kame ba, Duniya na gani!!! Munga Ibrahim Iyass da kuma Abin da ya fada a Fegin Sarki Zaki Wanda Mal. Ahmad ya nunawa Duniya, haka nan za'a nuna mana mukabalar Malam Dutsen Tanshi DanBauchi da wani Dandarika a Fadar Maimartaba Sarkin Bauchi a Gaban manyan Malamai! Domin Duniya tayi hukunci akan irin wadannan magan-ganun domin mutane basu zama dàya ba. Harkullum!! Shine a kulum idan an saurareku sai kun haskawa mai neman Gaskiya hanyar fita daga darika. A yau 'yan izala na wane a Bauchi jiya da Yau??? Malam Lafazi wani abune game da Da'awa idan don ku samu karuwa ne? Domin iya karatu bashi ne ilimi ba, tunani da aiki da kwakwalwa shine. Mutum Alkalin Kansa.
@salihuabubakar6996
@salihuabubakar6996 3 жыл бұрын
Gaskiya tukur cikakken mahaukaci ne kai, na dauka hadisi zakal karanto ko Aya ashe yaudarar wawaye kakeso kayi, to kifi na kallon ka mai jar koma 😎😎
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 3 жыл бұрын
To idan iya karatu ba shike nuna elmi ba ;to wanda baya iya karanta abinda aka rubuta daidai yana da elmi kenan ?ka sani fa shi Qurani ,wanda shine tushen musulunci, an saukar dashi da larabci ne(Inna anzalnahu Quranan Arbiyyan).A lokacin annabi karanta Qurani da ka a fahimceshi ba matsala bane ;amma wahayi da ke sauka ana rubuta shi ne.Dan haka bayan wufatin annabi kuma musulunci ya yadu ga wasu al'ummomi da ba larabawa ba,karanta abinnan da ke rubuce daidai da yadda akayiwa annabi wahayi ya furta aka rubuta ya zama abu Mai wahala.wannan yasa saiyidina Uthman yasa aka rubuta Qurani da lahaja (yadda ake furta magana)ta Quraish da annabi yake furta magana da ita,tare da riqe hanyoyin sauti(ahruf) 7 da annabi yace an saukar da Qurani akai da aka sami mazhabobi 7 na yadda ake furta karatun Qurani(mazahibul Qiraat).Sannan da tafiya tayi tafiya sai aka sami wahala wajan karanta abinda aka rubuta,domin ga wannan rubutaccen Qurani da aka zana da irin rubutu da Larabawa da yahudawa suke da shi,wato haddul kufi(salon zana haruffa na kufi)bashida alamomin sauti ko banbancin haruffa,misali q da f ,basu da digo kuma yadda ake zanasu iri daya ne.wannan yasa saiyidina Ali ya umarci Abul Aswad du'ali da shi fito da elmin Nahwu da Tasrif dan yin jagora akan yadda zaayi magana da larabci ta yadda zaa iya karanta Qurani da hadithi kuma a fahimcesu.Sannan lokacin Banu Abbas da wasu elmuka na wasu al'ummomi kamar Greek philosophy da mathmatics da scientific medicine na Egyptians da Architecture na persians(mutanen Iran )ya bunkasa gun musulmi,sai aka fito da elmin Balagha da mantiq dan share fage wajan fitarda hukunce-hukunce daga Qurani da hadithai ta hanyar zurfin elmi da yake qurani da hadithai suna cike da hikimomi da ke bukatar dogon tunani kafin a gane. To,ashe ka gani wanda bai qware ga Larabci ba ,ba zai iya shiga muhawarori akan fitarda hukunce-hukunce daga Qurani da hadithai ba,ballantana har shi iya gane kuskuren masana akan Qurani da hadithai kamar su shehu Ibrahim Nyass .wannan yasa kake ta jin su Abulfathi suna cewa gaurakin Kaduna hasadussunna wanda ko Nahwu bai iya ba ,ya zai shiga harkar Naqd(literary criticism)?Ni na tsamo kurakuran Nahwu har 10,000 a tafsirin Daghutu Abubakar Gumi mai suna "Raddul azhan ila maanil Qurani"da suka bata maanar ayoyin Qurani;amma na tabbata mushen kura ba zai iya tsamo kuskure ko kwaya daya ba daga tafsirin shehu Ibrahim Nyass ba da yayi bayani da Larabci aka dauwana (rubuta).
@bashirmuhammed5794
@bashirmuhammed5794 3 жыл бұрын
Tukur Idan bakasan mezaka fada ba to kayi shiru, saboda irin wanan sonzuciya yasa asaduss izala ya jefa kansa tsaka maiwuya
@boubesalifoumoussa693
@boubesalifoumoussa693 3 жыл бұрын
Wai nan Kai mai babban baki nan wa'azi ne kake nufin kake yi iya to ina da tan baya dan allha wa kaja ya dokeka har Saïda hukura Suka FITA Wai mai gada cikin baki akoma ayi kara tu dan allha Wai shinan zai ci geyran balarabe SAI sai Kaci geyran irin su koza suda ke bakake Shehi kan inyas هو أسوأ غبار إن لم يكن asadu sunh ba
@bouhaibrahim1737
@bouhaibrahim1737 2 жыл бұрын
Kay bri mahawkaci
@AdamKasim-iu3rh
@AdamKasim-iu3rh Жыл бұрын
Albani zaria fari ne mai daawan aci doki musa mushan kura fari ne
@DahiruAshok
@DahiruAshok 3 ай бұрын
Allah Dan yarinya
@boubacarhabibou9716
@boubacarhabibou9716 3 жыл бұрын
Anma kay mahoukatchiné
@AdamKasim-iu3rh
@AdamKasim-iu3rh Жыл бұрын
Kaikuma menene dabba jaki
@abdulaimekano4655
@abdulaimekano4655 Жыл бұрын
S A W
@aishaaminu8134
@aishaaminu8134 3 жыл бұрын
Kar,Ya kake abulfasadi
@salihuabubakar6996
@salihuabubakar6996 3 жыл бұрын
Ke y'ar kwaya, iya bakin ki ko jiki yayi stami 😎😎
@hassaneadammoussa7649
@hassaneadammoussa7649 2 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya
@MALANIDIRIS-x7i
@MALANIDIRIS-x7i Күн бұрын
Masha allahu
An ja zare tsakanin Shehunnan SALAFIYYA da Abulfathi Sani Attijjany .
3:10:50
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 25 М.
Sharrin Izalah ne ya jawo rabuwan kan Musulmi. Abulfathi Sani Attijany
1:51:21
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 32 М.
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
ANYI MASU ZIGIDIR.! Wahabiyya ku turo wani. Abdallah Kuntau bazai iya kare ku ba.
3:24:29
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 29 М.
Gwabzawa karo na 2 tsakanin Abulfathi Sani Attijany da Lauwali Triumph Kano akan ALLAH yana sama.
1:38:41
Izala sun sake fusata Sheikh Abulfathi Sani Attijany. #SALAFIYYA_DA_SALAFIYYACI.
3:00:08
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 26 М.
Gaskiya ta fito kowa yaji yanda Ibn Taimiyya ya ZAGI SAYYIDUNA ALI. R.A
3:06:15
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 44 М.
Rabi'u Rijiyar Lemo a hannun Abulfathi Sani Attijany.
1:40:31
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 38 М.
Musa Mushen Kura da Dan Tashan dutsen Tanshi sun shigo Hanu. BY Abulfathi Sani Attijany.
2:42:18
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 25 М.