Musbahu kano Aiki yana kyau Allah yayi jagora ameen. Munaso a tabomana Tsohon jarumin dan dambe Musa Kalla Sarkin Dambe wanda yayi zamani dasu Mamman Rabagardama. Mun gode sai anjima
@saingumelgumel10912 жыл бұрын
Ina hirar Sarkin dambe kalla na Maigatari. Musa na Maigatari ko baka tsoron maza.
@ahmadkasim38652 жыл бұрын
Baba usaini Allah ya Kara lafiya Allah ya Kara basira baba
@auwalmaaruf230 Жыл бұрын
Kai dajiyo taken raba gardama kasan kidin nan banaragobane