Allah sarki rayuwa kenan yau idan wanine gobe kaine yau idan kaine gobe wanine kamar yadda muke kai mutane makabarta wataran mu za akai Allah yajikanku yasa aljenna ce makomarku muda muke rayeyyu idan Allah yakomawo cinmu Allah yasa mucika da imani ameen summa ameen
@assanabambitouresuleman2585 жыл бұрын
Ayaaah ! Ibroooo hmmm! Allahu akbar! Kulun nafsi zaikatil mawti! Rest in peace Ya Ibrahim may Kowa
@blackbeautyj24482 жыл бұрын
Allah ya jikan maza da mata allah ya gafarta masu😞💔💔