Mutane Na Episode 3

  Рет қаралды 30,327

MUSA AFRICA

MUSA AFRICA

Күн бұрын

Пікірлер: 297
@musaafrica
@musaafrica 2 ай бұрын
Please let’s take this channel to 10k subscribers
@bbkk1873
@bbkk1873 2 ай бұрын
Love❤❤❤😂😂😂
@AbubakarMustapha-l9x
@AbubakarMustapha-l9x 2 ай бұрын
Musa African kai yaushe zaka kawo mana taka baby 😅
@ahmedasheikkonto
@ahmedasheikkonto 2 ай бұрын
Yade kamata 😂​@@AbubakarMustapha-l9x
@ahmedasheikkonto
@ahmedasheikkonto 2 ай бұрын
Muhammad kadaina kama mata sunan abunta abarmata kayanta kawaii 😢
@hkmzamani
@hkmzamani 2 ай бұрын
Wow you’ve tried 😊.. cus I loved to see dem in relationship 😅
@Sshhaakkiirra
@Sshhaakkiirra 2 ай бұрын
Wadda yagane dagaske suna son juna yamin like
@abdoulhabdou6676
@abdoulhabdou6676 2 ай бұрын
Masha Allah yayi ❤❤❤❤❤❤❤ hamdoulilah love
@abdulsalamyusufkaita
@abdulsalamyusufkaita 2 ай бұрын
Insha allahu idan har lokacin aurensu yayi nayi alkawarin biyan sadakin aurensu naira 200000 in dai har ina raye duniya ina rokan allah ubangiji ya hore mani wadan nan kudaden koda suka kadai na mallaka a duniya nafi kowa jin dadin ganin sun shirya ni kadai nasan irin farin cikin da na shiga jama a idan kun lurama habiba da muhammad suna kama da juna ubangiji allah ka nuna mana ranar aurensu
@zaiduayuba
@zaiduayuba 2 ай бұрын
Zakuyi aure in sha Allah ❤
@yahayaisah1520
@yahayaisah1520 2 ай бұрын
Musa Maganar gaskiya habiba tana son kudi wallahi. Shi Kuma Muhammad yasa a rain shi in ba habiba bazai yi aure ba. Musa kana ba habiba kariya. Amma Allah yasa hakan yazama alkheri muna son muga sunyi aure. Amma ba komai ake biyewa mace ba
@AbdullahiMuhammadsani-d9h
@AbdullahiMuhammadsani-d9h 2 ай бұрын
This is a very good performance Allah yakaimu musha biki don't forget 20 boxes saku daga abdullahi wali plateau state jos dadinkowa ❤❤❤❤
@Muhammadmudanssir
@Muhammadmudanssir 2 ай бұрын
gaskiya naji dadi sosai da ka gyara wannan soyayyar wlhi Allah ya sakamaka da alkairi musa
@AsiyaAdamu-g8h
@AsiyaAdamu-g8h 2 ай бұрын
Ma sha allah 🎉🎉gsky muntayaku murna hbb&❤mhmd allah yakaimu ranar baiko musha shagali💃💃💃💃🎉
@maryammuhammad7696
@maryammuhammad7696 2 ай бұрын
Zan bada gudunmawa 1m insha Allahu in auren yakama
@mubarakmahamudmohammed3048
@mubarakmahamudmohammed3048 2 ай бұрын
What a sweet and lovely love wish u all the best mohammed (future couples inshallah 🙏🏻) boss musa u are really trying @mubarak MBKzamani from Niger state minna 💋💋💋💋
@Malanmassaudu-xz2rb
@Malanmassaudu-xz2rb 2 ай бұрын
Macha'ala mussa Africa gaskiya shi yaje dadin show dinna n'a habiba da mahamed ala ya bartare alfarma alqur'ani ❤❤❤🎉🎉
@HodiAbdou-uu1lg
@HodiAbdou-uu1lg 2 ай бұрын
Gaskiyane🎉🎉🎉❤❤❤❤
@ShikoSani
@ShikoSani 2 ай бұрын
Masha Allah gaskiya Nima nayi farin ciki fah da aka shiryasu sbd lokacin aure kawai muke jira mushiga babbar riga😊😊
@sageerlawal
@sageerlawal 2 ай бұрын
Wow❤ congratulations to you all, gsky najidadin shiryawarsu Allah y tabbatar da alkairi, sannan malam Musa wllh koda gwamnati batabaka earning ba Allah zaibiyaka Kuma Allah yayiwa rayuwa albarka 💯❤️
@abdullahisuleiman6613
@abdullahisuleiman6613 19 күн бұрын
Gaskiya wannan kafcen yabada citta😁 Allah ya kara hada kanku muzo Katsina musha biki muci girki irin na Yan china🙏
@shaiboumansour5778
@shaiboumansour5778 2 ай бұрын
Moufatan Allah ya hada kawounaku ya Allah ❤ Allah yasa video na gaba sai DINA ta aure
@ZeinabMahamadou-i6q
@ZeinabMahamadou-i6q 2 ай бұрын
Macha allah macha allah
@MussaKiri-f9r
@MussaKiri-f9r 2 ай бұрын
wowo
@HassanAliyu-q5w
@HassanAliyu-q5w 2 ай бұрын
Wlh habiba tanada abin dariya allah ya barku tare allah yasa takaiku aure❤❤❤❤
@adammusa8977
@adammusa8977 2 ай бұрын
Gaskiya sun birgeni sosai, pls da Allah miye handle din X din Muhd
@AbdulmalikRabiu
@AbdulmalikRabiu 2 ай бұрын
Ni bansan iya adadin farin ciki danayi musu ba wllh da naga sun hada kansu Masha Allah 🥰 Allah ya kara hada kansu muga ranar aurensu
@SaadouMaman-o5f
@SaadouMaman-o5f 2 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@IsmailYoug-kc4ir
@IsmailYoug-kc4ir 2 ай бұрын
Machallah nima wllh allah naji dadi sosai har cikin raina da suka hada kansu allah ya tabbata da alkairi 🎉🎉🎉
@IbrahimBankano
@IbrahimBankano 2 ай бұрын
Ma sha Allah 🎉🎉🎉🎉
@engrahmadjos8355
@engrahmadjos8355 2 ай бұрын
Wayennan, idan suka daidaita, RABUWARSU AKWAI WAHALA Domin sunfahimci JUNA🎉❤
@auwalasim4831
@auwalasim4831 Ай бұрын
Allah yasa dai ba yaudarar juna kuke ba, Kuma mun gaji da ganinku Kuna zuwa wajen MUSA AFRICA,
@YaronMasoya-h1r
@YaronMasoya-h1r 2 ай бұрын
𝐖𝐎𝐖 𝐌𝐚𝐬𝐡𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
@hasken_musulunci_tv
@hasken_musulunci_tv 2 ай бұрын
Masha Allahu ya Allah ya tabbatar da alkairi
@RealYahuza
@RealYahuza 2 ай бұрын
Allahou akbar yaunaga soyaya cacarta wallahi koundace allah yabakouzamanlapia kouna matakarbirgeni wallahi dawannan jalon ❤❤❤❤❤❤❤
@NanaAishatouMuhammad
@NanaAishatouMuhammad 2 ай бұрын
MashaAllah 💖 nikam naji dadin sake ganinsu tarę saura aure
@Abas485
@Abas485 2 ай бұрын
Masha'allah Alhamdulillah wannan vidéo yayi sosai Allah yasa mudace Amine
@shaiboumansour5778
@shaiboumansour5778 2 ай бұрын
Allah yasa soune na farko acikin mutananka Wanda zasouyi aure🎉
@AbbaShuwaArab
@AbbaShuwaArab 2 ай бұрын
Wow nice 👍 I dama nasan suna jon juna Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@Usmansani-j1l
@Usmansani-j1l 29 күн бұрын
Gaskiya wannan kawai kudi takeso bawai kaiba Shine magan
@usmanbala2399
@usmanbala2399 2 ай бұрын
Allah dai yasa soyayyar Nan ta Kai ga Aure
@abdulsalamyusufkaita
@abdulsalamyusufkaita 2 ай бұрын
Ameen ya allahu
@Saadah_gta
@Saadah_gta 2 ай бұрын
Ameeen
@YousufeYousufe-w3c
@YousufeYousufe-w3c 2 ай бұрын
Musa wlh mouhmed yañada hali mai keu gaskiya.habuba kiface.shi❤❤
@mustaphamahmud3825
@mustaphamahmud3825 2 ай бұрын
Gaskiya idan za'ayi biki a sanar damu zamu bada gudunmawa
@RabiAbdoul-l1s
@RabiAbdoul-l1s 2 ай бұрын
Ma sha Allah...abu yayi kyau sosai
@morganam3210
@morganam3210 2 ай бұрын
Masha Allah 😊
@BabayéAmadou
@BabayéAmadou 2 ай бұрын
Macha Allah soddace.fa❤❤❤🎉
@auwalulawan4644
@auwalulawan4644 2 ай бұрын
Gaskiya sundace domin suna wasa da juna i like this 😊
@BasheerMohammedZanna
@BasheerMohammedZanna 2 ай бұрын
Kana kokari musa Africa Allah ya baka lada
@AbbaShuwaArab
@AbbaShuwaArab 2 ай бұрын
Nice 👍 gaskiya fa suna son jounannsu ❤❤❤
@yaqubmbello3785
@yaqubmbello3785 2 ай бұрын
Gaskiya ta cika sankudi Da yawa domin tana yawon ambato kudi
@TaskarWakokinHausa
@TaskarWakokinHausa 2 ай бұрын
They are so funny! 🥰 Gaskiya ba a taɓa shirin masoya kamar wannan ba. Allah ya ƙara haɗa kansu.
@nuhuali8033
@nuhuali8033 2 ай бұрын
Masha ALLAH
@abubakaralyasau2905
@abubakaralyasau2905 2 ай бұрын
Masha Allah ya nuna mana ranar aure
@UmarsaleAbdullahi
@UmarsaleAbdullahi 2 ай бұрын
Masha Allah, mlm Muhammadu kana burgani ❤
@zaiduayuba
@zaiduayuba 2 ай бұрын
Allah yasa ku auri junanku
@AbbaHasan-b9d
@AbbaHasan-b9d 2 ай бұрын
MAsh allah musa da kazara chakanan mahamman da habiba mash allah musa kai kokari♥️♥️♥️👍👍👍
@AbdulJalalk-lg7wm
@AbdulJalalk-lg7wm Ай бұрын
𝐌𝐚𝐬𝐡𝐚 𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐦𝐮𝐧𝐚𝐣𝐢𝐫𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐯𝐢𝐭𝐚𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐜𝐚𝐫𝐝 ❤❤
@Arewa_27_tv
@Arewa_27_tv 2 ай бұрын
Wow😲 Masha Allah ❤❤❤❤
@Moussaabdoulakarim
@Moussaabdoulakarim 2 ай бұрын
gaskiyane musa kana da kokori
@buharimuhammad4712
@buharimuhammad4712 2 ай бұрын
Gaskiya wannan Episode din yayimin sugar
@MoussaMahamad-zt9rz
@MoussaMahamad-zt9rz 2 ай бұрын
Muma munjidadi❤❤❤❤❤
@ManirouAbdoulkarimoun
@ManirouAbdoulkarimoun 2 ай бұрын
Macha allah gaskiya nayi farin ciki sosai gaskiya Allah yaƙara haɗa kawunansu Allah yasa ma'aurata ne har aljanna turfidausi dan alfarmar annabi mouhammade s'a'w 🤲🤲🤲
@roqyahr8346
@roqyahr8346 2 ай бұрын
I shaallha zanmu sa laifain nice
@Soulmane-tv227
@Soulmane-tv227 2 ай бұрын
Allah ya nuna muna aureku
@buharimuhammad4712
@buharimuhammad4712 2 ай бұрын
Gaskiya wannan Episode din yayimin sugar God bless you Musa Africa
@MoubarakMaman-k9v
@MoubarakMaman-k9v 2 ай бұрын
Macha allaha
@Abdoullahishuaibu
@Abdoullahishuaibu 2 ай бұрын
Alhamdulillah ❤❤❤❤❤ Allah Yaqra Muku qauna Albarkacin Annabi Mhmd s a w ❤❤❤❤ wlh naji dadi sosai ❤❤❤
@saniibrahim3847
@saniibrahim3847 2 ай бұрын
Muna nan we are to support this masoyafor the marriage
@HassanMahamadu
@HassanMahamadu 2 ай бұрын
Gaskiyanewana nimazana iyahiga
@Saadah_gta
@Saadah_gta 2 ай бұрын
It’s the backing her up for me 😅
@fatimahassan9937
@fatimahassan9937 2 ай бұрын
Maa shaa Allah 😂❤❤ Sannu d kokari Musa
@naohbawadanjuma442
@naohbawadanjuma442 2 ай бұрын
Idan za.ayi zanbada 100k In sha Allahu
@HauwauBalaMuhammad
@HauwauBalaMuhammad 2 ай бұрын
Am super happy dey are bck together allah y bar kyau
@MasoyiMasoyiNaAnnnbi
@MasoyiMasoyiNaAnnnbi 2 ай бұрын
Gaskiya yakamata Soyi haqri dajuna Dan Allah gaskiya inasan ganin sotari Ubangiji Allah ya samudace❤❤i miss You to 🎉🎉
@aliyudanyaro
@aliyudanyaro Ай бұрын
Allah yakara nasra
@HakimaHakima-kz9lq
@HakimaHakima-kz9lq 2 ай бұрын
Gaskiyane wannan ❤❤❤
@IbrahimBeenKhalid
@IbrahimBeenKhalid 2 ай бұрын
Wow ina tare daku fatan alkairi
@jamilulawal5636
@jamilulawal5636 2 ай бұрын
Agaskiya ina farinciki idan nagansu atare dan bintaba kallon program din Daya burgeni kamar nasuba wlh❤❤❤
@user.Zakzakiyah
@user.Zakzakiyah 2 ай бұрын
Congratulations Brother ❤
@HarunaAhmad-b5z
@HarunaAhmad-b5z 2 ай бұрын
Thank you so much habiba
@SHAMSUADAMUJBY
@SHAMSUADAMUJBY 2 ай бұрын
Gsky na yaba da kokarinka MUSA, Allah ya saka Maka da alkhairi
@zaiduayuba
@zaiduayuba 2 ай бұрын
Kae jama masha Allah 😊
@muhammadsalihu5838
@muhammadsalihu5838 2 ай бұрын
Mashaa Allah 😊 What a perfect match 😀
@BaleleBush-kr8ne
@BaleleBush-kr8ne 2 ай бұрын
Masha Allah ❤
@barimaumar774
@barimaumar774 2 ай бұрын
Wow ❤❤
@RealZMK
@RealZMK 2 ай бұрын
MORE and KYANA
@auwalulawan4644
@auwalulawan4644 2 ай бұрын
Inasan mace mai wasa kamar Habiba
@muhammadsalihu
@muhammadsalihu 2 ай бұрын
alhamdulillah alhamdulillah allah qara hada kansu congratulations ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤nima zanbada taimakona inza ayi
@MuhammadIbirahimksk
@MuhammadIbirahimksk 2 ай бұрын
Masha Allah ♥️😂😂
@AboutalibBarage
@AboutalibBarage 2 ай бұрын
Macha Allah KO dachti ama habiba akou son kudi kareta
@Fatma-tr2im
@Fatma-tr2im 2 ай бұрын
Ma Sha allah
@sasisawasi3914
@sasisawasi3914 2 ай бұрын
ما شاءالله ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@mahamarabioumahamarabiou7374
@mahamarabioumahamarabiou7374 2 ай бұрын
Macha allah abin.yabirgeni❤❤❤
@LawaliLawalilawali-g2p
@LawaliLawalilawali-g2p 2 ай бұрын
Mâcha allah
@hamzarabiu8650
@hamzarabiu8650 2 ай бұрын
ma cha Allah ❤❤❤
@danarewaaturai
@danarewaaturai 2 ай бұрын
❤❤❤
@AishaArdo-hc6zf
@AishaArdo-hc6zf 2 ай бұрын
Allah yabarsu dare har abada
@abdoulrachid9574
@abdoulrachid9574 2 ай бұрын
Gaskiya sun burgeni❤❤ waly
@ibrahimmusa3873
@ibrahimmusa3873 2 ай бұрын
Allah ya sakamaka da alkairi❤
@HafizGarhanga
@HafizGarhanga 2 ай бұрын
macha Allah ❤❤❤❤❤
@HassaneMamoudou-b8f
@HassaneMamoudou-b8f 2 ай бұрын
Allahamdullah Allah ya baku Zaman lafiya
@HassaneMamoudou-b8f
@HassaneMamoudou-b8f 2 ай бұрын
Wlyh kundace dan Allah kuyi Auré kuyi hankuri dajuna
@SaaduQata
@SaaduQata 2 ай бұрын
Mash Allah ❤❤❤masoya najijinamuku
@AboubacarHannafi
@AboubacarHannafi 2 ай бұрын
Wow ❤😂
@muhammadbellomuhammad1117
@muhammadbellomuhammad1117 2 ай бұрын
We appreciate
@barakalawn811
@barakalawn811 2 ай бұрын
Masha Allah soyayya dadi O love ❤❤😢😢
@abubakarharuna2714
@abubakarharuna2714 2 ай бұрын
Gaskiya kaman basu shirya ba. Dan Babu maganar aure
@أمريحان-ن9
@أمريحان-ن9 2 ай бұрын
Dan Allah wai shin tambaya Wai dole ne se saurayi ya bama mace kudi. Shi soyayyar da aka gina shi akan mutumci bayan aure yanada bada natija me kyau.
Mutane Na Episode 4
14:39
MUSA AFRICA
Рет қаралды 4,8 М.
POST MATCH EPISODE 3
27:02
BEST OF HAUSA
Рет қаралды 13 М.
JISOO - ‘꽃(FLOWER)’ M/V
3:05
BLACKPINK
Рет қаралды 137 МЛН
pick&Obey episode 4
13:52
Lassman Television
Рет қаралды 1,6 М.
Mutane Na Episode 1
11:29
MUSA AFRICA
Рет қаралды 24 М.
Yadda Zaka Tuba Zuwa GA Allah . -sheikh aminu daurawa
3:58
Abubakar Ibrahim
Рет қаралды 12 М.
Find Your Match [Makauniyar Soyayya] Episode 18 | KT-NG
15:41
Manyan Gobe
Рет қаралды 17 М.
Mutane Na Episode 2
26:20
MUSA AFRICA
Рет қаралды 14 М.