Assalamuallaikum Allah ya karawa malam basira da nisan kwana Ameen.Dan Allah malam akwai darasin da aka gabatar ran 24 ga watan 8 a Sunnah TV muna roko in da Hali a sako mana shi mana Masha Allah.
@mouhammadouawalou39054 жыл бұрын
yayi
@abdulyasirrabe42543 жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Ina ma malam fatan alkhairi, da fatan mun yi sallah lafia? Dan Allah a wane darasi ne malam ya yi bayani a kan maganin Hepatitis B (ciwon hanta)?