Allah ubangiji yakawo mana dauki akan wannan matsalar tsaron, Domin shuwagaban nin mu sungaza duba da yadda suka kasa tabuka komai.
@AgaliTargui-p5j8 ай бұрын
Sokoto
@muhammadabdullahi-k5b2 ай бұрын
haka yake
@abubakarmanjamalammadori29022 жыл бұрын
Allah Ubangiji ya kyauta, amma gyaran Nigeria Kam sai dai Allah Ubangiji ya gyaramana.
@oumarmari40302 жыл бұрын
Aichatu Musa mumasu kallon BBC muna à lfhaha ri dake da Ibrahim mijinyawa da Allahaji jorokul bari Allah ya kara lafiya 🤲🤝 Allah yasa yajega reku nagode 🙏
@bardebabagadaka33562 жыл бұрын
Allah wadrai da shugabancin Nigeria wai Yan ta adda ne zasu gagari Jami an tsaro Allah kawo mana sauki Wannan lamari Allah ka Tona asirin duk masu hannu a cikin Wannan lamari Ameeen
@karamimmalam2 жыл бұрын
Allah ya kewta
@fatimaalhajiidikofamataidi16082 жыл бұрын
LAHAUA WALAKUWATA ILLAH BILLAh
@kasatatv81342 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@SaiduHafiz3 ай бұрын
Toh allah y kiyaye
@kabiruhabubakar88792 жыл бұрын
Allah shi kyauta,wai shin dan Allah miya sa a yankin Muslimi kawai kashe kashe ke ta faruwa kashe kashe ku ma ma a yankin hausawa
@SaifullahiAminu-c2k25 күн бұрын
Allh yaka womana zaman lafiya a najeria bakidaya
@MubarakAbdullahi-g3z3 ай бұрын
Allh yasa kugane
@wasilawasila17734 ай бұрын
Allah ya taimaki nigeria musamman arewa ci
@AbubakarIdris-o4gАй бұрын
Nice
@habibaliyu21732 жыл бұрын
Allah ya kawomana saukin wannan masifar
@AbdulkarimMuhammad-t8uАй бұрын
Allah yashirya mana
@UsmanFriday-j8h9 ай бұрын
Ya Allah kawo Mana dauki ba don halinmu ba.
@isahadamu43825 ай бұрын
Allah ya ƙara wulakanta yan ta'addan daji da masu daukan nauyinsu duniya da lahira
Wallahi se kazo libya sannan kasan wannan abun dinar 7 ya zama 12 abunyayimunu
@rabiuidris56347 ай бұрын
Allah yakawo mana Dauki
@abdulsalammusa58082 жыл бұрын
Hasbunallahu wa nimal waking😭😭😭
@auwalugambo2 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@NobesoBala5 ай бұрын
Ya Allah ya Kawasaki Allah Ammen
@MubarakAbdullahi-g3z3 ай бұрын
Allh ya karimua
@HarunaAbdulrahman-py9ki5 ай бұрын
Allah yakawomana lfy a nigeria
@mohaminailboudo22222 жыл бұрын
Je veux télécharger
@ameenumuhammadgummee1312 жыл бұрын
Allah yayi Muna sauki
@NafiuShaibu-q1dАй бұрын
Assalamualaikum
@buhariubalimuhd73162 жыл бұрын
♡HasbunAllahu Wa Ni'imal Wakil♡
@IsakaIsaka-el8nu2 ай бұрын
allah yataimaka
@shawalmohammed14842 жыл бұрын
Allah help us to make peace in the world
@malum-yr4ds3 ай бұрын
Labaringajeganna
@malum-yr4ds3 ай бұрын
Labaringajeganna inkinnapin
@musammasko4472 жыл бұрын
Ubangiji Allah yakawomuna zama lpy a kasata najeria
@KasimuUsman-d7x3 ай бұрын
❤
@SaadaIsah-wr3zc8 ай бұрын
Amen
@maryammohammed79062 жыл бұрын
Inna lillahi wa Inna illaihi rajioon Inna lillahi wa Inna illaihi rajioon Inna lillahi wa Inna illaihi rajioon ya Allah Muna tawassali da sunayenka kyauwawa ya ubangiji Allah ka kawo Mana dauki ka kawo Mana saukin lamarin Nan ya ubangiji Allah ka dubi halin da muke ciki ka kawo Mana karshensa ka gafarta Mana dukkanin zunubanmu ka tausaya Mana ubangiji Allah ka tsayar Mana da Wannan lamarin Dan darajar annabi Muhammad sallalahu alaihi wassalam😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔
@yahuzaabdullahi77452 жыл бұрын
Allah yawomuna dauki
@jibrinahmadudanmaishanu25382 жыл бұрын
Innalillahi Wainna Ilaihir Rajiun Allah ya mana maganin irin su Buhari
@makullingida67982 жыл бұрын
Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya,
@ibrahimissa7485 Жыл бұрын
Baba,mousitafa
@AbdulbasirSani-s4b9 ай бұрын
Maganar ace rigimace tsakani hausawa da fulani bahakabane sunadai shigowa garuruwammu suyi abin dasuke sone kawai amma bamutaba daukar masu komaiba turranar farko
@mustaphaibrahim71452 жыл бұрын
Allah ya gyara mana kasarmu
@NelsonDanladi8 ай бұрын
God please help us in Nigeria we only depends on you to survive
@idigarbamanmansani2 жыл бұрын
Allah yayaye mana wahala
@jibrinahmadudanmaishanu25382 жыл бұрын
Rashin tausayi iya rashin tausayi
@MusamkMuktar6 ай бұрын
Zafin nema
@MhmdMhmd-ob7vj5 ай бұрын
1
@anaruwaadumu47292 жыл бұрын
Assalam
@ZubairuAbdullahi-e8b5 ай бұрын
Zubairu abdullahi
@BN-rc8ul2 жыл бұрын
انا لله وانا اليه راجعون 💔
@lawalhammaalitv2 жыл бұрын
Bbc hausa
@BadamasiSani-d5d12 күн бұрын
Rara kahuturara
@DieudonnéSanti2 ай бұрын
Burkina Faso
@AbdullahiAli-q7dАй бұрын
Izzarsofim
@RabiuSani-z6i4 ай бұрын
❤h
@BelloRabiu-il1gv8 ай бұрын
Bbc 2024
@amimuabubakar89592 жыл бұрын
Sokotu
@BaaliAlhajiadam-yk6nv7 ай бұрын
Bakoharam
@musausman24202 жыл бұрын
In my car
@ismailomar30372 жыл бұрын
S
@FormayPersonal7 ай бұрын
ASM WATO SUN RAINAH HANKALI HUKUMAH NIGERIA JUYIN MULKI A NIGERIA
@KabiruKaura7 ай бұрын
Danta adda babare namulin fashi
@MhmdMhmd-ob7vj5 ай бұрын
😅😅😅😅😅😅😅😅
@مصتفادريس8 ай бұрын
0:11 سلام عليكم
@FatimaJibril-ve9mq5 ай бұрын
Hi GT ww
@IbraqhimAbubakar26 күн бұрын
BBC Hausa
@ibrahimmustapah60002 жыл бұрын
Yy
@AdamMuhammad-vj1yi3 ай бұрын
Fulani jinin ta addanci
@MdThohel-s5e2 ай бұрын
Finafine
@mukhtarabdullahi42243 ай бұрын
wannan fa masu goya musu baya kecewa zanga zanga haramce