Wallahi a daa Kannywood suka yi film mai ma'ana, mai kyau, darasi, nishadi, da koyar da tarbiyya Allah ya ƙara karkato da hankulan ku ga irin wadannan finafinan na samun lada
@khadijajibreelhajiya51475 жыл бұрын
Allah ya jikan hauwa maina😭
@MaryamOmar-ei8sl7 ай бұрын
اللهم آمين يارب العالمين
@aminaa237910 ай бұрын
Allah ya jikan hauwa maina da rahma 😭
@adamaabdulkarimkiyawa64627 жыл бұрын
gaskiya allah ya kara basira wannan film yayi ma'ana sosai allah yasa mudace
@hamzasualah923310 жыл бұрын
ALI NUHU may u live long u'v realy touched my hearty with this movie