One out of the golden voices of Arewa.. kudos.. much love
@nourougade76462 жыл бұрын
Masha Allah from Ghana yayi
@ibrahimyahayaelayo13772 жыл бұрын
This guy is among the best northern musicians of recent time, to me is the best
@nassersocrate7063 Жыл бұрын
it's true!
@IbrahimAbubakar-ef9qo Жыл бұрын
Slm Mai gida agama lafiya
@musamustaphaadam1926 Жыл бұрын
Most inspirational song .
@rabiuyusuf3913 Жыл бұрын
0:32
@irahimadamu97042 жыл бұрын
Masha Allah watching from South Africa
@bachirboda25002 жыл бұрын
Sarki ina gaisheka. Fatan Alkheiri ! Ina neman alfarma idan har kaga sakonga. Nagode ❤
@jabirsmart32662 жыл бұрын
You are my hero all the best musical Hausa SarkinWaka Ina matukar kaunarka❤❤❤❤
@FatimaAdamGambo Жыл бұрын
Dan Allah a ina zanga Nazir sarkin waka
@muhammadibrahimabdulsamad5341 Жыл бұрын
Dan Allah yen arewa kumun afuwa, har yanzu Baku waye akan tallata yen siyasa daga wurin su kasuwar suke ba.😢😢😢0
@sahihiyahausatv2 жыл бұрын
Sarkin Waka Wallahi ina yinka,Allah Ya Kara maka sutura daukaka da rufin Asiri duniya da Lahira,Sau daya na taba ganinka a daurin Auren Madagwal a unguwarmu,ina maka fatan alkhairi.
@isahadam3982 Жыл бұрын
Born to be legend sarki...proud to be in same state with you...KANO
@najibbappayo9516 Жыл бұрын
Stay blessed sarkin su,ga nutsuwa ga ilmin addini
@AminaUmar-sd9xz Жыл бұрын
The best song ever heard for gawuna . May you be among the best 👍🙏
@hassanbasiralhjmuhammad34502 жыл бұрын
Masha Allah Sarki Allah ya Kara Daukaka 🥰🥰🥰
@nafeanafa29582 жыл бұрын
Allah yagafatama iyayenka sarki kai mai son yan nageria ne sarki meyassa bakayima zarumin maza waka menjo hamza al mustafa
@amiami6670 Жыл бұрын
Saboda baya da kudi
@nafeanafa2958 Жыл бұрын
@@amiami6670 wallahi gaskiya kafada gorjonmu ba yabada kudi saï zunzurutun gaskiya dayafake allah ya taymakechi yabachi zagoranci Nigeria ameen
@idrissasafwane2 жыл бұрын
Sarki Allah yakara sitira a gasgiya ni masoyin wakokin Kane inayinka sossai inafatan watarana Allah ya hadani dakai Kaine mafalkina sarki Kaine abin koyina inamaka abu'a Allah yasa kagama lfy duniya da lahira sarki sarakai Allah yata yamaka amine aminé Allah yakareka daga mahassada
@peerlessconcepts53672 жыл бұрын
Waka sai kahutu rarara. Allah yakarawa rarara basira
@usmansuleiman4824 Жыл бұрын
Aslm nakasance mai sauraron wakokin ka tin 2010 wlh Allah babu wata waka wacce ka saka wacce ban iyata ba domin banajin wani mawaki in ba Kai ba. Sarki Ina ma fatan Alheri Ina Sanka badan komi ba sai dai dan Allah ne ya samin sanka shiya ya albarkaceni da sanin wakokin baki daya Allah ya Kara basira. Suleiman usman zaria
@abdallahabdallah97762 жыл бұрын
Macha Allah Sarkin Waka Allah yakiyaye
@najibalhassan242 жыл бұрын
Dai mai gida Allah ya kara sutura da daukaka
@abubakaraliyuabubakar6366 Жыл бұрын
Wow so nice from sarkin waka....
@muhammadidrisamalisa2 жыл бұрын
Masha Allah watching from Port Harcourt
@safiadagomber3905 Жыл бұрын
Kai ko saurari kuji Ashi dama Malam sarki waka ALLAH rama ni
Allah kadai yasan yanda nake kaunar mallam Nazir ga natsuwa ga hankali ga hadda Allah yahadamu a aljanna
@abdtv85192 жыл бұрын
Fatan alheri mon artiste préféré, moi c'est toi ou rien,Nazirou M Ahmed 💯💯👍👍👍💯💯.
@sabiuabdullahi18252 жыл бұрын
Allah ya tsare gaba ka da baya ka sarki waka
@yakubumusbahuyakubu23642 жыл бұрын
Amman wakar siyasa sai jami'ar Waka rarara
@nanayakuza6494 Жыл бұрын
Ham za gar ba sae sa boua naziru yayi 🙏🇮🇳♥️👍
@basharmuhammad7292 жыл бұрын
Akramakallahu muna godiya sosai Allah yakara shigema gaba amin
@mustaphaharuna60202 жыл бұрын
ALLAH ya qara basira sarkin waka
@safiyacosmetics431 Жыл бұрын
Masha Allah...nice song
@aboubakargarba9746 Жыл бұрын
Kwankwasiya sai dan amana Abba kabir yusuf mukeyi
@harunaabubakar28232 жыл бұрын
Baki abun magana. Thumb up, nice one indeed.
@najibnasir7562 жыл бұрын
First comment….Allah ya bamu sa,a
@rayyanubashir27362 жыл бұрын
Ni ina yinka sarki bansan Mai zance ba saboda nagode sarki
@isiyakutukur37552 жыл бұрын
Allah ya Kara fasa Sarkin Waka Naziru
@basirurabiu8822 жыл бұрын
Masha allah allah baban Islam
@AbdouldjalilMahamoudDaoud2 жыл бұрын
The best of all time
@haithammmuhammad18592 жыл бұрын
Gaskiya dai baka da basira sai tsabar soki burutsun banza
@umarmahmud10772 жыл бұрын
Allah kara basira sarki😍😘🤩🤗👌
@musamustaphaadam1926 Жыл бұрын
Maasha Allah Allah ya Kara Hazaqa.
@abubakarhashimu49022 жыл бұрын
Allah karama lpy da Nisan kwana sarki
@TasiuyahayaUmmarah-p9j7 ай бұрын
Gaskiyane wakarnan tabugu sarki
@AshrafFarms2 жыл бұрын
Sarkin waka we lov u
@MohammedIbrahim-wq5tz2 жыл бұрын
Allah Ya biya Naziru sarkin Waka
@sunnagidanhujjaTV2 жыл бұрын
Duk waka yatayi amma maganar gaskiya waka gonar waka dauda kahutu rarara shugaban Kasar mawakan hausa na duk duniya
@ssouana43852 жыл бұрын
Sarkin Waka Allah yakara bassira
@yusifchopa9472 жыл бұрын
Yau kana can .gobe kana nan sai siyasa
@abdoulayeibrahimmaigandi40632 жыл бұрын
Protection divine sarki
@amiami6670 Жыл бұрын
Kayi kokari amma wakar siyasa Sai Rarara
@auwalibrahim3731 Жыл бұрын
Gawuna is here ❤
@mohammedmakintagajibo25762 жыл бұрын
God bless you sarki waka
@abdousalam8681 Жыл бұрын
Masha'Allah 🥰❤️
@MubarakShehuDayyab2 жыл бұрын
MashaAllah,
@souwaga52612 жыл бұрын
Allah ya kara basira 🙏🙏
@lukmanjanmaye8962 жыл бұрын
Wakan ba dadi ai waka sai rarara.
@habibuhalilu_2 жыл бұрын
Ka girmama kanka mana wannan fa account nashi ne ba na kasuwa ba kuma na Rarara ba. Don Allah ayi aiki da ilmi da mutunta kai. Nagode
@lukmanjanmaye8962 жыл бұрын
@@habibuhalilu_ Muna cikin social media ne Wanda mutum yanada right yayi abinda yagadama Kuma yarubuta abinda yakeso kamar yadda yayi wakanshi Kuma yayi posting
@bilkusumohammadkakuribili13752 жыл бұрын
Me rara ya iya inbanda karadi darashin natsuwa
@lukmanjanmaye8962 жыл бұрын
@@bilkusumohammadkakuribili1375 shikuma naziru iya yi da kuri da rashin taimako
@arewalyricsstudio12982 жыл бұрын
Masha Allah, Amma wakar Tabigu
@KING_ABUBAKAR4212 жыл бұрын
Allah yakara daukaka 🙏😭
@aliyuahmad442 жыл бұрын
Sarki na masu waka✊
@MohammedIbrahim-wq5tz2 жыл бұрын
Mu masoyanka MUNA JIRAN KAYIWA ABBA KABIR YUSUF WAKA WATO ABBA GIDA GIDA
@abdtv85192 жыл бұрын
Es-tu fou ,est ce que tu peux suivre deux trajectoires en même temps ?
@umaryawule4407 Жыл бұрын
Masha allah tabara kallah
@hausadailytv27652 жыл бұрын
Abba gida gida da yardar Allah
@basharmuhammad7292 жыл бұрын
Allah yabiya dukkan bukatumka amin
@abbabukarzanna46622 жыл бұрын
Ande ji kunya. Last election haka kayi ta zagin shi da Ganduje. Yau kuma kayi maishi wakan maula ko. Da kaje da Abba Gidagidan naka ai
@haboubachir1632 жыл бұрын
Masha allah allah kara daukaka
@bubamusa30622 жыл бұрын
Best of all the time
@muhammadnuraji52992 жыл бұрын
masha Allah
@oumarouaminou78822 жыл бұрын
Allah dai ya biya
@sadeeqsofer93702 жыл бұрын
Ko abuga ko abaridai nine rara na ari rigar gamji kodan me. Sara indutse yakafu badai turewa ba 😜
@soulaimansoulaiman36392 жыл бұрын
Sarki waka, ⭐⭐⭐⭐⭐
@abubakarabdullahisenior66842 жыл бұрын
Allah Ya tai maki sarki 🙏
@yussufle2272 жыл бұрын
Masha Allah
@amadouyaro8602 Жыл бұрын
Yayi 👍🇳🇪🤲💪♥️💓
@wakilin_arewa2 жыл бұрын
The greatest talentof our time. The only game you need to improve on is your Songs Video production. You represent an idea,your songs carry messages, so should your videos. @Sarkin Waka
@mohammedshehuusman9036 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂
@AbubakarShehuUmar-l7c Жыл бұрын
Gawuna is kwamin🤣🤣🤣😂😂
@basharmuhammad7292 жыл бұрын
Daga sarkin yaki sokoto
@abdulsalamrabiuibraheem50252 жыл бұрын
Great 👍🏼
@Rabi.u_lnyass_D.A.L2 жыл бұрын
Good 👍
@MAIFATIYANGURUTV41612 жыл бұрын
Wannan gaskiyane sarki
@saifullahiabdulwahab Жыл бұрын
Nice one
@AminuFahad-zc6vd10 ай бұрын
wanna gaskiya emir of music
@abubakaradamu99642 жыл бұрын
fantastic
@وتينالحياء-ع2غ Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AbdulAziz-cb7rs2 жыл бұрын
Macha Allah
@adamuhabibou61422 жыл бұрын
Sarki waka sai allah
@muhdspeedou2 жыл бұрын
Nice song bro
@chaibouyaro13182 жыл бұрын
🔥🔥👍
@Meditative_Mind852 жыл бұрын
❤️❤️❤️
@muhammadmusa6321 Жыл бұрын
Gwana
@kdhdbdissh7782 жыл бұрын
👍👍👍
@aboubakargarba9746 Жыл бұрын
Abban dai
@NAZIRUDANRIMI2 жыл бұрын
ATIKUN KO GAWUNAN KASUWAR BUKATAA
@learnfulanifulfuldewithjatu Жыл бұрын
❤️
@abubakaralhajiali60572 жыл бұрын
Allah idda nufi
@bashirshattima86193 ай бұрын
2027 Insha Allah
@aminushuaibu44412 жыл бұрын
APC Sai mun Bata wuta, ita tafiyan sai a sake zama
@souleyousseini49672 жыл бұрын
🥰🥰🇳🇪🇳🇪💯💯💯
@yakubumusbahuyakubu23642 жыл бұрын
Nice
@abdussalamhashim18492 жыл бұрын
Sorry sarki kowace waka kayi ko babu dadi inaji amman banda ta APC