Naziru Sarkin Waka yayi bayani kan wakarsa ta Dawo-dawo a cikin fim din Labarina

  Рет қаралды 200,082

BBC News Hausa

BBC News Hausa

2 жыл бұрын

Naziru Sarkin Waƙa ya ce wakarsa ta Dawo-dawo a cikin fim ɗin Labarina ita ce waƙarsa da ya fi ji da ita a yanzu.

Пікірлер: 72
@YassineTassiou
@YassineTassiou 2 ай бұрын
Allah yakarama lafiya dan issar Annabi Muhammad s a w 👑🤲❤❤❤😇
@AbdoulZamani
@AbdoulZamani Жыл бұрын
Masha Allah wannan waka ta bada ma'ana sosai
@buhariibrahim3877
@buhariibrahim3877 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan baiti ya daukaka sosai Sarki Allah yakara basira
@issakoumoussa4574
@issakoumoussa4574 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan waka tayi
@ismailboys3418
@ismailboys3418 2 жыл бұрын
Wallahi a kullum sai na saurari wannan waka Allah yakara daukaka
@abuazzuzfallata2727
@abuazzuzfallata2727 2 жыл бұрын
Allah yaqarawa uban abba ganduje lfy da nisan kwana
@jabirsmart3266
@jabirsmart3266 2 жыл бұрын
Ina Qaunar Wannan Bawan Allah❤❤❤
@RabuDanbaiwa-oz8yp
@RabuDanbaiwa-oz8yp Жыл бұрын
Allah yabada lpy sarki
@katchiellaabdoumohamed7466
@katchiellaabdoumohamed7466 2 жыл бұрын
Allah raskin Waka Kana burgeni
@krossi3923
@krossi3923 2 жыл бұрын
Gaskiyane sarkin waka bama, akanka kaida kayi wakarba nima nayi nazari sosai akan wakar naga tashafi duo matumin dake duniya kuma awannan lokacin babu wani mawaki ahausa da yasami wannan nasarar ta isar da sako mai yawa kuma akankanin lokaci abin ya mataukar gamsarwa domin naga mutane sada 10k sunyi stetus da wannan tauhidin a whatsapp shiyasa nace kowama wannan maganar dashi ake
@abdurrahmanteaboy1039
@abdurrahmanteaboy1039 2 жыл бұрын
Alhmamdu lillah Wannan tauhidi ta kara Haska ka wa Al umma yadda Rayuwa take,
@abdallahakili333
@abdallahakili333 2 жыл бұрын
Macha allah allah yakara Basira Sarkin waka
@zourkalanizourkalainichaibou
@zourkalanizourkalainichaibou 4 ай бұрын
Barka da wuni
@abdulkadiridanbasi7498
@abdulkadiridanbasi7498 2 жыл бұрын
gsky yane Allah YAKARA DAUKAKA wllh hakane maganaka inajin dadi waka nan sosi
@usmanmuhammad6658
@usmanmuhammad6658 2 жыл бұрын
Ana tare ❤️💯👍 Sarkin waka.
@badiyaaminuzila365
@badiyaaminuzila365 2 жыл бұрын
Bravo 👏 sarki🤴❤️ 🤴 up up 🎉
@aliyushehuumar6566
@aliyushehuumar6566 2 жыл бұрын
Gaskiya wannar wakar na amfana dashi kuma ina nasiha da ita wa mutane.
@khamalabubakar3931
@khamalabubakar3931 9 ай бұрын
sarki sarki ne har ko yaushe
@sbgwalalotv162
@sbgwalalotv162 2 жыл бұрын
Gaskiya wannan wakar tayi ma'ana Kuma akwai tauhidi acikinta
@babahamzaahmed4117
@babahamzaahmed4117 2 жыл бұрын
Gaskiya bantaba jin dadin wakan dayakai wannan wakan
@dangidoma5835
@dangidoma5835 2 жыл бұрын
ALLAH yakewta sarkin Waka san Kano
@user-hx5tu6pe5j
@user-hx5tu6pe5j 2 жыл бұрын
موفق يانزير سركن واكا من اجمل اغاني الهوسا
@muhammadabdullahisulaiman4171
@muhammadabdullahisulaiman4171 Жыл бұрын
Sarkin waka
@habibaaliyuabubakar9109
@habibaaliyuabubakar9109 2 жыл бұрын
Sarki ALLAH Kara basira
@user-wz9id9yu5d
@user-wz9id9yu5d Жыл бұрын
GOAT 🐐
@kabiradam4050
@kabiradam4050 2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@kanefatimakanefatimazahara3410
@kanefatimakanefatimazahara3410 2 жыл бұрын
Gaskyya kunyi kokari.allah ya Kara basira
@sanikhadija4157
@sanikhadija4157 2 жыл бұрын
Exactly!!! keep it up, and move on your good deed and care less about people
@RabuDanbaiwa-oz8yp
@RabuDanbaiwa-oz8yp Жыл бұрын
Mustaphaa aliyuu
@user-yf8ql5zr2y
@user-yf8ql5zr2y 2 жыл бұрын
Allah yasa albarka
@laminougdbj4574
@laminougdbj4574 2 жыл бұрын
Cva et toi comment cool merci
@Isah_Habeeb
@Isah_Habeeb 2 жыл бұрын
Allaah ya baka
@bwalaaishanty3355
@bwalaaishanty3355 2 жыл бұрын
Gaskiye wannan yayi dadin sosai
@ibrahimabdullah8859
@ibrahimabdullah8859 2 жыл бұрын
Nice one
@hawoahawa7078
@hawoahawa7078 2 жыл бұрын
Merchi
@maryamabdulla1090
@maryamabdulla1090 2 жыл бұрын
masha allah alla yakarbasira
@jiyabayaubantv122
@jiyabayaubantv122 2 жыл бұрын
Good
@ahmadyahaya7348
@ahmadyahaya7348 2 жыл бұрын
Masha Allah
@Nasihamha6365
@Nasihamha6365 2 жыл бұрын
ماشاالله
@salihubagadoma5403
@salihubagadoma5403 2 жыл бұрын
Gsky Alhmdllh munkaruda waqar Munafatan Allah yaqarawa. Sarki basira Wadanda sukadauke computer kuma Allah yashiryasu kokuma muce Allah ya bayyanata amn
@idrissachaibou742
@idrissachaibou742 2 жыл бұрын
Massa Allah
@shamsiyyabasirukunya1865
@shamsiyyabasirukunya1865 2 жыл бұрын
Masha allah👍👍👍💕💕
@sarmadmusa6289
@sarmadmusa6289 Жыл бұрын
Life is a school
@AlkaryaTv299
@AlkaryaTv299 2 жыл бұрын
Hmn
@yaissa7912
@yaissa7912 2 жыл бұрын
Nice 💔💔💔
@khadijahmuhammad7149
@khadijahmuhammad7149 2 жыл бұрын
Gaskiyane
@kanefatimakanefatimazahara3410
@kanefatimakanefatimazahara3410 2 жыл бұрын
Masha allah
@asadadsds2486
@asadadsds2486 2 жыл бұрын
♥️♥️💃💃💃💃
@chaibouissoufoumoustapha4863
@chaibouissoufoumoustapha4863 2 жыл бұрын
Macha Allah
@RabuDanbaiwa-oz8yp
@RabuDanbaiwa-oz8yp Жыл бұрын
Mustaphaa aliyuu r kaya
@yaissa7912
@yaissa7912 2 жыл бұрын
Nice
@alheriyusuf2693
@alheriyusuf2693 2 жыл бұрын
My best song of 2021
@djafarali7254
@djafarali7254 2 жыл бұрын
All
@Usman4life88
@Usman4life88 2 жыл бұрын
Wallahi tun daga ranar da sarkin waka yasaki wakar nan a film din LABARINA nasamu video editor nayanke wajen wakar, nasake yanke wajen (Mubi da duniya a hankali) nasashi a ringing tone dina haryanzu.
@yasirkurah5276
@yasirkurah5276 2 жыл бұрын
Nice and good song sarki naziru I'm very supportive this song
@halimcyhausagirl5308
@halimcyhausagirl5308 2 жыл бұрын
Wai bakwa yin hira da marubuta ne?
@umarauwal9640
@umarauwal9640 2 жыл бұрын
Sannu da kokari
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 Жыл бұрын
Wai ni Ina mamaki, a office Dinka ace anyi satar computer 🖥️ ? To tayaya ake shiga ?
@maryamhabibu8109
@maryamhabibu8109 2 жыл бұрын
Allah y Kara budi
@hamisusalisu4607
@hamisusalisu4607 2 жыл бұрын
Allah ya cikama burinka sarki
@kalifhassan2589
@kalifhassan2589 2 жыл бұрын
BF
@samirumar7612
@samirumar7612 2 жыл бұрын
Mu bi da duniya a hankali
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
MATAR MAKAHO NOVEL 2021🥰👇 kzbin.info/www/bejne/nKbQmGaMmKqcppo
@isahmuhd294
@isahmuhd294 2 жыл бұрын
Sarkin waka
@RahmaASamad
@RahmaASamad 2 жыл бұрын
Masha Allah
@RabuDanbaiwa-oz8yp
@RabuDanbaiwa-oz8yp Жыл бұрын
Mustaphaa aliyuu r kaya
@sulaimankabirubebeji7699
@sulaimankabirubebeji7699 2 жыл бұрын
Masha Allah
Kwadayi official Video By Nazir M Ahmad(Sarkin Waka) @SairaMovies
6:29
Labarina New Album by Naziru M Ahmad
17:01
Amsan Tv
Рет қаралды 161 М.
🌊Насколько Глубокий Океан ? #shorts
00:42
Неприятная Встреча На Мосту - Полярная звезда #shorts
00:59
Полярная звезда - Kuzey Yıldızı
Рет қаралды 4,5 МЛН
3 wheeler new bike fitting
00:19
Ruhul Shorts
Рет қаралды 45 МЛН
small vs big hoop #tiktok
00:12
Анастасия Тарасова
Рет қаралды 11 МЛН
HADIZA GABON: Naziru ya fadi dalilan da yasa ba sa zama Inuwa daya da Rarara.
52:31
naziru sarkin waka ft nura m inuwa x umar m sharif gasa bege
4:32
Daga taurari Tv
Рет қаралды 16 М.
Aminu Ala - SABON SARKIN ZAZZAU
19:15
Alan waka
Рет қаралды 334 М.
ADO GWANJA SAUTI (A BANZA A BANZAZZA) OFFICIAL VIDEO SONG GIDAN SARAUTA 2024
3:17
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 991 М.
Dawo Dawo Labarina Hausa Song | Naziru M Ahmad|
4:34
Sarkin Waka
Рет қаралды 7 МЛН
...Daga Bakin Mai Ita tare da Yahaya Makaho
7:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,9 М.
Nazir M Ahmed Greatest Hits-The Best of Sarkin Waka Playlist
1:14:50
Sarkin Waka
Рет қаралды 179 М.
🌊Насколько Глубокий Океан ? #shorts
00:42