Subhanallahi, walhamdu Lillahi, wala'ilaha illallahu, WALLAHU Akbar..,,wannan ZIKIRIN Yana zubar da zunubi ga jikin bawa kamar yanda bushiya take zubar da ganye,Kuma yanada nauyi ga sikeli
@zalihanalado9716 Жыл бұрын
Subhanallahi wabi hamdihi, subhanallahil azim...,,,wannan ZIKIRIN yanada lada mai yawa, koda sau Daya kayi zakagan anfaninsa a gobe'kiyama