Nijar ta guji Faransa, Tinubu na son kawo sojojinsu Nijeriya, dole mu bijire musu

  Рет қаралды 5,362

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Nijar ta guji Faransa, Tinubu na son kawo sojojinsu Nijeriya, dole mu bijire musu- Farfesa Usman Yusuf

Пікірлер: 11
@AbdullahiSale-v7h
@AbdullahiSale-v7h 6 сағат бұрын
Allah yakaramaka lafiya da rahamarsa amin
@AbubakarHaruna-u8m
@AbubakarHaruna-u8m 5 сағат бұрын
Gaskiyane kam
@MohammedMusba-h3e
@MohammedMusba-h3e 10 сағат бұрын
Gaishe ka dattijon arziki!wallahi kuyi duu mai yiwa ku ga dakile shigar fransa kasar ku.kada ku cuci yayan ku.
@AminuAdamu-ye2dj
@AminuAdamu-ye2dj 5 сағат бұрын
Prop,ka fada da karfi ba zamu yarda ba, wallah, Wallahi, Wallahi 'yan Arewa mu Farka, kar mu sake mu yarda da Wannan Azzalumin Shugaba da Mukarrabansa su kawo mana Yahudawan Faransa su shigo, mu mu za suyi mana irin zalincin da su ka yiwa Nijar, Chadi, Cameroon, Burkina Faso, Senegal da sauran su. Koda zanga zanga ne mu tayar, ku fa duba mu Nigeria muna kar kashin Mulkin England ne. Ya ku Dattawan mu na Arewacin Nigeria ku kara hada kan ku, Wallahi Malamam mu kuma ku jajirce akan haka, kuna ji jawabin Farfesa dai.wallahi Matasa mu Farka, kar mu yar da Makircin Tinubu, wallahi zai kawo mana bala'i, Farfesa Usman Yusuf,Allah ubangiji i kara kare ka ' Allah ubangiji i kara lafiya da nisan kwana, Allah ubangiji i sa a gama lafiya. Wallahi kar mu yarda da Makircin Tinubu wallahi.Wallahi Farfesa Usman Yusuf yana fadan gaskiya to duk inda Faransa ta je Wallahi ba a samun zaman lafiya. Su ne suka kawo mana Lakurawa, Haka ma Boko Haram, ku jajirce Ya ku Dattawan mu na Arewa.
@AbdoulwahideIdrisguisso
@AbdoulwahideIdrisguisso 8 сағат бұрын
Assalam Alaykum Ai Malan kamakara
@rabiuabdullahi2023
@rabiuabdullahi2023 9 сағат бұрын
Allah kara maka lpy
@SanusiDanbaro-q5d
@SanusiDanbaro-q5d 9 сағат бұрын
Tinibu baya kallon kowa da mutuci a arewacin Nigeria,saboda ya siye mafi yawan dattawan,shiyasa duk ihun da zamuyi sai yayi abinda yake so.
@KhairullahAmatulrahman
@KhairullahAmatulrahman 11 сағат бұрын
slm dcl hausa inatare daku daga Taraba state jalingo muna Allah wadai matakin gwannatin tinubu azzalumi shege barawon banza
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 11 сағат бұрын
A ina a jalingo Ka ke. NI ma Dan jalingo ne 👌🙏
@buharimusaahmad9887
@buharimusaahmad9887 10 сағат бұрын
Parpesa yanzukam kunnemi mu girmamaku amatsati dattawa
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 9 сағат бұрын
Wlh babu wani gyara a Nigeriya inhar baza Araba Nigeria ba domin tunibu soyake a kwashe arzikin arewacin najeriya bayan sunbar mu bamu da lantarki da Rashin tsaro idan aka kwashe tattalin arzikin arewacin najeriya daga baya raba ƙasar za ai tunibu fa yanayin haka ne saboda yasan cewar babu Manyan dazasu iya cewa Araba Nigeria
Муж внезапно вернулся домой @Oscar_elteacher
00:43
История одного вокалиста
Рет қаралды 8 МЛН
How Much Tape To Stop A Lamborghini?
00:15
MrBeast
Рет қаралды 261 МЛН
BBC Hausa Labaran Duniya na Rana Yau /04/12/2024
20:02
Hausa news 24
Рет қаралды 1,9 М.
Наш папа-фокусник‼️🪄😱 #fastpolina #comedy
0:22
Fast Family LIFE
Рет қаралды 8 МЛН