Nisiha Zuwaga DAN-TAMORE Abduljabbar Nasiru Kabara Kano. Daga bakin Abulfathi Sani Attijany.

  Рет қаралды 58,758

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Күн бұрын

Пікірлер: 62
@maikatanga1671
@maikatanga1671 4 жыл бұрын
Kaima kaji tsiron Allah, ...........كل ؤولاائك كان عنه مسؤولا
@mallamtanko8455
@mallamtanko8455 4 жыл бұрын
ALLAH yashiryeka bakada magana sai zagin mallamai arayuwarka kazagi izala kazagi qadiriyya ALLAH yasa kagane
@yaalamuhammad8265
@yaalamuhammad8265 5 жыл бұрын
Allah sarki gangar shaidan canake kasamu lfy Ashe har yanzu da saura Allah yabaka lfy yaro man kaza sai ankula da kashi
@lamitahir7425
@lamitahir7425 5 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi ya kara hasken makaranta yabarmu da SHEHU inyass
@Muassasa
@Muassasa 5 жыл бұрын
Radiyallahu Anhu. Ameen ameen
@auwalnuraharunakofa4284
@auwalnuraharunakofa4284 2 жыл бұрын
Ashe kowanne gauta ja ne, ALLAH SARKI Abul fathi kaima ka illata kanka domin ba haka ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM yake nasiha ba, Kaima dai mugun ciwon nan ya kama maka zuciya, Ya'yan kuka masu jawa uwa tasu jifa, Sannan ka sani wannan sam ba NASIHA ba ce, Kuma kaima ka ji tsoron ALLAH, Zan maka tasau ba a matsayin mai sani ba, Ka tuna ANNABI ﷺ yace '' MAN AYYARA AKHAHU BI ZAMBIN LAM YAMUT HATTA YA'AMALUHU'' Ka manta da hakan ne ko mayen giyar neman sunan ce kaima ta dibe ka.
@yaalamuhammad8265
@yaalamuhammad8265 5 жыл бұрын
Kaikuma duk karasa hanyarda zaka nemi daukaka sai ta wannan hanyar gaskiya baka zabi hanya mai bulewaba kacire hassada kazo kabi Dr Allah yashiryamu amin
@sadiqibrahim298
@sadiqibrahim298 5 жыл бұрын
yaro da karatu Allah ykara basira
@auwaluibrahim8005
@auwaluibrahim8005 5 жыл бұрын
Dan Allah Malam inada tambaya ni dan izalane ina bibiyar karatunka ni sainaga babbancin dariga da izala bawani babbanci bane dan Allah kuhada kanku kufuskanci wannan matsalar
@yahouzaibrahim8311
@yahouzaibrahim8311 4 жыл бұрын
malam kouloum say gardama 🇳🇪
@munzalibarde1234
@munzalibarde1234 3 жыл бұрын
Wallahi yaron nan kana bani mamaki anya kana tsoron haduwar Ka da ubangiji kuwa gaka kazamin talaka gaka makaryaci wawa baka maganar hankali da ilimi sai wauta zalla kawai ka iya
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson 5 жыл бұрын
Allah ya kare sadauki yana so yayi sunane duniya ta sanshi kamar yadda kabir gombe baiyi suna ba sai da ya fara taba maulana shaikh dahir bauchi to shima bazai suna ba sai ya tabaka sadauki wallahi
@yusuffatihu7917
@yusuffatihu7917 6 жыл бұрын
Fada Da yaro kashe suna. Labbaika sadauki. Idan yuyan ka yayi kauri warware magan ganun da akai a gwambe zakayi.
@marazkatsina6911
@marazkatsina6911 4 жыл бұрын
Allah yasaka
@ayoubaayouba5943
@ayoubaayouba5943 5 жыл бұрын
allah ya kareka abolfatahi
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson 5 жыл бұрын
kai meyasa baka fada da hadisan karya wanda suke taba ANNABI S.A.W BA SUKE TABA MUTUNCINSA SAI KA FADA DASU Ai KAJI KO
@mohammadbasir5338
@mohammadbasir5338 5 жыл бұрын
Allah yasaka da AL heri malam
@abdoulhadicharif1316
@abdoulhadicharif1316 5 жыл бұрын
Allah ya shiryadda Ku yan bidi,a
@muhammadbellosulaiman7289
@muhammadbellosulaiman7289 2 жыл бұрын
Wannan yaron wawane wlhy.
@aliyuaminu308
@aliyuaminu308 6 жыл бұрын
kai kuma kaji tsoron ALLAH wajen yin magana
@nasiruusman948
@nasiruusman948 4 жыл бұрын
Allah yasa dantamore yagane
@Jameels-rm3nj
@Jameels-rm3nj 5 жыл бұрын
Allah yasa wanda akyi domin sa yaji
@usmanaliyubabanhaidar467
@usmanaliyubabanhaidar467 5 жыл бұрын
Ka chire wannan fostocin Na Bayanka Don sakasu basu da wani amfani
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 5 жыл бұрын
In za ai sallama a daina saka Ta'ala a ciki ba Wanda baya kuskure
@Muassasa
@Muassasa 5 жыл бұрын
Toh an gode
@umarisahumar6061
@umarisahumar6061 4 жыл бұрын
Allah yaqara lpy
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson 5 жыл бұрын
allah kare abdul jabbar
@sanusiajiya5556
@sanusiajiya5556 5 жыл бұрын
Allah ya kara lafiya sheikh abul fatahee
@coko8725
@coko8725 5 жыл бұрын
Allah ya saka maka !
@abubakarsgambo3556
@abubakarsgambo3556 5 жыл бұрын
hhhhhhhh Anayi muna jin dadi
@murtalashuaibuabdulaziz3074
@murtalashuaibuabdulaziz3074 6 жыл бұрын
Allah yasa Dan ta more yagane
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson 5 жыл бұрын
kana cewa yana shan wi wi may be dai kai kana tabawa
@mubarakalkasim3344
@mubarakalkasim3344 5 жыл бұрын
Sama shekh abduljabbar
@aliwakassoidrissaaljabbari1821
@aliwakassoidrissaaljabbari1821 3 жыл бұрын
Yaro yarone
@yaalamuhammad8265
@yaalamuhammad8265 5 жыл бұрын
Tunda kunsani yakamata kufuto kui mana bayani i
@sadaryousuf8068
@sadaryousuf8068 5 жыл бұрын
Da kuna ganin barnar kukayi gum saida sadauki ya motsa zaka wani kama soki burutsu? Tom mu tijjanawa ne amma wallahi sarkin gida yafi karfin ku
@ibrahimmainemanannabiyaron5798
@ibrahimmainemanannabiyaron5798 5 жыл бұрын
Kai shugaban makaryata hadisan DA Malam Ya tsamo ba irin Wanda KAKE fada bane domin kuwa yana kawo sharhin su askalani akai bamu ga inda su guji hadisan ba a sharhin su kuma Ka kasance maiyin gaskiya ba cinmutunci ba kaje makaranta
@Muassasa
@Muassasa 5 жыл бұрын
Toh an gode da comment😁
@abubakarabubakar3978
@abubakarabubakar3978 5 жыл бұрын
Malan abduljabbar ko shedan
@yaalamuhammad8265
@yaalamuhammad8265 5 жыл бұрын
Bautar azahiri take amma shehu baruwanshi daku
@iliasmuktar3922
@iliasmuktar3922 6 жыл бұрын
kai ne yakamata kajekayi karatu kaji Dan bakada ilimi koguda kuma hakane kai neyakamata kajitsoron Allah kaji
@abubakarabu5265
@abubakarabu5265 6 жыл бұрын
Kai Ilias aida ganinka wallahi jahiline futik,
@ruhilqudusifatimiyya8584
@ruhilqudusifatimiyya8584 5 жыл бұрын
Aidama shi aduwuljabbar halakakkene
@yahouzaibrahim8311
@yahouzaibrahim8311 4 жыл бұрын
hakane wlyh
@fatimiyyablockindustrygano5624
@fatimiyyablockindustrygano5624 5 жыл бұрын
Amman kacika wawa
@bashirahmad7153
@bashirahmad7153 5 жыл бұрын
To meyahanaku yin rubutu akai idan kunsani???
@Muassasa
@Muassasa 5 жыл бұрын
Wa yace maka ba'ayi Rubutu ba?
@DaudaAshiru-z6h
@DaudaAshiru-z6h 9 ай бұрын
😂😂😂😂
@adamumar2348
@adamumar2348 5 жыл бұрын
Mallam Abdul Jabbar yafi ka kaje kayi karatu ko ka turo malaman ka ba ka da hujja yaro ba'a raddi da kame kame.
@umarmanir5982
@umarmanir5982 5 жыл бұрын
Abdul jabbar ya fi ka gaskiya mallam.
@boukarmaloum996
@boukarmaloum996 5 жыл бұрын
Mudai bukatanmu mouso annabi da masoyansa duka
@binguelbello2131
@binguelbello2131 6 жыл бұрын
Lisanul faydha Junior
@Muassasa
@Muassasa 6 жыл бұрын
Wai.! Lallai kuwa😂
@shariffboy3128
@shariffboy3128 6 жыл бұрын
hahaha wato wiwi yake molawa
@nawwaraidris3616
@nawwaraidris3616 5 жыл бұрын
fatihu wallahi bakaiba ba alhaji Ibrahim ba ko mutimin Tijana yayikadan
@abduldahiru4633
@abduldahiru4633 5 жыл бұрын
Usman aliyu nasan kai bada halasbane Wanda zaidubi bayin Allah irinsu shehu yachemusu pastor dan zinane kawai yake Dawana tsaurin ido
@iliasmuktar3922
@iliasmuktar3922 6 жыл бұрын
kuma kace shinashan wiwi shidai zato koyazama gaskiya haramun ne kasanda wanan bahakane akeyiba Dan neman suna
@abubakarabu5265
@abubakarabu5265 6 жыл бұрын
Amma kake cemishi taje yayi karatu ,saboda raini ko
@Moniepointmuhammadmahadi
@Moniepointmuhammadmahadi 5 жыл бұрын
Allah yashiryeka
@arewaad692
@arewaad692 5 жыл бұрын
Ilias Muktar Allah Yabamu ikungane gaskiya da aikidaita
@abubakarabubakar3978
@abubakarabubakar3978 5 жыл бұрын
Akan shedan zaanemi suna
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 41 МЛН
Perfect Pitch Challenge? Easy! 🎤😎| Free Fire Official
00:13
Garena Free Fire Global
Рет қаралды 97 МЛН
小路飞还不知道他把路飞给擦没有了 #路飞#海贼王
00:32
路飞与唐舞桐
Рет қаралды 85 МЛН
RADDI zuwa ga ABDUN_JABBERI daga Sayyidi ABULFATHI SANI ATTIJANY Bauchi
1:11:41
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 32 М.
DUK SABIDA KUDI: ABIN KUNYAR DA KABIRU GOMBE DA MALAM MAI AUNAKA SUKA JAWO MA MUSULUNCI
40:10
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 833
Northern & Central Will-Prof Sarpong Sh0cks Paul On NDC Defeat
21:59
Jawabin hukuncin kotu ga Abduljabbar Kabara
6:52
Premier Radio
Рет қаралды 5 М.
Sanusi Lamido Sanusi 1.VOB
18:35
Sagiru Tanimu
Рет қаралды 244 М.
Kalli Raddi Ga yan faira daga sheikh Abduljabbar Kabara 08038880570
11:13
The Singing Challenge #joker #Harriet Quinn
00:35
佐助与鸣人
Рет қаралды 41 МЛН