Please subscribe to Nura M. Inuwa official KZbin channel: / @nuraminuwaofficial -- #NuraMInuwa #NuraInuwa #HausaSongs #HausaMusic #ArewaFilms #HausaFilms #NigerianMusic #SaniDanja #RahmaSadau #NafisatAbdullahi #AdamZango
Пікірлер: 304
@ibrahimalkali2573 жыл бұрын
nura duk mai jada baiwarka wallahi yayi kuskure domin naka baywar yasha ban ban da saura Allah ya yakara basira
@BabangidababangidaBaba-me3fg Жыл бұрын
Masha allah allah yakara daukaka allah yakara basira fatan alkairi
@sulaimanmuhammadminuwa12603 жыл бұрын
Kai nura m inuwa dan Allah azan sas.sauta mana wa inan batukan dake acikin wannan wakar narasa da wane dadi zan kaman tasu🤸🤸 bansaniba kaunar kace ko wakar ce ahaka nura Allah yakara ma basira da nuna.nin abinda zai anfani al umma baki daya 👏👏
@safiyaahmed30493 жыл бұрын
Wlh kana da abin dariya Amman fa wlh nura m inuwa sarki ne
@hachimyahaya24463 жыл бұрын
Wannan chine gaskiya nura m inuwa ina yinka,saboda ni nakane
@djamilouabdoullahi53662 жыл бұрын
Sarkinsune kai wlh🤴🤴🤴🤴
@nuhumuhammed37593 жыл бұрын
Kaikaikai Dadi nura kayi naka kayi nawoni Allah yaqara basira ameen
@m.stechnicstv51633 жыл бұрын
Innalillahi😭😭😭😭 Wallahi duk wanda bai taɓa jin wakokin ka ba, ina mai tabbatar maka duk ranar da yaji guda ɗaya zai iya mutuwa saboda daɗi, Allah ya tsaremana kai malamin waka, ubangiji ya hada fuskokin mu a aljanna
@babangidababayo57803 жыл бұрын
Ameen
@kokoko28843 жыл бұрын
👏👏🤲🤲👍👍🇳🇬🇸🇦
@jameelaibrahimqwertyuioppo81813 жыл бұрын
Pulo di 04⁹ di on 00o be k⁹ pulo ok 0i99
@jameelaibrahimqwertyuioppo81813 жыл бұрын
Pulo di 04⁹ di on 00o be k⁹ pulo ok 0i99
@safiyaahmed30493 жыл бұрын
Gskyne maganar ka Amma wlh kabani dariya wlh nura m inuwa ikon Allah ubangiji Allah yakareshi kamar ido
@kaderabdousalla20003 жыл бұрын
Masha Allah yayikeu nura m inuwa🇳🇪🇱🇾👈😍😍😍
@mohammedibrahim-to8eu3 жыл бұрын
wallahi he is still the best in arewa ba'ayiba kuma baza ayi kamarkaba nura
@kabirumusa40143 жыл бұрын
Dakau nura m inuwa
@almustaphamusa5423 Жыл бұрын
Ai nura duniyar fasaha ne shi idan akace wakace angama, aduk industry ba mawakin da nake so kamar Nura. Dan ni dai yamin. plz ga number ta Zan baka Dan girman Allah idan da haki ka turo min number na M. inuwa Dan nayi missing nata adalilin rasa wayata da nayi plz
@alaminminuwa92603 жыл бұрын
Oga nura wallahi kana huta abiki Allah yaji zamananika
@لقمانلقمان-ج5م3 жыл бұрын
Yayi
@kurbanali4482 жыл бұрын
slm megida nura kanayi minajin daDi allah kareka charin miQiya
@Zuladeni10 ай бұрын
0:14 Kkkkl 0:14 0:14 0:14 0:14 kkklkklkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkiklkkkl kk klk kk kkkkkkkkllkkkkkkkkkkkkkkkkk kk kkklkkkkkkkkkkkklkkkkklkklkkkkkkkkkklklkkkkkkkklkklkkkkkkklkkklkkklkklkkkkkklklklkklkkkklk kk kkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkklklkllkkkkkkkkkk kk kkkklkkkkkklkkkllkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkk kk kklkkkkkllkkkkkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklklkkklkllkklkklkkklkkkl kk llkkkkkkkkkkkkkklk kk kkkkkkkkllkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkkk kk kkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkkkkkkkkklkkkkkklkkkkkk kk kkl kkkkkkkk kk klkkkkkkkkkkkkkklkkkklkk kk kkkkkkl kk kkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkkkkkllkkkkkkkkkkkkkk kk klkkkkkkkkkkkkkklkkkklkkkkkkkkkkkk kk kkkkkkkk kk llkkkkkkkllkkkkkkkkkkklkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkkklkk kk kkkk kkkkklklkkkkkklk
@MohammedAbdullah-tm8op3 жыл бұрын
الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله الله
@abdulmaliksokoto13693 жыл бұрын
Kayi taka kayi tasu abba Farrah angon amina Allah yakara basira da nisan kwana
@Ibrahimimb Жыл бұрын
Allan yaja kwnanka ❤❤ masoyin masoya ❤❤
@yusufumaru80362 жыл бұрын
Wow just Wow, na kwana har safiya Ina Jin baituka da annashuwar Waka
@AbdullahiAbubakar-kr4bc3 ай бұрын
Allah kara basira Nura wakarka nasani nishadi
@UsmanFodio-z7y Жыл бұрын
Allah yakara basira Har na haddace
@فؤادمحمد-ز4خ3 жыл бұрын
Allah yatsare mana kai oga allah yakara basira agaskiya album nidaku yayi dadi sosai allah yahada fuskokin mu a aljannah
@abubakarsaadu22314 ай бұрын
Ina son wannan wakar👍 bankwana.
@maroufabdullah80493 жыл бұрын
Masha Allah Oga nura ian yinki sosai 😘🇳🇪
@RabiuMuhammad-x7kАй бұрын
Mai gida nura Allah Kara lafiya
@AbdulmajidAbubakar-q7j5 күн бұрын
Wannan gaskiyane
@buharisaidu23813 жыл бұрын
Nura m inuwa wane irin waka be wannan jinta har kuka😭saboda tsabar dadinta natabbatar duk Wanda baya jin wakanka baisan mene waba oga Allah kara basira da daukaka maigida
@عبدالسلامعبدالسلامسلامه2 жыл бұрын
ni yazid nace duka wanda yayi kuka ba akan annabi ba yayi asara babba iyinki banza
@inussaalassane94713 жыл бұрын
Wani abun sei nura rabbi yaja zamanin ka ogah
@hafsatabubakar2403 жыл бұрын
Ubangiji yayi jagora😍😍😍
@imrantsangaya71403 жыл бұрын
Agaskiya munagodiya nura m inuwa kamarnikayiwa wannan wakr
@tahirmaman14662 жыл бұрын
Nidaku
@maganiamusulunci22413 жыл бұрын
Nura m inuwan waka kenan gwani uban gwanaya Allah yasaka daga garin borno state
@tasiutasiu51773 жыл бұрын
Alla jazamani su na a allabo
@jamilarabiu58302 жыл бұрын
Masha Allah nura namu muna tare
@zuberjele75343 жыл бұрын
Wannan wakar tayi matukar burgeni sosai Allah ya kara basira da kuma lapiya 😍🤝👏
@barkabanbi99413 жыл бұрын
Oga allh yakara basira
@Salisoulaowali5 ай бұрын
Allah tsare oga m i nuwa❤inaji❤dakai❤❤❤❤❤
@abbanyusee3 жыл бұрын
Wow___Wow___Wow!!!😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍 Nifa wallahi I am sooooo speechless!!!! Daso samu ne😍💝🔐👌
@pierrenyama3633 жыл бұрын
Nora
@baraouissaibrahim18569 ай бұрын
Allah chi yake yada yaso da bawansa,
@AboubakarSaodeeq Жыл бұрын
Allah yaqara basira malamin mawaqa
@AboubakarSaodeeq Жыл бұрын
🥰🥰😍😍
@jameelsonshaba63202 жыл бұрын
mAlam Ai Dole mah Kashiga Aljanna* Domin Duk Wanda Yasa Wani Farin Ciki Lallai Wanna Mah Aikin Ladah Neh Dan Haka Insha Allah Lfy Xaka Gama Alfarman Annabi Dah Alqur'ani 🥰 Allah Yai Jagora Wlh Allah Kana Waqa Dai-dai Dah Ra'ayina* Wasu Lokutan Idan Kai Waqa Ji Nake Kamar Kana Bibiyan Lamurana Neh* Nima Mawaqine Amma Dan Karami Karami Sosai Kuma Ni Fan Naka Neh Tun Ina Karami Rabbana Ya Kara Tsarewa Alfarman Mai Duka 🙏💕♥️😊💕
@moctatharouna-dg1eb Жыл бұрын
wayyo allah nura m inwa ka she mu dan allah
@mhmdibrahimbjeiade69823 жыл бұрын
Alhamdu lilah Ya allah yayana m inuwa allah yakara hikimada mabasira ya allah kakara ma yayana m inuwa nisan kwana ameen ya allah
@hamzaouitv90763 жыл бұрын
Kai yau nura kana kasheni wlh❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@abbanyusee3 жыл бұрын
Nura..... I so much Love every single song from you. Akwai darrusa game fahimta💯😊💯🙌
@kanuriarabtv28273 жыл бұрын
Allah yayi ma albarka nura m inuwa shehin wak
@YusufSani-q3c Жыл бұрын
Kae Nura daga kanka sanyayan wakoki Masu dadi sun Kare, amin afuwa Wakar tazo min a mood na nishadi
@OfficialMallumjr14 күн бұрын
Very nice song
@sahabiaziz81793 жыл бұрын
Allah kara baïwa sarkin mawakan soyayya . Lale Waka ta waku sanan kida ya doku
@husainyausup51033 жыл бұрын
Allah yayi miki zabi mafi Alkhairi a duk inda kike tabbas bazan taba wantawa da ke ba sabida tsabar yadda nake sonta ko mai sunanta ina girmama su😥 Amma hakan Allah yayi kuma ban fidda rai ba har yanzu
@miamaizamanimaimaizamani85543 жыл бұрын
Bugun zuciaya so Maysoun Nawaz 😍
@adamawal29463 жыл бұрын
Nagode nagode nura m inwa allah kara basira da nissan kwana
@ibrahimsidi21823 жыл бұрын
allah mai iko kaji mawaka ❤💥💥💥
@saifullahimohammed63913 жыл бұрын
Godiya megida nura Allah ya Kara taimakamana adukkanin harkokinmu amen summa amen
@basharuissoufou75223 жыл бұрын
MAcha Allah sarki waka allah yakarika da gamacherata allah ya
@djafardjafar14453 жыл бұрын
Ina bada gaisuwa oga malamin Wakar hausa Allah ya kiyaye Ka Allah ya kara nisan kwana
@usumanzakaria42242 жыл бұрын
Gaskiyar DAI wannan zakin SO
@ibrahimalkali2573 жыл бұрын
Nifa wannan wakar kamar dan ni akayita wallahi 😰❄️ domin irin haka ta faru akaina da gaske har yanxu na kasa manta da ita ko sunanta naji aka ambata ni sai asani tuna baya 😭😭😭😭😭😭 ance so cutane hakuri maganine toh nidai nayi hakurin amma har yanxu ba kasa cire sonta zuciya ta😪😪😪😪
@husainyausup51033 жыл бұрын
Allah sarki na tausaya maka
@husainyausup51033 жыл бұрын
Nima yanzu halin da nake ciki kenan
@yusufumaru80362 жыл бұрын
Hakane Nura
@yahayajibrila71733 жыл бұрын
Ina gaidah Nura m inuwa Nine Yahaya Jibrila
@adammohammedadam81623 жыл бұрын
Allah kara basira da daukaka Sarki
@abdul-basidsaadanbantaje53922 жыл бұрын
Hmmmmmm... Wannan wakar kamar da Ni ake yi Wallahi... Kusan kullun sai na ji wakar nan
@ZYAFILMPRODUCTIONTV3 жыл бұрын
Masha Allah abban farra Allah yataimaka yabada nasara
@nigerhausatv59033 жыл бұрын
Nura Allah ya kare Ka Kuma Allah yakara bassira Sarki!!!!!!
@fararoufigoalhazawa57113 жыл бұрын
ALHAMDULILLA ALLAH jazamani maigida
@abakarhamissu99213 жыл бұрын
Wayo nura allah yaja zamani 🙌🙌💟💟
@LawaliMahadi Жыл бұрын
Yayi masha allah
@tahermd68963 жыл бұрын
Thank you so much nura this song my favourite
@namaryamrudu68062 жыл бұрын
Allah.yakarabasira.ameeen
@MahammadouAbdou-v9iАй бұрын
Sarki 💥💥💥♥️♥️💪
@abdullabdullfeeeatsg79063 жыл бұрын
Wallahi inasonka inuwa
@mainema14143 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka ❤ da nisan kwana nura
@abubakarsalisumuhammad48213 жыл бұрын
Masha Allah sarki har gobe Kai mukeyi
@fortyru41133 жыл бұрын
Da kyau aboka
@salmanalawan28602 жыл бұрын
Masha Allahu megidana
@سحابنيجر3 жыл бұрын
Masha Allah 🥰 gaskiya ne wannan sarkin mawaka nura m inwa 💯💯💯💯🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@إسحاقحرون-ش4ج3 жыл бұрын
Masha allah 🤗fatan alkhairi😢
@sadiyashuaib72023 жыл бұрын
Munyi nishadi sosai💃
@akiluusman81773 жыл бұрын
Allah ya Kara Basira
@abdullahiyushaurabiu83563 жыл бұрын
gidiya ga allah allah yakaramaka basira Oga
@ablotama31533 жыл бұрын
Allah hu kabar sarkin mawaka Allah yakara lafia
@anasaliyu72653 жыл бұрын
Waka nufin Allah shiyaima nura
@MahmuMasoyii3 жыл бұрын
Allah ya Qara Girma Mallam Nura
@rabiuyusif29123 жыл бұрын
Allah y kara basira oga
@mustaphlawal2 жыл бұрын
Oga nura you are the boss for song in nigeria
@YusufAhmed-px5zw9 ай бұрын
Hakane nura😢😢😢 2:22
@Hayat_m_shitu_Tafarfar2 жыл бұрын
Sarki zaki
@naziruahmadaliyu76443 жыл бұрын
Wlh sedai kaidin yaro bayataka megida Allah yakara basira 🙏
@amadouadamadamamadou83153 жыл бұрын
Masha Allah yakara basira
@ahmadyunusa23183 жыл бұрын
Nura m Onawa Right aro
@garzalimiko67013 жыл бұрын
Nuran dai nawa Babar giwa ni da nura sani saï Allah walahi kouma ba taba ganin Chiba Kai nuran daî