Рет қаралды 118
Praise Baptist Church Bayan Dutse Narayi
Akwai Sunan Nan Mai DadiAkwai sunan nan mai daɗi wanda ba mai kamarsa,Wato sunan Ubangiji, begen dukan Masu Bi.Sunan nan, Yesu ne, sunansa da daɗin ji,Sunan nan, Yesu ne, begen dukan Masu Bi.