Рет қаралды 86,514
00:00 Kanun Labarai
00:50 Ana fargabar cewa Rasha za ta mamaye Ukraine nan ba da jimawa ba
02:48 Ana kwashe jama’a daga yankunan da ke karkashin ikon ‘yan awaren Ukraine zuwa Rasha
05:42 Majalisar dokokin riko a Mali ta amince sojoji su cigaba da mulki har na shekara 5
06:34 Rahoto kan yadda ake muzgunawa mata a wurin aiki a Somalia