Qur'an Festival | Bayan Maganganu da keyawo Akan Taron Alarammomi Wanda Izala zatayi A Abuja,

  Рет қаралды 8,049

Abdullahin Gwanduu TV

Abdullahin Gwanduu TV

Күн бұрын

Пікірлер: 31
@hassanhussein9347
@hassanhussein9347 15 күн бұрын
Ya Allah kaba Dr. Idris Abdul Aziz lafiya ba magyi yasa beraye son samu mafta Allah yasauke
@Kwame966
@Kwame966 15 күн бұрын
Dr tauhidi to the world ❤❤❤
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 14 күн бұрын
Akramakallahu musabaka ai bidia ne balle taruwa alarammomi saisa babu karamim bidia balle Babba
@muazunuhu1654
@muazunuhu1654 14 күн бұрын
Gaskiya inai maka fatan alkhairi duniya da lahira, Allah ya kara wa rayuwa albarka Malam ALKANAWI. Raddi cikin mutuntawa. ❤
@ibraheembalee9449
@ibraheembalee9449 15 күн бұрын
Allah yasaka DA alkhairi ya Kuma yimana jagora❤
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 15 күн бұрын
27:45 kai sani unity ka iya karaya wallahi. Matsiyaci.
@AzamNasara
@AzamNasara 15 күн бұрын
Jazakallahu Khairan al kanawi
@AishamarAbdullahi
@AishamarAbdullahi 15 күн бұрын
Allah yaska da alkhairi
@yauusman5388
@yauusman5388 15 күн бұрын
Haka zaka mutu da bakin cikin dr Idris Kuma wallahi abunda kafada akan dr Idris qarya kamasa
@Kwame966
@Kwame966 15 күн бұрын
Waye zai dauki nauyin Qur'an festival din government ko izala
@RabiluMusa-pn1xh
@RabiluMusa-pn1xh 12 күн бұрын
Allah,bayyana Gaskiya Daki Dawanda Karena Dukabayine Naallah
@abubakarbashir9715
@abubakarbashir9715 11 күн бұрын
Malam Alkanawiy gaskiya kayi wa Shugabannin Izala kyakkyawar nasiha. Allah Yasa su dauka, ameen thumma ameen. In dai suka yi wannan taron, to daga yau Malaman Bidi'ah sun samu dalilin halatta Mauludi. Su kuma Malaman Sunnah daga ranar sun rasa bakin hana mauludi. Ya kamata su haqura da faidar da suke tunanin zaa samu, kuma kar su bari masu son kudi da yan siyasa su basu mummunar shawara sabanin taka shawarar. Allah YA shirya, ameen
@MustaphaAbdulhadi-hk1zx
@MustaphaAbdulhadi-hk1zx 15 күн бұрын
Kubasu shawara in har Dan Allah zasuyi subari sai bayan zabe mezuwa Kuma suyi a wa azin kasa shine za mugamsu wlh Muna ganin girman malumanmu Amma suna juya mana baya suna goyon bayan yansiyasa
@YkYacouboy
@YkYacouboy 14 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@liyauabdulmumintv9260
@liyauabdulmumintv9260 15 күн бұрын
Amma Kuma yakamata ka girmama Dr idris
@mamaneamadou6038
@mamaneamadou6038 15 күн бұрын
Banza Kenan dan kongila
@Kwame966
@Kwame966 15 күн бұрын
Shima male kyari ai dan siyasa ne, domin tinubu yakema aiki
@YahuzaTasiu-fi2mf
@YahuzaTasiu-fi2mf 12 күн бұрын
فخلف من بعدهم خلف ورثوا الكتاب يأخذون عرض هذا الأدنى ويقولون سيغفر لنا وإن يأتهم عرض مثله يأخذوه... الآية
@jaafarjaafar-zv9on
@jaafarjaafar-zv9on 15 күн бұрын
tir anji ta kai awa
@nuhuadamu-ti2zl
@nuhuadamu-ti2zl 15 күн бұрын
Nawa anka baka kake son kare bala lau. Dan bello ya hika
@jifsoneasywelder7540
@jifsoneasywelder7540 15 күн бұрын
Mlm Sani Unity Bank Wllh Babbar Matsalarku Kwadayi Baki Dayanku Da Shugabanninku Na Kungiya, Shiyasa Wllh Dole Mtncnku Ya Zube A Idon Mabiya Allah Ya Ciremuku Wannan Mugun Kwadayi
@alibaba9382
@alibaba9382 15 күн бұрын
Aameen ya HAYYUM ya QAYYUM
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 15 күн бұрын
Wallahi kuwa. Talaucin zuci su ke da shi. Sai su ta jawo ayoyi da hadeethai Amma duk a baki ne. Sabi da kwadayin su daga gwamnati da kungiya ba za su daina goyin bayan karya ba.
@AbdourahamanAyouba
@AbdourahamanAyouba 15 күн бұрын
Allah yakareka mlm
@alibaba9382
@alibaba9382 15 күн бұрын
Sheikh Alkanawy you people are very vibrant.
@alimahmoud1464
@alimahmoud1464 14 күн бұрын
Dan Bello ya ballo wa munafukan mallamai kam.....
@Kwame966
@Kwame966 15 күн бұрын
Miyasa kakeyi Dr tauhidi raddi amma kaki yiwa su Bala Lau da kabiru gombe mungane ka,
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 15 күн бұрын
Munafurci kuma zai bar shi ne ? Halin dan kungiya kenan.
@Sadiyamk
@Sadiyamk 14 күн бұрын
Anan kam bana tareda masu shirin siyasantar da Alqurani mai girma
@MARYAMTUKUR-de1ih
@MARYAMTUKUR-de1ih 14 күн бұрын
Sinenne mara kunya dan sonzuchiya
Halinda Iyalan Marigayi Sheikh Albani Zaria Suke Ciki | Saurari Magana Ta Adalci
14:39
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
Sharudda, Ladubba da Lokutan da akafi karban addu'a
25:21
Addini da Rayuwa
Рет қаралды 70 М.
Fatawar Dr. Sani Umar R/Lemo kan Qur'an Festival
13:30
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 36 М.
Qur'an Conference: Bidia ne, siyasa ne ko kuma nema kudi ne?
1:11:47
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 8 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН