Dan Allah malamai kuna da mutunci a cikin Alumma, kui iya bakin kokarin ku dan kui abun da za mu amfana, kuma ku kiyaye mutuncin ku. Alumma kuma muma gaskiya muna da lefi, yakamata mu san ciwon kan mu.
@musashuaibu1108 күн бұрын
Is True Malam Allah Ya Kara Daukaka Ameen
@umarkuna86377 күн бұрын
Allah ya rabamu da sharrin yan Izala masu sunnan zamani
@abdulazizabubakar65398 күн бұрын
Kai malam kaji Tsaron Allah
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x8 күн бұрын
Kai dai akwai mutumin banxa wlh asadul izala
@YahuzaTasiu-fi2mf8 күн бұрын
A juri zuwa Rafi dai watarana...!
@Muhammadyusuf-p6r3f5 күн бұрын
Hmmm malam kenan
@muhammadyakub6508 күн бұрын
Wallahi Mallam Kaji tsoron Allah
@AminuUmaruMaga-ss8mv7 күн бұрын
Allah Ya taimake mu akan gaskiya da rikon amana. Shugabannin Allah Ya yi muku jagora akan gaskiya
@anasharuna56304 күн бұрын
Wallahi kana da ita kudai ji tsoron Allah da idan kayi musaffa me kuke cewa bidia
@rabiurabs22942 күн бұрын
Malam inamaka nasiha da kaji tsoron allah sa6on allah bayason kara.
@KawuAlhajiDeri5 күн бұрын
“Duk lkcn da Malamai suka hada kai da yan siyasa, toh Talaka ya shiga uku” ~ Marigayi Mallan Aminu Kano
@MuhammadSunusi-fn6zc6 күн бұрын
Dan maqaryaciya Allah ya isa tsakaninmudaku munafukan banza
@AbdurrahmanDawud7 күн бұрын
Malam kaji troran Allah bid.a ne wllh
@nafiutahirbalarabe7 күн бұрын
Mallamai Ku ji tsoron Allah, a lot of you are getting carried away by wealth and comfort, the only reason why the leaders of Izala even thought about a Quranic festival is because they are getting carried away.
@muhammadshafiu65047 күн бұрын
Tsoranka zaiji, they are carried away by comfort and you are engulf in envy and jealousy. Matsiyata kawai
@nafiutahirbalarabe7 күн бұрын
@muhammadshafiu6504 I made an observation and this ones response was to insult me, if people like you are the ones surrounding them no wonder their reasoning has become shallow.
@gaidau17594 күн бұрын
@@nafiutahirbalarabe Wallahi You will depend this statement in front of Allah in the day of judgement.
@YusufsaadYahaya5 күн бұрын
Gaskiyar zance kun iya lankwasa magana yadda zatayi daidai da ra'ayinku
@raahmaa343sani44 күн бұрын
Malam ba Maganar izala da ɗarika bane mudai tunatar daku mukeyi da kuji tsoron Allah 👂👂👂, malamai magada annabawane ku, mu mabiyan kune duk Ramin da kuka shiga Idan ba'a farga da wuri ba duk binku cikin ramin za'ayi toh don haka kuji tsoron Allah kuyi mana jagoranci mai kyau. Allah yasa mudace
@badaruyushau8636 күн бұрын
Wallahi sai yanxu na tabbatar da cewa ke munafuki ne da wani dan darika ne ke gaba wajen wannan bidia da zata faru a abuja da yanxu kunyi masa kacha kacha amman saboda balalau ne shugaban ku na yan izala ne kace wai baida alaka da siyasa Allah ya shirya ka munafukin banza
@alimahmoud14648 күн бұрын
Dan Bello kenan...... Babu wanda ke da matsala da ku, ku dai kuji tsoron Allah.
@hayyanalawal53168 күн бұрын
Kafitu fili kawai kafada ma duniya cewa wannan quran festival din bidia ce kadaina wani kewaye kewaye
@playdread4 күн бұрын
Malam wannan taron siyasa, kujitsoron Allah. Malamai kujitsoron Allah.
@MallamMuhammadMuhammad8 күн бұрын
Shegiya maula
@MohammadBashir-v5q8 күн бұрын
Alhamdulillah.fiqulubihim maradun fazada humul lahu marada wallahul azabun alimun bimakanu yaksibun. Sadaqa llahul Azeem . Ciwon yabar zuci haryabayyana azahiri. Allah yatsari musulmai da musulunci. Laanat Allah tatabbata akan makaryata, munafukai , da mayaudara.
@abuakramhausawi61918 күн бұрын
Wallahi kuji tsoran allah malaman siyasa malaman tunugu
@mustaphamuhammad8335 күн бұрын
Yan Siyasa sunyi nasarar lalata zukatan Malamai
@tahirumar-g4b8 күн бұрын
Hmmm kaji storon Allah
@AuduAliyu-h1h8 күн бұрын
Kaji tsorpn Allah
@abdulmumintijjani28048 күн бұрын
In dai hakane Meye halaccin Taron Mallam abar kwana kwana
@SamailaHashimu8 күн бұрын
Malam ba kusan Yan siyasa ba... 😊
@umarmohammad47945 күн бұрын
Malam kuji tsoron Allah wallahi Allah sai ya tsaida ku a gaban shi ya tambaye yadda kuka jagoran chi alumma bayan haka ku Malaman izala kunyi kaurin suna a wannan lokaci na ci da addini Wallahi da malam Abubakar Gumi zai dawo duniya sai yayi Allah wadai da dabi'un ku Tirrrr da ku
@ChaibuAbdulsalami8 күн бұрын
Malam gera tuwanka hka kuke😂😂😂😂😂😂😂
@abubakarumar7831Сағат бұрын
Don Allah, Ka daina quran Sheikh Dahiru Bauchi kai tsaye kaman sa'an ka ne shi.
@MCnamanzanallah6 күн бұрын
Koma maye Allah kadai yasan karatun kurma idan ma gaskiya kuke fada Allah ya sani idan kuma karya kuke Allah ya sani
@hk-bv9eb6 күн бұрын
Yan kwangila!
@InusaAbdul-c9w4 күн бұрын
Mallam kuji tsoron Allah.
@AdamouRabilou-s7g5 күн бұрын
Kai bakaiya magana allah ya shiyeka mutuncinkane yazube baka da mutunci
@zakariarman84445 күн бұрын
Gaskiya Maganar ka Akwai son Zuciya Aciki, Allah Yasa Ku Gane
@hk-bv9eb6 күн бұрын
Bidi'a a fili!
@MafarkinSoTv-tp7xm5 күн бұрын
Wawa banza
@AbdoullInoussa8 күн бұрын
Kuji tsoron Allah
@majnunuyannmota64847 күн бұрын
Kawai Malam kaima kana goyon bayan wannan abun sbd malaman kane suka amso kwangila
@AmeenatuAbdulqader7 күн бұрын
oh innalilahi wa.inna ilaihirraji.un musifa bata qarewa yan Nigeria ba Amma duk wanda yaja qaya to qaya tajashi naga duk comment din nan Da mutane sukayi zagi ne Duk wanda yazagi malamai Ya ubangiji kajarabeshi da musifa r sa shi kadai ALLAH karka kamamu da lefukan wawayen cikinmu 😭😭
@usmansaboisah95696 күн бұрын
Musa MUSHEN Kura kenan
@abdullahiyusuf7395 күн бұрын
Yan ci da addinine ku shi yasa
@hk-bv9eb6 күн бұрын
Idan maganar gaskiya a ke yi za a fahimci manufar wannan taron ai ba sai lokacin zabe ya kusa ne ba. Malamai wasu sun zama maciya amana da kin al'umma a fili. Shugabannin Izala za su ga karshensu a wurin Allah!
@AbdullaBabajero7 күн бұрын
Mai yasa bakayi akan wasu malamai wannan bidi.a ce
@YusufMusa-z4m3 күн бұрын
Wlh tlh karya kakeyi tunda lokacin da Dr Gumi yaje Iran aiba kiranshi kayi ba, hasali ma maganganun banza ka rikayi da batanci akanshi..
@KhalidAbdullahi-gg3zdКүн бұрын
Da farko mallam wnnn mgnr da ka yi ba za ta canja komi ba. Ina ma a ce mallam zai iya banbance dai-dai da ra'ayi. Bayqn haka ina da tambaya,waye zai dauki nauyin wannn aikin. Sannnn ka ce kada a wahalar akan wdnn mutanen to kenn kai me ka ke yi yanzu..
@taseuabubakar4117Күн бұрын
Indai bakasan komai kan taronba,to meyasa kayi magana akansa, ai tunda bakada alaka da taron bai kamata kayi magana akansa ba,
@abubakarmuhammad86687 күн бұрын
This izala is a plan B of politicians wallahi 😢😢
@BashirIbrahim-u8i8 күн бұрын
Gaskiya malam kaima da alamar anmaka alkawari, Dan allah menene hukuncin festival a musulunci amahangar sunna Bayan sallah karma,babba da juma'a.akwai wata festival ta hudu? Wannanma sunnace?
@UsmanMusa-m4m7 күн бұрын
Malam bakuda gaskiya kawai kabar. Izala saboda cutace
@anvelservicesltd33734 күн бұрын
Malam tambaya ta anan ita ce wanene zai ɗauki nauyin alarammonin?
@Dantsoho318Күн бұрын
From some reactions here I can easily guess the reason Southerners call we from the North illiterates. Why is it difficult comprehending Mallam's explanations?
@ShuaibuYakubu-v7c7 күн бұрын
Tsinanne saboda balalaune yafada
@manialico12593 күн бұрын
Mln kace kanaso atafi da Kai wajan chan roumou
@rukayyatabdullahimaikano15132 күн бұрын
Shin Wai kunmanta cewa musulmi sunanan suna mutuwa a tituna da kangwayen zamfara da katsina da sokoto saboda kisan Gillan da yantaadda da yanuwanku sojoji, sukeyiwa alummar annabi ? To meyssa bazaayi amfanin da kudin wajen ceton rayukansu da matugunansu ba ? Meyssa akeso akarawavmaikafi karfin a maimakon ceton rayuka da mutuncin mata dayaranda taaddanci yake tagayyarawa ?
@BabangidaMohammed-xz2ye3 күн бұрын
Malam to wa dauki nayin yin Taron kuma me yasa ba ce duk musulmi ya halarci toron ba? Kuma meyasa Kai bazajeba
@mamangazalimamanhassan13634 күн бұрын
Shin wa zai dauki nauyin taron da za ayi na mutun dubu 60
@abubakaribrahim53314 күн бұрын
Shi kuma mallamin da yace, ance kar a gayyace su fa? Suma maqaryata ne?
@musamahdi3356 күн бұрын
Aslm sheikh Amma fa karka manta an shayin taro bangarori daban daban a Abuja babu wada ya taba cewa siyasa ne anyi na Yan izala, anyi Yan darika anyi na Yan Shia , Amma fa wanna taro dukkan bangarori ne wada kowa ya Sani cewa ,kowa ne banganre nakushe kowa banganre inba siyasa ba Meye zai hada su atare
@BabanaAhmed6 күн бұрын
Assadus izala ayi bayajin kunya kawai izala ce a gaban sa ba addini ba
@abdurrazaqgaladima93557 күн бұрын
Malamai wlh kuji tsoron Allah.yanzu kowa na kallonku ba wani boye boye wlh dan haka ku gyara lahiranku ku tsaya ku karantar ba biyema iyan siyasa ba
Festival ; "A day or period of celebrations, typically for religious reasons." Malam Musa ya gaya mana asalin wannan ranar a musulunci. Idan su malam Bala Lau basu san maanar Kai ma ba su tambaya mana.
@ibrahimahmad51617 күн бұрын
Mallam bamujiba kawai kagayamana position dinka. Bama goyon Bayan kowa Akan wannan tafiyar
@aminumajesalisu12948 күн бұрын
Yan iska mahaaukatan banza
@garbadankani9577 күн бұрын
Malam ya amshi Dollars
@rabiulecturer40518 күн бұрын
Duk taron da malumai suke wallahi ko misa bakace to Dan siyasa aka shirya, sabida Yan siyasane ke bada kyautuka ba malumaiba
@MalanAdam-i4z6 күн бұрын
Mpp
@Ibrahim-pp9iz7 күн бұрын
Hhhm! Malam mun san taro na Allah da annabi Kuma munsan Taron ci da addini ka taba jin gwamnati ta dauki nauyin zuwa maulidi ko wa'azin kasa ai wanna akwai alamar tambaya malam anan wane Sako kake so ka isar ?
@alimbaya70137 күн бұрын
Ina kai ka dosa? Festival gargajiyanci ne.
@AuduAliyu-h1h8 күн бұрын
Kai APC KAKEIWA AIKI
@AbdullaBabajero7 күн бұрын
Mayodara
@ShuaibuYakubu-v7c7 күн бұрын
Tsinanne kaima kanaso abaka na abinci
@ahmedrufai65457 күн бұрын
Mln don Allah kuji tsoron Allah. To kaima kana ciki. Na Muslim- Muslin ticket Ya kara. Twilight. Mln ai gashi kun fara.
@usmanmusainuwa86194 күн бұрын
Wannan mutumin bai san komai ba
@auwalulawan46445 күн бұрын
Makaryaci
@ShafiuHamisu-x7u8 күн бұрын
Hhhhh hmmmm.tafara fitowa
@auwaluibrahimhusaini27967 күн бұрын
Kai musa ka iyya bakinka kaji
@AbdullaBabajero7 күн бұрын
Bidi.a ce
@lawalibrahim51817 күн бұрын
Kai Dan Allah kar karaina mana wayo.bakwasan gaskiya malaman izala nan.se wani kamakama kakeyi.to naka maganan tana bikari ne da zakazo kaita wawantar mana da hankali.wannan taron ba musulunci bane neman co da addinine malan
@UsmanYerima-v1v7 күн бұрын
Hon. Gaskiya FESTIVAL is unislamic. Amma HON LAU ans Co kuji tsoron Allah. Mu ba jahilai bane. Duk malamin da ya mana magana wlh fada ma aya tsaki. Muna jiranku
@KABIRUCIGARI6 күн бұрын
Mal.Gaskiya maga cewa ALQARAN guda ne .Bai da abokin tarayya. Tambaya menene Festival da Turanci.Bai kama ta a hada ALQRAN da. Kalma Festival.
@Ubk_fx5 күн бұрын
Ɗan son zuciya
@MuhammadMuhammadKardi6 күн бұрын
Malam kune kuka bude kofa domin kune kukawo Muslim Muslim taket Banda bala I ba abinda yakawoma Nigeria donhaka ko taron sala kukyi sai ance yanada alaka da siyasa
@bellomairago28644 күн бұрын
Mal lokacin da sheikh giro arugungun ya rasu afili ka tozarta shugabannin izala har sheikh kabiru Gombe ya meyar maka Martani Kuma shi Dan gidan dahiru bauchi dama dan bidia ne suna taron maulidi Amma sheikh balalau yaci amanar wadanda suka kafa izala sbd ya dauke ta a akidar da aka kafata tun asali ya koma Qawance da yan bidia ya yan siyasa Kaji tsoron Allah kafadi gaskiya Bakwa Qemar duniya malaman sunnar zamani
@rabiulecturer40518 күн бұрын
Wallahi karya kake munafiki makiyin gaskiya kawai, Wanda aka Zarga da abun Basu fito sunce ba taron siyasa bane sai Kai, kuma shi Dan bellon duk maganganun dayayi abaya bace masa sabon annabiba sai da ya tabo malumai ??
@harunabaita56826 күн бұрын
Mal wannan taron siyasa ne na APC karku maida mu bamusan abinda muke ba
@jafarbalarabe19205 күн бұрын
Matsiyaci dan akuya jahili irin wanna kaskanci ga musulmi wallahi munafikin banza
@harounaidrissabgdtv67988 күн бұрын
Qarya kake malan danmi ka keyin karya a maganar ka dan ta adda mai goyan bayan ta addanci kaima surutun banza kayi toh kubar magana a kan komai ko wata kasa dama ku en siyaca ne IPC kakewa aiki azalimin banza 👎👎🤛