Hmmmmm... Wakar nan na tabani sosai, musamman in na tuna rabuwata da Masoyiyata.😭😭😭 "Idan So Teku ne, ba zamu guje ba.. Mun fada cikinsa ba mu yi nasara ba In So Tsuntsu ne, ba zai motsa ba..Dan ba fukafukinsa ba zai lula ba Idan So na Magana ba zai waka ba... Muryar ta sarke ko, ba ta washe ba Bugu Zuciya ta ke yi, Ni ko Kin sani layi Kin sakani sahu na bayi, ba ki tausayan ba"