Raddi ga Prof Sani Umar Rijiyar Lemo Kan Sallar Tahajjudi da Sauke Alqurani a Sabon Gida

  Рет қаралды 4,037

الحرمين الشريفين

الحرمين الشريفين

Күн бұрын

Пікірлер: 18
@nurasharifbalamashaallah1735
@nurasharifbalamashaallah1735 9 ай бұрын
Allah yasaka da Alkairi❤❤❤❤❤❤
@MuhammadSaniAbdullahi-xb7tv
@MuhammadSaniAbdullahi-xb7tv 9 ай бұрын
Dr. Sani Rijiyan ilimi,Allah Kara maka ikhlasi da Lafiya
@AbbaDalladiumar
@AbbaDalladiumar 9 ай бұрын
Alhamdulillah
@إبراهيمالنحوي-ب5غ
@إبراهيمالنحوي-ب5غ 9 ай бұрын
نسأل الله لك الهداية والصلاح
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 9 ай бұрын
❤❤❤
@AccentuateMedia
@AccentuateMedia 9 ай бұрын
Wai dama wannan mara kunyar daya ci mutuncin Manzo (SAW)? Wannan ai jinin sa tuni ya halatta. Allah Ta’ala Yayi mana maganin ku, amin. Sai qaryar son Annabi (SAW) a Baki kawai.
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 9 ай бұрын
Masha allah Sai godiya ga allah.. izala sallafiya wahabiyawa iskanchine Yan 419
@AugustineOfem
@AugustineOfem 7 ай бұрын
Wannan da sauranka a ilimi😂😂
@aliyusuleiman9794
@aliyusuleiman9794 9 ай бұрын
Assalamu alaikum, Amma jahilci ka na Kara bayyana, Nasiru koma makara
@wasilawasila1773
@wasilawasila1773 9 ай бұрын
Ba mamaki don kafadi haka domin kuwa kaine kakecewa photo halal ne wa iyyazubillah bazan iyya maimaita wanda kace shiyafara daukaan photo ba Allah ya shiryeka
@tahirshika
@tahirshika 9 ай бұрын
Annabi bai yi tafsirin quran ba? 😮😮😮
@yahayagoumbi8340
@yahayagoumbi8340 9 ай бұрын
A gaskiya na tausaya tijjaniya,wlay Ada ana cewa a izala ne Adda Mara kunya,ba'a dariqa ba,wlay wannan magana Ada ne,yanzu idan kanason kin Mara kunya,da jahilai kaje tijjaniya,wai yaya annabi zai yin Abu har tsawon kwana ukku,kuma ya Bada dalilinsa na rishin fitowa a sauran kwanakki domin kada a farlantawa musulmai haka,amma ka fito Baro Baro,kana wawanci wai kace ba sunna neba,to idan in annabi ya aikata aiki KO so Daya ne,bashi ne sunna ba,to aikata aiki agaban annabi kodai shi bai taba aikata Haka ba a rayuwarsa bai taba zamowa sunna,jahilai Banza,kin ta'assubanci,kudai daga bautar salihan bayu,sai Neman ingiza rigima tsakanin musulmai,kunata jahilci aduniya ana ganinku,
@ImranSuleiman-vb2sl
@ImranSuleiman-vb2sl 9 ай бұрын
Gaskiya kakoma islamiyya Saboda Kai jahiline wlhi Kwata kwata baka fahimchi addini ba
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 9 ай бұрын
Fakewa da guzuwa don a harbi karsana. Kullum burin ku toshiya ga tafarkin Sunnar Manzon Allah Sahiha. Toh mun sake nanatawa Sunna Sak Bidi'ah Sam. Kuma maganar baiwa Sheikh Allama Imam Professor Muhammad Sani Rijiyar Lemon gida idan tayi maka zafi kaje Gwamna ya baka gida. Yaushe lalacewa ta Kai a cikin Addinin Musulunci kuke maganar bako yazo Bauchi?
@sagirbarde7964
@sagirbarde7964 9 ай бұрын
Kace annabi baiyi tafsiri ba? Jahili dai bayyiba
@umarsulaimanauwal1486
@umarsulaimanauwal1486 9 ай бұрын
❤❤
masu karar Dr sani umar rijiyar lemo maganar Annabi (saw) kuka yi kara.
12:06
Da'awatul Khairi Dambatta
Рет қаралды 3,4 М.
TONON SILII GA ABDULJABBAR  || Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
1:19:21
SUNNAH TV Official
Рет қаралды 21 М.
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
СИНИЙ ИНЕЙ УЖЕ ВЫШЕЛ!❄️
01:01
DO$HIK
Рет қаралды 3,3 МЛН
Dauraya da Dr. Sani Umar R/Lemo yayi akan Muqabalar Mal Abduljabbar
1:01:12
A H R Foundation Online TV
Рет қаралды 2,8 М.
babbanci Akida da musulunci karatun daga bakin prof.ibrahim makari
4:35
YARAN MAI YABO TV
Рет қаралды 1,6 М.
Raddin Sheik Abulfathi Ga Dr Sani Rijiyar Lemo
4:06
HARAMAIN NIGERIA
Рет қаралды 3 М.
Tattaunawa Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
10:56
Hausa Online Media
Рет қаралды 3,3 М.
RADDI ZUWA GA PROF AKAN MAGANAR ZANGA ZANGA SHEIKH SANI RABIU ALKANAWI
35:44
Kusan Malaman Ku Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
13:47
Hausa Online Media
Рет қаралды 1,3 М.