We love you Doctor Idriss ...... beyond anyone thought. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤.....Allah ka daukaka Dr. Idriss akan makiyansa
@ahmedrufai6545Ай бұрын
Dr Idrs din dai. Malamai Allah ya shiryeku. Allah Ya kare mai gaskiya. Don wannan anason aima hoto, dinner, etc gurbi acikin addini.Don Allah a fadi sunan masu shiga rigar Sunna.
@saidouchiddotakanamattАй бұрын
Je suis du tout cœur avec Dr idriss ikon Allah
@ummaAminuAbbaАй бұрын
Allah ya Kara muku albarka da iklasi, Allah ya ganarda Wanda ya kauce.
@usmanyusuf677Ай бұрын
Allah ya taimaki wan da ya ke akan daidai wan da ya ke akan kar ya Allah ya Rusa shi
@abdu3402Ай бұрын
I love you Dr idris
@mahamadoudoucoure1068Ай бұрын
We will always love Dr iddris.
@mustaphasurajosurajo6309Ай бұрын
Bro You have to worship him
@Speedyvampir2Ай бұрын
He is giving them headache and they can't handle it. Dr Idris is the best amongst them.
@zainabmaliyu203Ай бұрын
Ba kyau makauniya soyayya. Allah ya kawo mana dauki
@zainabmaliyu203Ай бұрын
Allah will expose and judge.
@AbuphonerepairАй бұрын
mahamadu kada soyayya dakakewa Dr idiris tarufemaka idanunka kagakamar bayayin kuskure ko akasin haka shi Dr ba Allah bane bakuma manxon Allah bane dan Adam ne yana iyayindaidai yana iyayin kuskure to dan haka yakamata kakara dogon bincike akanhaka Allah yadora akan hanya madaidaiciya amin suma amin
@SaniMuhammad-g9pАй бұрын
DARA TANA TA CIN GIDA FA SUBHANALLAH WALLAHI BAMA GANEWA FA
@Muhammadbala014Ай бұрын
Masha Allah da malamai da dalibai zasuyi aiki da wadannan bayanan dakukayi da duniyar ilimi taci gaba,
@ahmedrufai6545Ай бұрын
Nidai duk wannan kai da kawo don dr. yayi magana akan zuwan babban malamin sunna wurin taro cin abinci chakudi da mata kuma ansa waka , kidi da rawa.Allah dai yai mana mafita da nuna gaskiya da fadinta komi daci.Allah ya bamu malamai masu son fadin gaskiya.
@AdvancePhonesАй бұрын
Allah kare karemana Dr idris likitan mahaukata
@Djamilou-ct4leАй бұрын
Wallay Malan Idris ba sa'a oubanku ne Malan ajia ne na Allah Malan Idris malami né na Allah Allah ya tsare chi
@lesser-ramp0224Ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum 🎉
@Abdululu-t3vАй бұрын
Ajoyan hauka da hauragia da surutu
@Abdululu-t3vАй бұрын
Ajian
@abdulsalamsuleiman8298Ай бұрын
Kaikuma ajiyan uban waye
@UmarMuhammad-z8zАй бұрын
Dr Idris Abdulaziz ❤️
@AminuBinAdamАй бұрын
kankanin ilimi mai amfani ya fi tarin ilimi mara anfani! mu kaddara cewa malanku na kano sunfi dr idris ilimi kamar yadda kuke riyawa! amma al`umma sun fi anfana da shi sama naku malaman, ko wanne malami da nashi anfanin!
@abdulsalamsuleiman8298Ай бұрын
Ku baku son gaskiya shi Dr. Idris mutani nawa ne ya musu tijara akan zamiya ko kuskure
@AhmadAminuHarisАй бұрын
Allah ya Saka muku da alkhari Wanda suka kauce hanya Kuma Allah ya dawo dasu kan hanya
Wallahi munbi muhd Yusuf a baya Kuma bama yarda da duk illolin da 'awarsa
@lesser-ramp0224Ай бұрын
Wlh karya kake 🫵
@Abdululu-t3vАй бұрын
Wallahi abokina kafadi gaskia malan
@IbrahimAlbani-p8xАй бұрын
❤❤❤❤❤ya fiku gaskiya
@YahuzaAlyАй бұрын
Allah Saka da alkhairi❤❤❤
@abdullahiibrahimusman8135Ай бұрын
Dr. Idris ikon Allah ya zama muku ciwon ido sai hakuri wannan abunfa da kukeyi ba tanbihi kukeyi ba wannan yarfene kukeyi. Ai da cewa kukeyi Dr. Idris ba karatu yake koyama dalibanshiba sai dai kawai raddi ya iya, yanzu kuma an tabbatar Dr. Yana koyar da karatu da litattafai to kuma yanzu kuna cewa wai ai littafin da ya wallafa ne kawai yake koyama dalibanshi kuma basa rike littafi sai kawai abunda ya fada musu suke bi. Kaga wannanma duk sharrine da hassada, Dr. Yayi muku nisa saidai kuyi hakuri. Kuma duk wannan hargowar da kukeyi ai lolacine kawai zai bada labari kuma tarihi ne kawai zai mai maita kanshi, Allah ya vi gaba da kare mana Dr. Idris, Dr. Idris ikon allah, mujaddadin tauhidi.
@Abdululu-t3vАй бұрын
Wallahi malamai kugayawa Dr Idriss chine Fitinar sunnah wanga zamani chi kullun rikici haka ake chi yafi kowa ilimine kokuma Yafi kowa tsoron Allah
@alhassansalisu4811Ай бұрын
Wallahi yafi kowa Hujja Al-qur'ani da hadisi
@mustaphasurajosurajo6309Ай бұрын
Wallahi wannan gaskiya ne inda Ana biye masa da duk a saki daAwa ankoma raddi
@mustaphasurajosurajo6309Ай бұрын
@@alhassansalisu4811kankane atoshe
@Speedyvampir2Ай бұрын
Ba Ku son Jin gaskiya Shi ya sa kuke zargin Shi da fitina. Bayan Ku Ku ke bayyana fitina a cikin Alummah.
@Abdululu-t3vАй бұрын
Abokina kasan minene matsalar Chi Dr Idriss baya Yin raddi da uslubi maikyau kamar yanda Allah yafada kuma Allah yace asanya hikima cikin da.awa Yanzu abokina kanason kace mini dukmalamanda mukedasu kowa bai iyayin raddiba indai baiyi irin na Dr ba@@Speedyvampir2
@abdu3402Ай бұрын
Alla ya shiryamu
@harunaaliyu6668Ай бұрын
Allah yabiyaku shikuma dr Allah yaga ar dashi
@abubakarwando2642Ай бұрын
Allah ya kare mana dr Idris Abdul aziz
@shamsuddenabdullahi854Ай бұрын
Dr idris❤❤❤❤1000loves
@auwaluahmad182Ай бұрын
Allah ya saka da mafifichin alkgairi sheikh anas wannan shine bayani na ilimi kuma bayani na hankali
@ZainabAdamMuhammad-eq6tdАй бұрын
Idan har Alkanawi bai zagi Dr taba to shima Dr bai zagi kowa ba tunda duk Muna bibiyar kowa
@lesser-ramp0224Ай бұрын
Maganar ka gaskiya ce🎉
@AlhayatAlhayat-jr8wqАй бұрын
Kujecha kukatata Allah nabayan maigaskiya
@MunirMuhammad-f5iАй бұрын
Masha Allah jazaakumullahu kairan
@usmanmunir2554Ай бұрын
Allah ya Saka maku da alkhy
@ibrahimsani3918Ай бұрын
Sheik gero yafi idrisu
@zainababdulkadir29484Ай бұрын
Yaushe sukace da dr idriss sukeyi
@SaniIdrisUmar-zd9egАй бұрын
Kaibaakjine wane malamine ya rubuta littafin muftahu dalibi
@ibrahimsani3918Ай бұрын
Sheikh yahaya haifan wlh yafi idrisiiyya komai tindaka kan malamin bare daliban
Ya allah ka bawa dr idris damar ya bude kirjinsa yabude zuciyarsa ya saurari wadannan gwala gwalen kalmomi na sheikh kakisu da sheikh anas
@MARYAMTUKUR-de1ihАй бұрын
In Sha Allah Dr tauhid bayida lokachinku
@auwaluahmad182Ай бұрын
@MARYAMTUKUR-de1ih Dr idris mail girman Kaine baya karbar gaskiya shiyasa zakice bashida lokachinsu wlh sun fishi tinani mail kyau DA sanin abinda ya dace
@MARYAMTUKUR-de1ihАй бұрын
@auwaluahmad182 yenzu tunda kunyanke masa hukunchi Bata kar gaskiya yenzu Kun isa ku chanza ,haka Allah ya yishi ,kowa da yedda yayishi ,haka muma mabuya ,yenzu ni nafison yedda Dr tauhid yeke isadda sakinsa individual defrensnses
@aminuzailani9386Ай бұрын
Aikaima malam kayi abin da kake zargin wasu dashi, yanzu anan kana tallen malamankqne ko kuma aibata wasu malaman da raayinku baizo dayaba . Matsalar ku kenan masu kira da sunan malaman da sukafi kowa sanin komai
@SaniIdrisUmar-zd9egАй бұрын
Wanan shine sunnah kenan ka boye alkairan wani malami ka fito danawani malamin duk komai son zucciyar mutum da boya. Gaskiya yasan dr yanada alkairai masu yawa atafiyar sunnah
@auwalrabiu7314Ай бұрын
🎉tunda fa aka gano anasamun kudi da malunta Sai dai fa hakuri kowa natuwo yake nema
@AbdullahiSiraj-hw6mqАй бұрын
Don Allah adinga tona magana in anayinsu don abanbance jahilci da ilmi,nayi mamakinka yadda kake sakin layi
@IssiakouAhmadouАй бұрын
Dr idriss karamin dangan kowa .kowane irin chachacha na so ya dapa ya tsallaka.allah chi kare dr ya saaka masa da alkhayri
@lesser-ramp0224Ай бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum 🎉
@auwaluahmad182Ай бұрын
Gaskiyane sheikh kakisu dr idris soyake yace duk malaman africa basa kan dai dai shine kawai akan dai dai idaan kuka kula yanayin amfani da kudi kuma duk wani mai surutu a social media domin ya mamaye ko ina sannan duk wanda yace dr idris ya kauce hanya to zasu zageshi to wlh masu yin hakan siyansu yayi allah ya kyauta ahlussunnah mu kiyaye dr idris wlh akwai nau in shaidana a tattare dashi
@ABDUSSAMADAHMAD-o2xАй бұрын
dr jaki yakawo Cece kuce kayyasa Dr jaki abarka saita allah
@KochechekaraoBoubacarАй бұрын
Wallahi mallan Idris ba hayaniya yake, wayanda kan mutane yake. Wly a wannan lokatcin magangannunchi sunfish na malanmanku
@lesser-ramp0224Ай бұрын
Tabbas ba kokonto 🎉
@Speedyvampir2Ай бұрын
Ku dai kuna da matsala. Wai Alkanawiy bai zagi Dr idris ba. Meye ya sa ku ke karya ne?
@AbdulbabanAwaleАй бұрын
Kusani alkanawi shiyafara nuna malam Kano sune malam ku
@ibrahimlawal2137Ай бұрын
啊alhmdulillahi assalamu alaikum malamai muna maku fatan alkairi kuma muna tambayar munji kunfadi kura Karen Dr. Idris yanzu kunaso ku fadama duniya cewa malaman dake yada 6arna wadanda kullum suke rusa sunnah sune malamai kenan? Ko kuma kune malamai yadanda ke masu kallon malamai!?
@lesser-ramp0224Ай бұрын
Tambayar ka tayi daidai su bamu amsa 😂
@NazifiSaniadamАй бұрын
Allah yasaka da alkairi
@nafiutahirbalarabeАй бұрын
Gaskiya rashin kunya ne Ku matasan Mallaman nan kuce kuna wa Dr Idris Raddi, Ku dai na, Ku ci gaba da karantar wa kawaii, su Manyan Mallamai Sa'ansa su yi masa. Allah ya SA mu dace, Amin.
@Abdulazeez-8935Ай бұрын
She waye da baza a fada mai giskiya? Shi fa idris ganin yake yafi lowa ilimi a Nigeria 😂
@nafiutahirbalarabeАй бұрын
@Abdulazeez-8935 Akwai rashin tsoron Allah a maganar Ka, ina ya taba cewa yafi kowa ilimi? Shi dai Dr Baya ganin gaskiya KO kuskure yayi shiru, Ku Kuma abinda baaku da tarbiyya Akan ta Kenan, Allah ya shiryar da mu gaba Daya, Amin.
@lawalibrahim5181Ай бұрын
Matsiyata tunda yata6a shehunnan ku,shikenan yazama abokan gaban ku.izala cutarwane ga Sunnah wllhi
@issaabouna5924Ай бұрын
Wallahi kunya ta zama tasu. Ba suda hujja. Kaway izala ce da maja su su ke ba kariya. Kuma Dr idris bama cewa baya kuskure saboda shi dan Adam ne. Amma tsakani da Allah zuciyar sa Allah da Manzon sa kaway ke cikinta.
@IbrahimAlbani-p8xАй бұрын
Kuji storon allah
@auwaluahmad182Ай бұрын
Wlh dukkan daliban dr idris sun kware a zafafan kalmomi sun kware a chin mutunchin mutane shin kuma wanchan nason yana kokarin shiga majalisin marigayi sheikh albani
@SaniIdrisUmar-zd9egАй бұрын
Inada tambaya zuwaga maluman nan miye dalilinda yasa baka yiwa fantami radi dukdachewa kunsan fatawanda yayi kan tabzi kuskurene shin ba hakine na ilimiba bayanarda gaskiya akan hakan wa malumai
@RahamaMamanIslamАй бұрын
Yanzu Kai magana kakeyita ladabi
@alkitabwassunnah8389Ай бұрын
Muna mai kallon uba Amma bahaka ke nuna inyayi kuskure a gera masa ba ahlussunnah basa bangaran ci koda ga cikin su kake inka saki layi dole a gera ma hakan bashi ze hana muci gaba da bashi girma da bibiyar kan harkokin addini amma fa kusani magana akan manzon Allah ko baba nane yy badai daidai ba akan annabi zanshi ga cikin masu yimasa raddi domin yagera kuma haryan zu bb ne a wurin mu kuma malami amma hakan bazai sa muyi mai makauniyar soyayya ba inyayi badaidai ba dole a gera
@alimusabachirawakano2708Ай бұрын
Wlh malam Anas haka yake miftahul Dalibi
@Abdululu-t3vАй бұрын
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@NasiruAbdullahi-x6qАй бұрын
Malammai Allah yasaka da alheri
@lawalibrahim5181Ай бұрын
Shegiya izala.Allah yawadaran qungiyar da bakiyadda cewa malaman suna kuskure. Wato sako yaje huduban dr taratsa ko ina.ko wani shasha yanzu zeta damun mu da waishi raddi.izala basa lefi amma darikane kuita zaginsu mushirikai.
Allah yasakamuku da mafifichin Alkairi amma kusaurari abunda zaibiyo baya😂😂
@adamssabuwaАй бұрын
Izala Kwalba😂
@user-fb7cu4jb6sАй бұрын
Kunfadi gaskiya amma zakusha chinmutunchi
@alimusabachirawakano2708Ай бұрын
A gaskiya Dr idris bashida tarbiya irin ta mutanan kirki
@mustaphasurajosurajo6309Ай бұрын
Daliban Dr idris suna kama da daliban abduljabbar yanda abduljabbar ya juya kwakwalwar dalibansa suna ganin duk duniya babu wanda yakai malamin su fadin gaskiya sai mai irin fahimtar su ,, directly zasu zageka indan kayiwa Dr hauragiya raddi
@Speedyvampir2Ай бұрын
Ka ji rashin Adalci da sharri. Allah zai tambaya Ka.
@nafiutahirbalarabeАй бұрын
Wannan rashin Adalci ne a magana
@MalamIshaka-uu5hyАй бұрын
Amma kai jahiline yanda kakeyi aihaka za ayi don bakaga komaiba tukun kanku zata dawo
@KochechekaraoBoubacarАй бұрын
To ku fara da malaman izala masu waazin qasa
@mustaphasurajosurajo6309Ай бұрын
Weldon jaki kai waAzin kasa A gabanka ba shirka ba soko
@AbdullahiRecordАй бұрын
Kaji munafukai makaryata masu bautar IBN taimiya
@Abdulazeez-8935Ай бұрын
His disrespectful followers are stalking every page where he’s been exposed! He feels he’s entitled and better than everyone.. I used to listen to him but the moment he started supporting ibn Muhammad i realized his so called da’awah isn’t for the sake of Allah but simply because of son zuciya
@kafinbka8015Ай бұрын
هههههههههههههه كذّبون وماعندكم تربية و الإحترام أثناء ردكم لإمام إدريس عبدالعزيز حفظه الله. وأقول.. أغلب طلاب د. ثاني عمر وإمام عبدالوهاب حفظهم الله ماعندهم إحترام ومفترون وكذابون وماعندهم حياء وحاسدون. أثناء ردهم لإمام إدريس عبدالعزيز باوتشي حفظه الله والله والله والله طلاب امام إدريس عبدالعزيز أشد احتراما وحياء وما يفترون على احد ولا يرد على علمائكم. انا من جمهورية النيجر ومن مواليد مكة أتابع كل محاضرات علماء السنة في كل نيجيريا أنا ماأعرف علماء ربانيون افضل من شيخ جعفر و الباني زاريا رحمهم الله. وإمام التوحيد د. إدريس عبدالعزيز حفظه الله من كل مكروه واجعل أعماله خالصا لوجهك الكريم. اللهم أرناالحق حقا وارزقنا اتباعه وأرنا الباطل باطلا وارزقنااجتنابه. وإن شاء الله راح أزور إمام التوحيد بإذن الله
@sambomusabinniuga7682Ай бұрын
Izala sallafiya wahabiyawa iskanchine bamayi makiya manzon allah sallallahu alahihi.Yan Boko Haram
@ibrahimsani3918Ай бұрын
Kungiyar idrisiiyya akwai sonkansu basa karbon gyara amma sunason yiwa wasu surutu