Allah taalaa ya shiryesu su bautawa Allah shikadai karsu hadashi dakomai har shehunnaai da waliyyai.
@KassoumaDaouda8 күн бұрын
❤❤❤
@alhaliyumuhammadinuwa77668 күн бұрын
Shegiya izala kafurcine arnan zamani makiya iyayen manzon Allah s.a.w
@IssoufouToure-q2x7 күн бұрын
Dan banza
@YusifUsman-n7r7 күн бұрын
Ba,asan Allah ba sedai ana sanin siffofin sa Mlm afuwan ka duba dai
@Muhammadbala0148 күн бұрын
Kaji maza😂😂Allah yakara lafiya
@ZulmarifBashir7 күн бұрын
Wahala banza
@abdullahiidris93396 күн бұрын
Amma dai a matsayin wannan Malami na babban mutum mai yawan shekaru be kamata ya shiga cikin wannan shirifcin ba
@kamaladeenhamisu38576 күн бұрын
Ikon Allah sai kaga mutum kamar mai fahimta amma kuma Allah ya dauke mashi fahimtar. ko dai kiyayya ce? Cewar Allah gaibu ne bashi yake nuni da cewa ba Allah ba. Shi janabin Ubangiji ba'a hada shi da halittu: Allah yace kasan shi kafin ka bauta mashi Wannan yana nuna sai kaga Allah? Magana ta prof.maqari wlh sau da yawa sai mai zurfin ilimi zai iya fahimtar wani abun; A yi adalci 'yan Uwa A je wajen malaman Nahawu a kara fahimtar larabci.
@YusifUsman-n7r7 күн бұрын
Idan ka sanshi wanna irin sani kaimasa duk dai abinda zaka ce bai wuce siffofin nasa ba Akwai matsaltsalin da a Nigeria bai kamata mlmai suna yin mgn akanta aman wai mutane suma kowa se an sansu Allah y kyauta mlm