Rahama Sa'idu daga korarriya zuwa 'yantacciya siyan GLK ya tada kura/Auren Dan malami ya ja cecekuce

  Рет қаралды 38,663

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 75
@HafsatSirajo
@HafsatSirajo 2 ай бұрын
Allah ya sanya alkhairi a aurenku, mutane baa iya musu wlh.
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 2 ай бұрын
Mutane babu mai iya musu sai Allah dama kisris ake jira aga mallamin adinni yayi wani kuskure duk sai a manta alkhairy sa koda zaiyi shekara 100 a duniya yana kira zuwa ga a bi Allah rana 1 yayi kuskure toh wanan kuskuren ake dubawa a manta duk wani alkhairy da yayi toh amma ana manta maganar manzon Allah S A W yace dukan dan adam mai kuskure ne kuma mafi alkhairyn mai kuskure shine mai tuba toh kadara ma da yawun su aka yada hotunan toh ai yan adam ne kuskure zai iya hawa kansu dan Allah yan uwa mu zama masu son ma yan uwan mu alkhairy kada banbancin aqida ya sa mu dinga neman aibun yan uwan mu
@saudatu-abdullahi
@saudatu-abdullahi 2 ай бұрын
Gaskiyyane kuma idan aka duba za'aga a gidan bikine BA wani gurina kuma AI be haramtaba daukan hoton KO,Allah ya bada zaman lfy alaramma
@fatimaaliibrahim8139
@fatimaaliibrahim8139 2 ай бұрын
Se fa bayan daurin auren yayi hotunan😢, haba jama'a 😭
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 2 ай бұрын
Gaskiya yakamata ayimasa uziri tinda abunafamiline Kuma bashi yayadaba Kuma Bada izinisu akayadaba sabodahaka ai basudalaifin komai kowa yasani afamili anafitowa anuna farinci ayinishadi saboda haka alaramma Kananan acikin mutuncinka Dana amaryarka kogobe takama kafito kayimana waazi allah yasanya alkhairi yabaku zamallafiya yabaku zuriya dayyaba🤲🤲
@garbamusagarbawa8526
@garbamusagarbawa8526 2 ай бұрын
Allah yabasu Zaman lpy nibanga Abin. Saboba Bayan andaura aure aka dauka
@Hsh-bg5op
@Hsh-bg5op 2 ай бұрын
Ikon Allah shifa Aure farin ciki ne kuma waye baya kuskure ayi ta mgn akan abu kowa yaji da abin dake gaban shi
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
Ke rabuda Yan iska laifi hanji ne Yana cikin kowa Amma sai mutum ya take nashi ya hango na wani ni banga abin azo ana surutu ba anan in Banda dama kiris ake jira suba kida sukasaba ba rawa Sukai ba baa wani event aka gansuba acikin gidan su cikin yan wansu duk dan azauna lfy ko gwon dinn da amare kesawa bata saba amma duk basu tsira ba yanxu dan allah da wann Halin namu taya kirsta zeyi shaawar addinmu
@IsahSalehIsah
@IsahSalehIsah 2 ай бұрын
Idan de, har bayan daurin aure ne akayi hotuna Nan toh ba Wani zunubi wlh sai tarin albarka, mudinga fadan gaskiya JAMA a ko da akan makiyan mu,😢
@AbdullahiahuaibfatimaFat-fm9wn
@AbdullahiahuaibfatimaFat-fm9wn 2 ай бұрын
Allah ya basu zaman lafiya ni banga wani abun maganaba a nan
@NanaShettima-xf9by
@NanaShettima-xf9by 2 ай бұрын
Wlhy fah
@Mainakuyam-kn6ib
@Mainakuyam-kn6ib 2 ай бұрын
iKon Allah ayi musu fatan alheri.shikkenan kenan in mace batajin magana bazata auruba.allah yasa auren yadawo dalilin shirinta.allah yakawo zuria dayyiba.nide inamusu tafan alheri
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o 2 ай бұрын
Allah yasa mu dace amma dan adam ba iya masa
@RabeaRabea-p6c
@RabeaRabea-p6c 2 ай бұрын
Allah yasa mudache duniya da lahira
@hafsatmusa4457
@hafsatmusa4457 2 ай бұрын
Hummm shidai abun duniya ana aka sameshi kuwa a duniyar za atafi abarshi walau na halak ko akasin hakan Allah yasa mudace
@RahimaAbdulkadir-j1y
@RahimaAbdulkadir-j1y 2 ай бұрын
Dan Allah wani yarece ita
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@IDRISYUSUFZAGO
@IDRISYUSUFZAGO 2 ай бұрын
Nagode masoyana merci maca allah tabaraka allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 2 ай бұрын
Uhmm Allah ya kyauta ya shiryeddamu
@حفصةسليمان-و4س
@حفصةسليمان-و4س 2 ай бұрын
Allah yasa mudaci
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 2 ай бұрын
Duniya gidan kashe ahou Allah ya samudace
@MohamedHoussane-m9q
@MohamedHoussane-m9q 2 ай бұрын
وعليكم السلا م ورحمه وبركاته❤❤
@DgT-q4r
@DgT-q4r 2 ай бұрын
😂😂😂 wayyo Allah ciki na wllh ni kaine kaban dariya kala dukasu mutun dayana yake basu Allah dai yasa mudace
@habebty_37
@habebty_37 2 ай бұрын
Kuma wlhi wn nn gaskiya ne mu muna nan muna zmn jiran gawon shanu 😢
@HaulatMuhammad
@HaulatMuhammad 2 ай бұрын
Allah yasa mudace 😢
@JamilaAliyu-u9e
@JamilaAliyu-u9e 2 ай бұрын
Masha Allah
@ShaawanaMuhammad
@ShaawanaMuhammad 2 ай бұрын
Allah yasa mufi karfin zukatan mu ya shirya mu.
@maryamsaiyyada
@maryamsaiyyada 2 ай бұрын
Allah ya basuzaman lfy
@ummusahal-hx8di
@ummusahal-hx8di 2 ай бұрын
Ke kuma rahama a hakan kin fito makkah amma kike wanan shigar hakika mu sani wallahi manzon Allah S A W ya tsinewa duk macen dake bayana tsiraicinta duk da yake fa ba ruwansu da tsinuwar suna rayuwa ne irin ta dabobi sanan babu kishin adinni a zukatan su sai son kamanceceniya da kafirai yau al adar kafirai itace ke burge ya yan musulmi toh kusani manzon Allah S A W yace duk wanda kake so kana tare dashi a gobe kiyama ranar da za a tado ka tare da kafirai a matsayinka na musulmi ai babu abunda yakai hakan muni Allah ka tsaremu ka tsare mana imanin mu ka rabamu da fituntunin wanan zamani
@ADR2474
@ADR2474 2 ай бұрын
Hakane Babu Mai iya musu sai Allah, wai Kai da kake danganta shi da arena ,Kai wa ya sani abunda kake yi aboye shi dai pre way deen kawai yayi , wa ya san naka ,Mai sa bakayi magana akan azzaluman kasannan ba sai kan abunda bai shafe ka ba...😡😡😡
@GaichaBachir-w2t
@GaichaBachir-w2t 2 ай бұрын
Dans Allah muna jiran mutallab assad
@aishaaminu3865
@aishaaminu3865 2 ай бұрын
Ihmmm allah ya kyauta
@AminaMarouTawaye
@AminaMarouTawaye 2 ай бұрын
Ma sha Allah
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 2 ай бұрын
𝑵𝒊𝒎𝒂 𝒇𝒂𝒉 𝒛𝒂𝒎𝒂 𝒃𝒆 ganni ba wlh mata nata arziki niko ina zaune cikin babu 😢 Aa ba'ayi bani ba wlh bari nima na fito duniya ta sanni ko zanyi kudi😂
@muhammadsaratuladan4107
@muhammadsaratuladan4107 2 ай бұрын
Mutane bazaa iya musu ba, laifi kalilan akejira duk a manta Alkhairiin mutum. Kuma bayan daurin akayi bawai kafin auren ba ...
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 2 ай бұрын
Hmmm😢
@AminumaradiAminu
@AminumaradiAminu 2 ай бұрын
❤❤❤❤
@صالحهفلاتية
@صالحهفلاتية 2 ай бұрын
😊😊
@AishaRabeAji
@AishaRabeAji 2 ай бұрын
Allah ya shirya
@HauwaNasir-wg5wy
@HauwaNasir-wg5wy 2 ай бұрын
Dama fatan tsiya kakeso a musu jimin mutum fa Allah shi kyauta
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 2 ай бұрын
Nifa banga abin surutu akan auren bawan Allah nan ba amma muncika media da lamarin da be shafemu ba kamar bamu da wani abu me muhimmaci Allah ya bada Zama lfy ya basu hakurin zama da juna
@rayanatouibrahim8812
@rayanatouibrahim8812 2 ай бұрын
Rashin aikin yi ne kawai
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 2 ай бұрын
@rayanatouibrahim8812 tsakani da Allah fa
@slmmamadasofatanalkayri6411
@slmmamadasofatanalkayri6411 2 ай бұрын
😂😂😂😂nidecenayi hayowa ake saboda kunmanta ne? Masu aro kaya da mota da laife da gidan zama😂😂😂😂
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq 2 ай бұрын
Nayi discount dinkomi😂😂😂Allah yasanya alkairi
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
Kai ka tsaya kana musu bayani ma yau da'ace mutane mussaman yan arewacin Nigeria suke da ikon hisabi wuta da aljanna a hannu su take damun shiga uku 😏
@وريشهمم
@وريشهمم 2 ай бұрын
allah yasamudace
@aishaaminu3865
@aishaaminu3865 2 ай бұрын
Yan nageria yan kutumar uba ne sbd tasa kanta akafar sa naga masu yada free wedding pictures din har rungumar duwawu suke
@Khadija-y3p
@Khadija-y3p 2 ай бұрын
Idan mutum ze shekara Yana alhkri dayayi laifi daya zaa manta kamar Daman jira suke Wann shine Halin mutanan mu
@LubabatuYusufMuhammad
@LubabatuYusufMuhammad 2 ай бұрын
Kuji tsoron Allah, Ba Pre-wedding picture bane bayan an daura aure ne sukayi hotuna
@MdBokolikhatun-jo6yt
@MdBokolikhatun-jo6yt 2 ай бұрын
😂😂😂😂Mata
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 2 ай бұрын
Rahama Sa'idu an fasa dutsen Fintopio dinta kenan🤔
@officialabz5397
@officialabz5397 2 ай бұрын
To ay hikenan masu bada G ana basu GLK Allah ya shirye su 😂😂😂😂
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 2 ай бұрын
😂😂😂Falyakul khairan 😂
@officialabz5397
@officialabz5397 2 ай бұрын
@ shiyasa muke musu addu ar shiriya 🫣🫣🫣🫣
@zeelagrande_5601
@zeelagrande_5601 2 ай бұрын
A a fa wannan fa hassada ce 🤣😅 (joke)
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 2 ай бұрын
Oh Allah ni ina birth day ko ruwan paro babu
@Ummuaysha7685
@Ummuaysha7685 2 ай бұрын
Towai ba yace seda aka daura aure ba meye damuwar mutane ne kuma agidane tabbas
@abualiyuabualiyu6439
@abualiyuabualiyu6439 2 ай бұрын
Wannan zancen gaskiya ne Ci gaban Mai Hakar Rijiya
@nazifaadamuhantsi9311
@nazifaadamuhantsi9311 2 ай бұрын
Wlh nima bayan naga jawabin sa na fahimci me hoton yake nifi
@harunazubaida5380
@harunazubaida5380 2 ай бұрын
kai jama'a.
@HadizaAgadez
@HadizaAgadez 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂
@maryamlimantasiu6832
@maryamlimantasiu6832 2 ай бұрын
Ji Hassada Dan Allah. Naga Dai Aiba Tsirarra tayi ba kuma ba half naked tai hoton ba, And is After Aure Abeg
@kmmdtib3535
@kmmdtib3535 2 ай бұрын
😂😂😂😂
@Gaskiyatv-h3e
@Gaskiyatv-h3e 2 ай бұрын
Up Sunnah
@gsmgurusoftware
@gsmgurusoftware 2 ай бұрын
Inasan email na tsakar gida ko number insane bada talla
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 2 ай бұрын
𝑰𝒅𝒂𝒏 𝒌𝒂 𝒛𝒂𝒎𝒂 𝒅𝒂𝒏 𝒊𝒔𝒌𝒂 𝒌𝒂𝒇𝒊 𝒔𝒂𝒎𝒖𝒏 𝒅𝒂𝒖𝒌𝒂𝒌𝒂 𝒂 𝒏𝒊𝒈𝒆𝒓𝒊𝒂𝒏 𝒏𝒂𝒏 𝒏𝒂𝒌𝒆.𝒈𝒂𝒏𝒊, 𝒎𝒖𝒎𝒂 𝒅𝒂𝒊 𝒌𝒐 𝒇𝒊𝒕𝒐𝒘𝒂 𝒛𝒂𝒎𝒖𝒚𝒊 𝒎𝒖𝒕𝒂 𝒊𝒔𝒌𝒂𝒏𝒄𝒊𝒏 𝒏𝒂𝒏 𝒏𝒆.😢
@aysaaysa857
@aysaaysa857 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😢😢😢😢Hnmmmm
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 2 ай бұрын
حق لقمت ثم لقمت
@SaniWada-y5m
@SaniWada-y5m 9 күн бұрын
Q
@rukayyasulaiman2552
@rukayyasulaiman2552 2 ай бұрын
Look at u just admit it kayi mantuwa kaima kayi abun zamani, dole zaayi posting saboda acikin bainar jamaa kukayi ko kunya babi
@UmmiAuwal-vu3rt
@UmmiAuwal-vu3rt 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@aysaaysa857
@aysaaysa857 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😢😢😢😢Hnmmmm
@Fatma-tr2im
@Fatma-tr2im 2 ай бұрын
Allah yasa mudace
@aysaaysa857
@aysaaysa857 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😢😢😢😢Hnmmmm
LABARINA SEASON 11 EPISODE 12
1:16:06
Saira Movies
Рет қаралды 671 М.
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
36:55
bayGUYS
Рет қаралды 1,9 МЛН
Ana Zaluncin a Nigeria Labarin Yarin nan Yasa Mutane Dayawa Kuka...
20:37
Finally!The abandoned girl under bridge, God bless Agaba family
16:38