Ranan Alhamis da daddare ake wannan aikin. Ana fara aikin a tsaye sai a gaba a tsugunne, washe garin dakayi aikin ka siye dabino ka bada sadaka ga Yara kafin faduwar Rana. Alwala Nafila Raka'a 2 ( Da surorin da kaga dama) Muftahul Amal (adadin yanda kaga dama daga 100 zuwa sama) a zaune Sai ka mike tsaye ka karanta wannan ayan na suratul Hud V56 (Inni tawakkaltu alallahi rabbi warabbikum wama min daabatin illah huwa ahizun bi nasiyatiha inna rabbi ala siradil mustaqim) Zaka fara karanta ta a tsaye sau 200, kana kaiwa na 200 din sai ka fadi kayi sujjada ka koro bukatunka gaba daya dakayi aikin akanshi a sujjadan sannan ka mike daga sujjadan ka zauna sai ka karasa 1000 a zaune, in ka gama sai ka rufe da salatin annabi (SAW). Washe gari kuma ka bada sadakan dabino kafin faduwan rana
@mjameelstudio6202Ай бұрын
Assalamualaikum Malam na kwanta barcin rana nayi mafarkin SALATIN ANNABI A rubuce da wannan lafazi اللهم صل على محمد
@AboubacarSalifou-hk2kwАй бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan allah yasaka da alheri muna barar adou'a
@DognimanYeo-p5nАй бұрын
Macha Allah🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@AliIbrahim_fkdАй бұрын
Masha Allah jazakallahu khairan ya sayyadi
@yahayaIbrahim-kn4cfАй бұрын
Allah Ya saka maka Aljannàh kuma Ya biya mana bukatunmu gaba daya amin
@AbubakarMariam-p7uАй бұрын
Masha Allah
@muhammadubuhariismael6995Ай бұрын
Allah Yayiwa Malam Albarka Duniya Da Lahira
@YoussefHamza-z1hАй бұрын
Allah yanuna mana shi lafiya ya sayyai
@maltasanmagaji4690Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤
@RabiuIlliyasouАй бұрын
🎉❤
@fatimaabdullahi8771Ай бұрын
Allah ya biya da gidan aljanna malam idan aka gama sujjadan mi za ayi wajan ya dan rawa speaker din idan da wadda yaji dan Allah ya fadamana
@HadizaMuhammad-q4oАй бұрын
Idan kayi sujjada kafadi bukatarka Seka zauna kacigaba da karantawa harse ankai guda 1000
@HadizaMuhammad-q4oАй бұрын
Dubu za'ayi azaune kinga yacika dubu da dari biyu kenan
@ZahraddeenCurtainsАй бұрын
Mallam Allah ya saka da alkhairi,
@ali-g2v8lАй бұрын
Salam malam da fatan Kuna lafiya malam nayi mafarkin tsohuwar budurwa ta ta haihu Amma bata da aure kuma bani bane uban Yaron malam da fatan dai ya na da fasara
@asptechnology6555Ай бұрын
Assalamualaikum malam fatan Alkairi inada tambaya akan aikin ya maghisu agisni sai ka gama zakayi mafarkin ko kuwa idan kana cikin aiki zakayi mafarkin nagode
@UmarByaya202414 күн бұрын
Malam idan kadago daga sujud 800 za ayiko?
@Aliyuyusuf-qm9tyАй бұрын
Masha Allah
@ali-g2v8lАй бұрын
Salam malam da fatan Kuna lafiya malam nayi mafarkin tsohuwar budurwa ta ta haihu Amma bata da aure kuma bani bane uban Yaron malam da fatan dai ya na da fasara